CHAPTER 13

3.8K 240 38
                                    

ALIYU'S POV

Abinda na fara dubawa shine me yasa yara keda yawan tambaya anan ne ko nasha mamaki sosai domin dogon research na samu akan kwakwalwa da tunanin yara. Ga dai kadan daga ciki...

KWAKWALWA DA TUNANIN YARO YASHA BANBAN DANA BABBA YARO BAISAN KOMAI BA DAN HAKA YAKE DA TAMBAYOYI DAYAWA A CIKIN KANSA WANDA YA KASA GANO AMSAR SA.

YARA DAGA SHEKARU 4 ZUWA 7 KO TAKWAS SUNA CIKIN STAGE DIN DA BASA YADDA DA ABU SAI SUN TABBATAR SANNAN KO ME SUKA GANI SAI SUN TABA KO SUNEMI SANIN YAYA AKAYI WANNAN ABU YA FARU.

AT EARLY STAGE ZASU FARA NE DA ABINDA KE ENVIRONMENT DINSU KAMAR FANKA SAI SU TAMBAYA ME YASA FANKA KE JUYAWA? A BASU AMSA SABODA TA BADA ISKA KO BAKUJI? SUCE SUNJI. KO KUMA ABU ME ZAFI IN ZASU TABA ACE KARKU TABA! SUCE ME YASA ACE SABODA YANADA ZAFI.

TOH SAI KUJI SUNA YANADA ZAFI? ACE EH HAKA ZASUYITA TAMBAYA DAN SU BASUJI BA. DA HANKALINKI YA DAUKE ZASU FAKI IDONKI SU TABA TOH IDAN SUKAJI ZAFIN DAGA RANAN DA WANI YAZO ZAI TABA BABBA KO YARO DA SAURI ZASUCE YANADA ZAFI FA! DAN YANZU SUN TABBATAR. LOKACIN NE ZASU FARA KALLON MUTUM IN YANA SAKA KAYA SUNA NAZARIN TOH ME YASA WAI BABBA KEDA N*NO SU BASUDA SHI? A IRIN WANNAN NE SAI A DENA CANJA KAYA A GABANSU SANNAN A RAGE YIN ABUBUWA A GABANSU.

LOKACIN DA SUKA DAN KARA TASAWA KAMAR SHEKARU 5 ZUWA SU 7 HAKA TOH YANZU SUN KARA WAYO SAI SU FARA TUNANIN ME YASA AKAYI DUNIYA MAZA DA MATA BA MATA ZALLA KO MAZA ZALLA BA? TOH ME YASA AL'AURAR SU BA IRI DAYA DANA YAN UWAN SU BA? YAYA AKEYI MUTUM YAYI CIKI? WAI TOH YAYA AKE HAIHUWA? ME YASA AKE HAIHUWA?  ME YASA AKE GIRMA? MEYASA ? MEYASA ? MEYASA?  DUK ABINDA SUKE GANI SAI SUN DAURA MATA AYAR TAMBAYA.

TOH IDAN SUNA IRIN SHEKARUNNAN ASA MUSU IDO SOSAI DOMIN A LOKACIN NE SUKE FARA TABE TABEN AL'AURA , KO WASAN MAMA DA BABA, DASU KACIYA, DA SHAN NONO DA MAKA MANTANSU.
A IRIN NAN NE SUKE SABAWA DASHI TOH KO LOKACIN DA SUKA GANO LAIFI NE YA RIGA YABI JININ JIKINSU BAZASU IYA DAINAWA BA.

MUSAMMAN IDAN MAZA DA MATA SUKA HADU ANA WASA AKAJI SU SHIRU TOH ABI KANSU. HAKAN BA YANA NUFIN MATAN MA A BARSU BA DAN SUMA SAI SU LINTSIMA MADIGO BA TARE DA SANINSU BA.
LOKACIN DA YARA SUKA FARA SHIGA SHEKARU 9 HAR ZUWA 12 AKWAI YIWUWAR SU SOMA YIN MASTURBATION DAN JIN YADDA AKE JI.

