CHAPTER 26

3K 293 74
                                    

aishatu_humairah and MUM2012 wannan page din naku ne

Wata zuciyar ne tace Mata kul fa luba kar yayi miki zakin baki ki hau ki zauna ture kansa tayi tace zansha shahi yace ba yanzu kika sha ba? Tace toh ko sai na biya za'a kara min tana murkude baki. Murmushi yayi Dan yasan bakin nata bai mutu ba.

Bayan tasha ne ta kwanta ta juya masa baya shessheka yaji da sauri yace subhanallah lubcy na ya da kuka kuma ina ke miki ciwo? Ba Kira miki likita? Me ya sameki ? Riko hannunta tayi ta warce tare da hankade shi.

Wallahi aliyu wannan duk laifinka ne kai ka janyo min na rasa mutunci na Wanda ban ma San matsayina ba har yanzu ni luba na shiga uku wai ita duniyar nan yanzu babu abinda kowa ke tunani ne sai wannan?

Ko ina ka leka shi ake kowa ya kara rike zip din wandonsa maza da Mata ko hira ake cikin maza, Mata, matan aure yanmata...duka yawanci nashi ne. Wai menene matsalar ne ? Baza'a iya yin wani Abu na rayuwa face an sako sa bane? Ina ma dadi tukunna? Banda uwar wahala me ake kwasa cikinsa?

Kuka take sosai aliyu yana shafa bayanta tana bige hannunsa. Ganin ya takura Mata yasa ya fice a dakin. Likita ya samu yace zasu iya tafiya? Yace masa ya bari ko zuwa gobe dinkin ya sake kwari dan ya fara warkewa saboda ba dayawa aka Mata ba.

Washe gari suka dawo haka aliyu yace gaba da kula da ita kuma bai hara kokarin yi Mata wani Abu ba saide idan abin ya motsa yazo yadan ........ yayi gaba abinsa a kwana a tashi yanzu kam luba ta sake masa sosai. Inyazo zatayi masa korafi  har ta gaji ta barsa amma da taga zai wuce gona da iri zata saka masa kuka.

Yau tana tsaye a kitchen tana hada breakfast yazo a sanda ya rungumeta yana fadin good morning beautiful young lady ! Murmushi tayi ba tare da ta amsa ba taci gaba da abinda take yace me ake hada mana ne tace abincinka ne.
Dan hade gira yayi a dubara yake zura hannunsa cikin riganta yace toh ke me zakici. Jin hannunsa cikin riganta yasa ta daga masa tsawa aliyu!

Zaro ido yayi yace da gaske ni? Aiko kinyi zabe me kyau gani da ashar samu ga kosarwa a gad.... saurin toshe masa baki tayi tace dama bakada kunya? Ba haka nake nufi ba fa ? Cire hannunta yayi daga bakinsa yace okay ba surutu kike so ba kenan kawai a fara? Dafe kai tayi tace I am done with you... kafi karfina daukar kayan abincin tayi ta jera. Ta zuba musu.... Zara zauna yace ah ah tace a ah kamar ya?

Yace ba'a kujera zaki zauna ba tace toh a kasa kakeson na zauna? Girgiza kai yayi ya nuna Mata cinyarsa. Make kafada tayi tace pls my lubcy... wani kallo ta watsa mai tace bazaka daina ce min lubcy ba ko? Toh sannun aliyos zaro ido yayi yace aliyos kuma? Suna sai kace na Dan caca?😂😂 Dariya ta kyalkyale shi kuma ya wani hade rai kamar da gaske.

Zama tayi a kujeran ya sankamo ta ya daura a cinyarsa turo baki tayi tace nifa uncle na kasa sabawa da irin wannan musamman yadda naji du aunty maryam shiru yace ai tama ce sun kusa dawowa. Kin sakin fuskar tayi ya soma Mata cakulkuli tun tana cinyewa har ta soma 'kya'kyatawa tana buga kirjinsa waiyo waiyo Dan allah uncle ka bari zan fitsari.... Dan Allah zanje nayi fitsari.

Dariya yayi yace na siya.... girgiza kai tayi tace Allah ban siyar ba waiyo... daina cakulkulin yayi ya daura hannunsa a cibiyarta ya wasa dashi yayinda yake tsotsan kunnenta yace Dan Allah muje in fada miki wani Abu a daki tace banason ji... have haba my lubcy zan baki alewa da biscuit fa. Make kafada tayi wani Abu ya fada Mata Wanda yasa tayi saurin mikewa ta  fada daki Dan maganar tasa saura kadan ta saki fitsari.

