CHAPTER 35

2.3K 200 14
                                    

Lauya ne tace malam Ali ko zaka iya sanar da kotu randa ka kara aure? Yace tun bayan ladidi ban sake aure ba. Lauya Hindatu tace amma kace mana matarka mu kuma ladidi kukasan ka aura yace eh sanda na auri lubabatu kamin na auri ladidi. Hindatu tace amma toh me yasa ka fara zama da ladidi kamin lubabatu?

Yace saboda tana karama lokacin da na AURETA. Hindatu tace ko shin kanada sheda? Shiru yayi tace babu kenan ? Yace akwai ya dago yana kallon idon luba kamin ya dauke Wanda hada idon da sukayi sako ya isar mata.

Lauya tace zan iya ganin su yace na farko Allah ne na biyu kuwa ita matar tawa na uku kuma aminina. A ransa ko fadi yake Allah ka gani matata ce amma shedun duk sun manta Dan haka babu wani Abu dazanyi saide na bada shedun karya.

Tace ya mai Shari'a zanso ganin shedun daya ambata in an bani dama. Judge yace an baki dama. Kiran luba aka fara tazo ta tsaya.

Hindatu tace baiwar Allah ko zamu iya saninki? Goge hawayenta tayi tace nice lubabatu Adam uwar gidan aliyu. Hindatu tace wato kin yarda ke matarsa ce ? Tace kwarai kuwa ya.... ya sanar dani a boye tun bankai haka ba amma yace kar na fada ma kowa. Hindatu tace idan karya ce fa yayi miki Dan yaga ke yarinya ce bakida wayo saboda yayi yadda yakeso dake? Luba tace bazai taba yi min karya ba kuma ba jikina yakeso ba domin da jikina yakeso da sanda nakai masa kaina ina karama bazai kyaleni ba.

Hindatu tace wato kin taba kai masa kanki tun a karama bazanyi mamaki ba idan yanzun ma kaikanki kikayi. Samir ne yace objection my lord lauya hindatu tana kokarin tura magana tare da yin kazafi ma matar Wanda nake kara judge yace korafi ya karbu.... lauya hindatu a kiyaye.

Hindatu tace zanso naga aminin nasa my lord... yace kotu ta baki dama. Samir ne ya Mike ya zare hulansa na lauyoyi yaje ya tsaya tace wow I see no kake kare abokinka Akan tabar Gazans da yake aikatawa hularsa ya mayar yace objection my lord lauya hindatu tana kokarin tayi cuwa cuwa ta daure magana ne duk sanda na cire kulata ni ba lauyan sa bane ni aminin sa ne kuma duk sanda na mayar da hulata babu alaka tsakanin dashi illa ta lauya da Wanda yake karewa.

Alkali yace korafi ta karbu lauya hindatu a kiyaye. Tace mr Samir shin Kaine aminin Wanda ake kara yace eh nine tace ko zaka iya fadamin tun yaushe ka sanshi? Yace tun muna yara muka San juna kuma har yau muna tare. Tace masha Allah abota me kyau! shin da gaske ne abokinka sanda ya fara auran lubabatu kamin ya auri ladidi? tace tabbas wannan babu shakka.
Tace toh ko kana wajen sanda aka daura ? Tsarewa yayi kunsan lauya da iya kwantara karya yace tabbas nine ma na karba masa auren a wajen mahaifinta. Daddy ne ya Mike yace karya kakeyi munafiki samiru ashe kaima ka lalace?

Alkali yace order order a saura a saura nan ba kasuwa bace ko dandalin yan siyasa. Zama daddy yayi, hindatu tace toh malam Samir mahaifin yarinya yace karya kake ko kanada abin cewa ? Yace ya cadets ne a mazauninsa dan haka wannan bata cikin abinda za'ayi considering. Sannan kuma inada sheda dazai tabbatar da an daura auren ranar haihuwar ta ne.

Hindatu tace oh really toh bismillah yace bazan iya aikata hakan ba har sai kin sallame ni na mayar da hulata lokacin na zama lauya kuma zan kare client Dina. Tace ya mai girma mai Shari'a da wannan tambayoyi da nayi da kuma yadda mahaifin yarinyar ba ya karyata su domin babu mahaifin da zaiso kashe auren yarda nake cewa kotu tayi gaggawa daure aliyu na laifin zina da yayi sannan kuma a dauresa na FYADE da yayi sanadiyyar ya kasa gabatar da wasu hujja kwarara kuma aci sa tara mai yawa na canja Ma client Dina ladidi halitta da yayi ta hanyar cire Mata hakora.

Zama tayi bayan an sallami luba itama ta zauna Samir ya mayar da hularsa alkali yace lauyan Wanda ake kara ko kana da wata sheda da zai tabbatar mana da lubabatu matar aliyu ne ba zina yake ba kuma shin ko akwai wata sheda ta kariya da zaku bayar na aika aikar da yayiwa matar sa?

Projector Samir ya kunna yace ya mai girma mai Shari'a zan haske muku hotunan da suka dauka ne a ranan da ta cika shekara 10 kuma aka daura auren.

Haskowa ya fara yace ya mai girma mai Shari'a wannan hotan shi da ita minti biyar kamin a daura auren tana kwalliyar birthday dinta duk ta jagwalgwala fuska tayi musu selfie. Hindatu tace ya mai girma mai Shari'a wannan hotan zai iya zama an dauka ne kawai na birthday baiyi proving komai ba.

YARINYAR CE TAYI MIN FYADEHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin