CHAPTER 15

3.8K 224 42
                                    

Idan kuna karuwa da labarinnan ayi following Dina sannan ayi VOTING

AUNTY MARYAM'S POV

Gudu nake kamar kafata zai fita abban su nana da ya shigo yana fadin wai dagaske abinda shegen yaronnan yayi kenan? Mangajeshi nace bantabbar ba garin waige nayi Tuntube na gurje guiwan hannu da kafa amma a haka na Mike Dan ciwona ba komai bane akan rayuwar aliyu. Saida hankali ya dawo min ma na fahimci kashesa zasuyi ni duk na dauka dukarsa za'ayi.

Tabbas dukda bani na Kira mutanen nan ba na rafka babban kuskure Dana daga murya har aka jiyoni. Toh amma kusa kanku a kafata, idan kuna zargin kanin mijinkida lalata yar kanwar ku wadda kuke sonta kamar yarki, amma bakiyi komai ba saboda kina ganin zargi ce kawai kuma yaron nada hali mai kyau kwatsam kukayi arkabo da abinda na gani zaki iya natsuwa? Kema kinsan bazaki iya ba. Yanzu ko zargin wata ake da yin sata sai akaje gidan biki itama taje akayi sata kowa ita zai soma zarga.
Wasu ma gar da gar zasuce ta fito musu da abinsu......

Dai dai ana shirin kesta masa ashana na cafe ashanar tare da cewa ku barsa kuskure ne bashi ya aikata ba wanine sannan ya daura masa amma itama yarinyar babu abinda aka Mata kawai tsorata tayi. Ba fadi haka ne Dan na wanke musu suna dukda ko nasan zai iya zama gaskiya ko karya.

Salati suka rafka suna fadin da munyi kuskure, kuma duk rashin bincike yaja mana domin ko da mun tsaya munyi bincike kamin mukayi masa wannan duka. Wani mutumi yace tabbas munyi mamakin cewa malam Ali zai iya aikata irin wannan Abu amma toh ganin daga gidansu aka fadi yasa bamu musa ba.

Ciccibarsa sukayi suka hada ruwan dumu sukayi masa wanka akan zasu dawo dashi a Kira masa likita yayinda na koma gida ina yiwa kaina Allah ya isa dukda ko nasan abinda nayi daidai ne amma dukda haka nayi kuskure ciwon dake kafata ne suka soma ciwo ina shigowa gida na duba naga ashe dayan kafar kwalba ce ta yanke ni.

Sanda likita yazo duba lubabatu da nurse ya taho nan ta dinke mini kafar tawa. Yana cikin yi mana bayani akan cewa tsoro da firgita yasa luba sumewa saboda yarinya ce kwakwalwarta bai shirya da daukan kayan firgici irin haka ba aka shigo da Aliyu take suka shiga dubashi nikam nama rasa abin yi bansan sanda ummi kanwata suka iso ba sai ji nayi tana kuka tana bani hakuri.

Yinin ranan kowa jugum muka wuni su nana ko gidan kakanninsu na wajen uba aka kaisu. Dakin aliyu akaje aka taru lokacin daya farka dan bazai iya tafiya zuwa parlour ba yayinda na dauki luba.

Mijina ne ya bude mana taron da addu'a sannan ya kalli aliyu yace ya fadi komai daya sani luba kuma ta saurara dakyau idan yayi karya ko guda daya ne ta fada kar taji tsoro za'a siya Mata kwalin biscuit Kato.

UNTICHLOBANTY'S POV

A hankali aliyu ya tsara musu komai daya faru saboda ciwon dake gefen bakinsa, tun daga haduwarsu had zuwa yau iya abinda ya sani be boye komai ba dukda ko yaji kunyar wasu abun. Kallon luba kowa yayi da ido yayi da ummi ta Mike zata falla Mata Mari da sauri daddy ya rikota zaunarta yayi tana zabura hakan yasa luba ta sake fara kuka. Aunty maryam ce ta falla Mata Mari tukunna ta nutsu aka cewa luba tayi shiru ta fadi ko gaskiya aliyu ke fadi ta daga kai.

Shiru akayi kamin aunty maryam tace toh ya akayi tasan duka wadannan abubuwa a shekarunta. A Dan tsorace take tana kallon idon uncle Ali Dan neman amincewa ta fada koko murmushi ya Mata ya gyada kai domin shima yana son yasan ta yaya ta San wadannan abubuwa. Itako muryanta har rawa yake Dan uncle aliyu ya fada Mata laifi ne amma tunda yace ta fada kila zai kareta.

Komai ta fada musu har zuwa yadda sukazo dakinsa aiko ummi ta kwalla mata mari tana ashar. Shegiyar yarinya wato duk sa min kunne da kike ashe gane me ake cewa kike ? Dama ni nasan baki dena shafa man nan ba wato har tsimi na kika sha ko ? Toh yau sai naci....... yar kaza kaza. Daddyn luba ne ya kwalla ma ummi Mari sannan aunty maryam ma ta kara Mata daya.

Aunty maryam tace kaji shashashar Mata duk wannan laifinki ne luba batada laifi ko kadan. Banda karamin kwakwalwa ce dake ya za'ayi kina komai a gaban yarinya kuma har ki kwana daki daya da ita? Bakida hankali ko? Kallon daddyn tayi tace haba abban luba kaima kasan bai dace kuna kwana daki daya da yara ba ya akayi kayi sakaci?