IDAN KANA KO KINA TUNANIN YARA KANANA BASA JIN KOMAI TOH KINYI KO KAYI KUSKURE BINCIKE DA KUMA SANIN KAINA YA NUNA CEWA YARA MA SUNAJIN ABU YAYINDA AKA TABA MUSU AL'AURA AMMA BASUSAN MENENE HAKAN BA SAI SUJISA KAMAR CAKULKULI.

KODA JARIRAI MAZA WANI ZUBIN INDAI KUN LURA AL'AURAR SU NA MIKEWA AMMA BABU ABINDA ZAI FITA SABODA A CIKIN CIKINSU NE SINADARAN HAIHUWA BA'A HALLICESU BA AMMA AI AL'AURAN SUNA NAN KUMA AIKINSU NANAN.

IDAN KUN LURA MUSAMMAN GA YARA MATA WANI LOKACIN IDAN ANA YI MUSU TSARKI AKA TABA MUSU INDA BAI DACE A TABO BA SAI SUNA HADE KAFAR SUNA DARIYA. SHIN KUN TABA TUNANIN ME YA JANYO HAKAN? ME YASA AKWAI WANI STAGE DA YARA ZASU SHIGA MUSAMMAN MAZA SAI KUGA DUK SANDA SUKE KAN POUR DOMIN YIN HAJA SUNA WASA DA AL'AURAR SU?

SUNA JIN ABIN NE KAMAR WASA KO WANI ABU MAKA MAKAMAN CINSA KUMA AYI TA MAKE HANNUN AMMA BASA DENAWA SAI ANCI WUYA TUKUNNA.

DA WANNAN NAKE CEWA MU DAINA RAINA TUNANIN YARA SANNAN DUK SANDA SUKAYI MANA TAMBAYA KO AKAN MENENE MU BASU AMSA YADDA KWAKWALWAR SU ZATA DAUKA KO MUYI MUSU KARYA IRIN WACCE ZASU YARDA.

YAWANCI TAMBAYAR DA IYAYE MATA KE GUDU SHINE AKAN JININ HAILA KO YARINYA IN TAGA PAD TA TAMBAYA NA MENENE? IN HAR KINA GOYO TOH KAWAI KICE MATA A PAMPAS DIN YARA AKE SAWA SABODA YA JIMA YANA TSOTSE FITSARI IDAN KO BABU GOYO ACE MUSU NA GOGE FUSKA NE NA MANYA IN YARA SUKA SA A FUSKARSU ZAI KONE KUMA SUYI MUNI. KO DAI WASU KARYAR WANDA HANKALINSU ZAI DAUKA DAN GARA KIYI MUSU KARYA DA SU TAFI NEMAN AMSA SU FADA GARARI SABODA IN BAKI SANI BA KI SANI.

A RAYUWAR YANZU KOMAI ME IYA FARUWA NE....

JIYA JIYA NAKE GANIN POST NA YARINYA MAI WATA UKU DA AKAYIWA FYADE BALLE YARKI ME SHEKARA DAYA KO SAMA DA HAKA....

BABBAN MAKAMI DA ZAKI KAMA SHINE KI SAWA YARANKI A JININSU KO MENENE YA FARU DASU SU FADA MIKI KUMA KO LABARI SUKA KAWO MIKI CEWA SUNYI TUSA KARKI GWALESU DOMIN IN KIKA GWALE TOH ZASU DAINA KAWO MIKI AMMA INKIKAYI DARIYA ZASUJI DADI KUMA KO ME YA FARU DASU ZASU FADA MIKI DAN SU BA SANIN DAIDAI DA RASHINTA SUKAYI BA KOMAI SAI ANYI MUSU NUNI.
BAFA DIYA MACE BA HATTA YARA MAZA DOMIN YAN LUWADI MA SUNANAN SUNA FIKI FIKI DA IDO KAMAR YAN WUTA ACIKIN AL'UMMA KAN KI ANKARE SAIDE A MAYAR MIKI DA DANKI DAN SNOOKER.

ALLAH YA KARE MIN YAYAN KU WADDA SUKE KANNE A GARENI SANNAN YA ALBARKACE SU BAKI DAYA.

KAI O O HAR JIKI YAYI SANYI TOH DANYI MURMUSHI MA UNTICHLOBANTY MANA 😁😉 YAUWA KO BA KE BAFA ACI GABA DA KULA DA IYALI KO.

