CHAPTER 32

2.4K 205 53
                                    

Bai farka ba sai da asuba lokacin abin ya Dan lafa masa maganinsa na ragewa kuma ya watsa a wannan karan take ya gyara jikinsa ya rafi kallon likita domin jin ko ya Sami matsala... domin dukansu biyu sun zubda jini musamman ladidi.

Uwar ladidi ko bata rintsa ba tana ta kuka aliyu ya kada hanjin tsohuwa taga bala'I tana jin karar fitar motansa ta nufi dakin tana Kiran ladidi diyata don Allah kada ki mutu waiyo waiyo fita tayi Kira me gadi yace shi Sam ogansa yace kar a bar ladidi ta fita.

Durkusawa tayi har kasa tana hadashi da Allah ya tausaya Mata ya Nemo mota  akasa ladidi shabe shabe da jini kamar Wanda tayi gamo da yan Sara suka.

Bayan aliyu ya isa asubiti suka tattauna da likita nan yake ce masa yayi babban kuskure domin kuwa abinda yayi zai iya illatasa matar da yayi wa haka ko tabbas illa ta sameta saide ayi fatan Allah ya takaita. Daga nan ya bashi maganin da zai gyara masa tafiya ya jare mai jijiyoyi domin mahadin kwankwaso da kafarsa ta kage.

Tun a hanya ya Kira wayar luba hajiya shiru. Tunawa yayi da tamai ido jiya sanda aka kwace wayar tunda ba waya daya gareta ba. Dayar Latin ya Kira aiko kamin bugun farko ya karasa ta dauko da kaji muryarta kasan farin ciki take shima cikin jin dadi yace my lubcy a hankali tace na'am yace ki shirya na kusa Isowa mu fita mu hada wani baby ko?

Tace ka manta me dr tace ne? Kar fa a Sami matsala mu kasa shaidan wani ni tsoro nakeji yace nima wasa nake miki kawai so nake muyi hira in kaiki yawo kiga gari. Batasan sanda ta diro ba tace kace wallahi.... dariya yayi Dan yasan halin yan Mata basu iya magana ba yace zan miki karya ne lubcy a jinyace ta girgiza kai tunawa da baya ganinta yasa tace a ah.

Yace na shigo layin zan faka mota na sai nazo ta saitin ginin nan kihau tsanin ki sallamo sai na cafe ki. Tace karfa ta warware daurin da akace anyi min kasan fa likita tace banda hawa sama da jijjiga sosai yace toh ni zan tsallako na goyeki sai na tsallaka dake toh tace.

Alokacin har ta gama saka Arabian gown dinta ta mulka mai ta shafa roll on shikenan ita ba ruwanta da karya ka'idar Allah da manzon sa kuma saboda tasa hakan a ranta sai ya zamto Mata babu wani tsanani.

Aiko hakan akayi tana zuwa wajen har ya diro tattare riganta tayi ta dale dama ta saka legging ta washe baki sai kuma tayi dan yatsine tayi tace kai aliyos Dina nifa wannan cikin ko zamuje ayi min wanki ne dukda dr tace ba wata matsala amma nakeji zafi idan na motsa marata.

Yace karki damu munyi magana tace zai nayi miki hakan saboda rainin da kika samu a jikin mahaifiyar shiyasa ma tace na kaurace miki har sai kin yi wata ukun kar a Sami matsala saboda kinsan wai bakikai 18years ba so jikinki bai gama kwari ba.

Kin shirya ko ki rikeni kam kam Dan yanzamu Dira Dan ma na saita ma motata so samanta zamu sauka. Kankameshi tayi suka sauka suna dariya. Suna shiga motan suka hango mai gadi da wani mugun sauri sukayi kasa aliyu ya rufe glass suka kwanta a kasa.

Haka de me gadin yayi leke leken sa ya tafi domin sautin dirowar da sukayi yaji shiyasa ya kewayo. Dariya yayi ya dago yana tsammanin tayi dariya ita ma sai yaji shiru. Kallon yayi yaga kamar tayi bacci ta hada gumi tashinta ya soma yaji shiru. Ya zare ido karde suffocating tayi saboda rashin numfashi?😳😢

.........

Bangaren ladidi ko suna isa asubiti aka karbe ta... tambayar mahaifiyar Tata ake me ya sameta ? Tace wallahi wannan mara imanin ne ya kusance ta  nima saura kiris..... kuka ne ya kwace Mata aka bata hakuri yayinda akayi recording cewa raping dinta akayi.

Yan sanda aka Kira sukayi filing case din nan aka Nemo tsohuwa aka sa a lungu domin ayi Mata tambayoyi. Batasan yadda akayi ta saki fitsari ba Dan a tsorace take.

Kwantar Mata da hankali wata yar sanda tayi cleaners suka gyara wajen suna yatsine kune San halinsu.... tambaya aka soma yi Mata:

Mama don Allah ko kinga Wanda yayi Mata wannan aika aika? Tace sosai ma kuwa dannan mijinta ne fa. Zaro ido yan sanda matan sukayi harda me dafe kirji mijinta fa kikace? Kinsan cewa yanzu haka dinki 3 aka Mata? Wanene mijin nata? Fada musu tayi.

YARINYAR CE TAYI MIN FYADEWhere stories live. Discover now