Cikin kuka yace wallahi maman nana nayi Mata maganar haka yafi a kirga akan mu gyara dayan dakin da muka mayar store room sai su koma can amma sai tace ai ba hankali ne da ita ba da taga na takura shine tace idan ta yaye kanin ta sai su koma tare Dan kar luban taji tsoro.

Kuka ummi ta fara tana fadin sai yanzu na gane kuskure na , na cuci yata ni da kaina sakaci na ya jawo mini matsala. Wallahi ban taba yi da wata niya ba sam ni ban ma dauka laifi ne hakan ba. Dan Allah luba ki yafemin. Luba de kuka take Dan ta maru me kyau.

Aunty maryam ne ta kwantar da luba a gadon aliyun kamin ta kewayo bangaren da yake ta tsuguna tace aliyu ka yafe min abinda nayi maka amma ya kamata nina ka fahimce ni! 🥺 yace aunty ki tashi don Allah ni bakiyi min komai ba haka uwa ta gari ya dace ta zama kawai nan gaba kiyi bincike akan Abu kamin zarar da hukunci kuma nima AI da laifi na da ace nayi aure da wuri da haka duk bata faru ba da na dauko masifa ta na juye kan Mata ta. Dan murmushin jin kunya kowa yayi luba kam tama fara bacci sai hajiyar zuciya take Dan yau taga masifa.

Ana cikin yiwa ummi nasiha luba ta firgita ta tashi da sauri ummi tazo gefenta tana lafiya yata? Luba ko fadi take kar ku yanke shi! Karku yanke shi! Ruwa aka yaiyafa Mata a fuska akace babu Wanda za'a yanke yi shiru kinji? Toh tace tayi luf ta kwanta ta rufe ido amma bacci ya kasa daukanta.

Bayan an gama da ummi aka jiyo aka jiyo toh saura kai aliyu maza ka fito da Mata kayi aure nan da wata 3. Da sauri luba ta tashi tace nifa ? Bazai aureni ba? Uncle ABBA yace ba kyau shiga maganar manya kinji luba tashi ki fita kuma ke yarinya ce bazakiyi aure ba. Bori ta fara musu itama Allah sai aliyu ya aure ta da suka lallaba sukaga taki saduda sai aka Nemo bulala.

Ana dukan ta tana ihu amma fadi take itama sai uncle aliyu ya aureta. Aunty maryam ne ta ceto ta a hannun abbanta tayi Mata magana ta fahimta amma tace Sam fa sai de kawai an yarda zata auri aliyu. Aliyu yace kin Mata me na fada miki ne tace babu ruwanta. Dan itafa gani take auren irin wasa da yara keyi na aure ne kuma kunsan yara da naci.

Dena kulata sukayi tahau musu kuka, taki cin abinci har abin na damunsu basusan tana kewaya wa ta bayan katanga tasha madara ko yogurt ba. Haka tayi sati sai tasha kamshi tukunna take shan shayi ko abinci. Su suna damuwa ita kuma ta dauki abin a wasa tanaso tayi winning su yarda su kuma sunaso ta ta hakura. Ganin idan ba yarda sukayi ba zata kassara kanta yasa suka kirata parlour lokacin satin gidan su aunty maryam ne Dan ankai wata ana daru da ita.

Zama tayi a kujera aka Kira aliyu Wanda already ya samu Mata nafeesa shekarar ta 24 har ansa rana.
A kasa ya zauna sukace toh aliyu kaga dai abinda kanwar ka ko harka ne zamuce ta dage akai me kake gani? Yace au ita dama bata bar zance ba? AI ni na dauka wasa take. Kunsan shiriritar ta ku barta kawai.

Bata rai tayi tana hura hanci Dan ta kara girma sosai in ka ganta zakace takai shekara 8 race Allah uncle ni ban yarda ba. Aunty maryam ce tace ka dalla yi mana shiru, ya ABBA yace aliyu idan yarinyar nan tayi shekara 10 bata hakura ba toh da ta gama secondary zaka AURETA kaga shikenan ma asiri mu a rufe Dan idan ba haka ba wannan Terere da ya faru in anzo aurensa sai ya taso kasan jama'a da kara gishiri wa zance Dan tayi manda.

Dafe kirji aliyu yayi yace ya ABBA aure fa kace? Ya ABBA yace kwarai kuwa zaka AURETA!

🙆🏻‍♀️🙆🏻‍♀️🙆🏻‍♀️OH NI UNTO NA BANU YANZU KUMA WANNAN JAGWAL DIN DAGA INA TA BALLO? KAI JAMA'A

SHIN KUNA GANIN YA DACE DA SUKA YARDA DA SHIRIRITAR LUBA? KUNSAN FA BA HANKALI GARETA BA ITA A GAME MA TA DAUKI ABUN AMMA KARKU MANTA TAKI KARATU YASA SUKA YARDA.

KUNA HANGO JAGWAL A GABA KO BAKU HANGOWA. SHIN ZATA YARDA KO KUWA ZATA FASA IN TAKAI SHEKARA 10 ?

KU BIYONI DAN JIN YADDA ZA'A WARWARE WANNAN CAKWAKIYAR. AMMA DAI LUBA TANA RUWA.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty 💕

16th June,2020.

YARINYAR CE TAYI MIN FYADEWhere stories live. Discover now