Ajiyan zuciya na (WATO ALIYU) sauke domin ko nayi mamaki sosai jikina har yayi la'asar ashe ga abubuwa dayawa agaban iyaye Mata amma sun kasa gani.

Abincin Dana dauko ma kasa ci nayi Dan haka nayi Loma kadan na kwanta zuciya ta mar mar ina fata iyaye suna karanta LABARIN NAN domin su fadakartu. A haka har bacci ya sace ni.

LUBA'S POV

Koda na haura sama na samu aunty maryam tana yiwa su nana fada akan me yasa suka barni na tafi dauko ruwan ni daya.
Mama small ce ta ganni tace mummy gata nan fa juyowa wajena tayi tace luba ina kika tafi kikasa duk hankalina ya tashi? Yar dariya nayi nace AI ina kasan beni ne na buya saboda idan su nana suka zo nema na in tsorata su. Tace wato kinaji inata Kira kika shareni.

Nace AI ina dakin uncle aliyu ne. Tace dakin uncle aliyu kuma? Da sauri nace a karkashin benin ba ta gefen dakin sa. Kallona take Dan bata gama yadda ba ganin yadda na duburbur ce amma sai tace karki kara yin haka kinji? Kin daga mana hankali baki daya. Dama abinci zance kuci, maza muje ko?

Sauka kasa mukayi muka ci abinci yayinda uncle aliyu ya dibi nashi ya koma daki nikam nayi alkwari bazan kara takura masa ba Dan yanzu na gane cewa ba daidai bane abinda nayi.

Har kwana biyar mukayi kullum zanje in samu uncle aliyu intayi masa tambaya yana bani amsa. Ko a gaban mutane ma yanzu muna zama tare muyi kallo a parlour kuma cinyar sanke hawa amma baya hanani ko kadan ba kamar da ba saide naga kamar aunty maryam bata sake mana fuska sosai amma ban damu ba Dan Ni YARINYACE.

ALIYU'S POV

Kwana biyar dinnan baki daya kullum in na dawo daga wajen gininmu lubabatu tayi ta zuba min tambay wani zubin ko na shiga wanka sai tasa nayi magana a nayi amma ban gaji da amsa Mata ba.

Sannan tunda mukayi magana da ita cikin ikon Allah na dena jin komai game da ita dama can nasan sharrin shedan ke ruda na kuma na godewa Allah da yasa banyi wani aika aika ba.

Ko a parlour zata zo ta zauna a cinyata banjin komai har ina mamaki saide kawai anyita godiya ga Allah muyi su kallo tare, muyi karatu tare muyi su wasa harda su nana mun Shaku sosai amma shakuwa tsarka kakkiya ba mai muni ba. Saide na lura kamar wani Abu na damun aunty maryam saide ban kawo a kaina Dan shakuwar mu da luba bane.

Abinda ban sani ba kuwa shine tun sanda luba tayi subul da baka tace tana dakina aunty maryam ke sa mana ido kuma talakawa shakuwar mu alaman tambay Dan in ka ganni zakace muna tare tun sanda aka haifi yarinyar.

Washe gari wato saura kwana daya luba ta koma gida ina bacci a dakina......

😔TOH KUMA YANZU MENENE ZAI KUMA FARUWA NI YAR MUTUM BIYU JIKAR MUTUM 4? NA DAUKA AN SASANTA AI KAI JAMA'A 🥺🥺

NIFA YAU NAMAYI ZUCIYA SHIYASA KUKA JINI SHIRU ACE KULLUM UPDATE BIBBIYU AMMA BAKWA ANTAYO COMMENTS YADDA YA KAMATA? ☹ GASKIYA IN BAKU CANJA BA NIMA ZAN CANJA NI KO KUSHEWA NE MA KUYI MOTSI AI YAFI SHIRU.

INSAN ME KUKE TUNANI AKAN LITTAFIN DA NI BAN DAMU DA COMMENTS BA AMMA YANZU KAN MAGE YA WAYE 😎

NO COMMENTS NO UPDATE ALLAH WALLAHI.

NI NAYI NAN 🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️

miss untichlobanty 💕

14th June,2020.

YARINYAR CE TAYI MIN FYADEWhere stories live. Discover now