Biyota yayi ya datse kofa Wanda yasa ban Sami daman shiga ba... sa asuba bayan sunyi sallah nan ma aliyu ya sake kwasa gara.... wasa wasa fa su duk sallah yadda ko wani musulmi ke alwala haka wanka ta zamo musu luba tun tana hakuri har abin ya soma fin karfinta Dan yanzu gashi lafiya take amma kowani lokaci barkwano takeji.

Idan ya fita aiki da taji dawowarsa Zara buya da ya gane shine ya faketa ya fita aiki... wajen la'asar ya dawo ya faka motarsa a waje tayi dai dai da cinya tana kallo gabanta duk kayan ciye ciye ne? Shafa kumatunta kamin ya maida hannunsa Kan  cinyarta ya tsuguna tasan me zaiyi Dan haka ta fashe da kuka Allah ya gani batason abinda suke Dan har yanzu bata amince ita matarsa bane amma da ya taba ta take bada kai dukda ko tana azabtuwa in ya riko ta.

Ture kafadarsa tayi Dan allah uncle aliyu ka bari banaso Dan Allah kaji? Kayi hakuri Dan allah na hadaka da girman iyayen ka wallahi kana cutar dani ta ko ina kasa ina yiwa kaina kallon kazama, la'ananniyar Allah Wanda ta zubda mutuncin musulunci ta wulakanta iyayen ta taci amanar Allah.

Janyota yayi taga sun nufi daki ta fara kafewa tana fadin waiyo ummi zai kashe miki lubabatun ki zai kaini lahira waiyo daddy za'a kashe maka maman ka. Waiyo Allah na.
Daukar ta yayi cak sai gaban madubi ya direta ya daura kansa kafadarta yace wace wannan? Tace nice mana yace wannan fa Dan harden fuska tayi tace ha'a Kaine mana yace da haka muke? Kallonsu tayi da kyau.. tabbas cikin sati biyun nan sunyi bulbul dash sunyi kyau da haske sun murje Lamar Wanda sukaje kasar waje.

Tace a ah tune Dan kwalinta yayi ya dauko cumb da man gashi ya soma take Mata yana cewa kema kin sani luba ni mutumin arziki ne nasan deep down a ranki kin yarda dani a mijin ki kuma kinason zama dani kuma kinajin dadin abinda nake miki dukda cewa kina shan wahala na sani. Girgiza kai tayi tana yanke farce yayinda yake kitse Mata Kan gida biyu tace ina Dan jin dadi amma uncle da ka....... shikenan nake dena jin komai sai azaba.

Pecking kumatunta yayi yace toh nayi miki alkawari daga yau bazan sake ..... har sai na tabbata kin gansu kamin na soma nawa. Kuma zan nema miki magani dazai kara miki karfi kinji tace toh uncle amma dukda haka ka dinga tausaya min kasan ni yarinya ce jikin nawa har yanzu bai girma baki daya ba ya dangwali hancinta yace ji bakin kamar ni yarinya ce.

Yar banza duk yadda kike cikani kunne sai kin fara jin ba haza ne tukun kike kuka ai zaki wani ce ni yarinya ce. Saukarta yayi daga cinyar sa ya bude hannunsa ta fada kirjinsa yace ni yarinya ta tafi min manyan ma itace daidai dani. Kifa kanta tayi a kirjinsa saboda jin kunya yace yanzu zan iya samun Dan kadan? Da sauri ta girgiza kai a ah gaskiya uncle na dazu ma bai warke ba.

Kunne sa ya kama da hannu daya dayan kuma yan kwakwasonta ya matsar da fuskarsa kusa da nata yace yau kece mijin nice matar... zaro ido tay😳 cabdi ni bazan iya ba. Peck ya Mata a baki yace zaki iya... tace toh yanzu dai uncle muje mu karanta labarin hikiman nan da muke yi ko ? Yace ah ah nide kanwarki tanason ki bata abinci.

Tace zan bada anjima yace kinyi alkawari? Daga kai tayi dukda ko tasan ba iya wa zatayi ba amma dai ko me zatace indai zatayi escape shikenan. Ganin bayida niyar sakinta sai ya Dan latsa yasa tayi masa cakulkuli ta falla a guje ya biyota  yana fadin ke yi ahankali kar muje nayi ajiya kisa yabi kwarkwaro.

TOH A SAMBADO MIN COMMENTS, VOTES, AYI FOLLOWING DINA SANNAN AYI SHARING.

ALLAH YA BARMU TARE MASOYA NA! NI TAKUCE KUMA NAWA NE!

KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty 💕

1st July, 2020.

YARINYAR CE TAYI MIN FYADEWhere stories live. Discover now