Page 25

27 3 4
                                    

YADDA NA KE SO🌺

  

By Dijensy

Page 25

 
    Mukhtar da ya haura saman a dakinta ya isketa kalau ya sameta sanda wata kwalbar turaren wuta ce ya gani  'kasa ta fashe. Ganin alamunta yayi ba wani rauni jikinta ya ce "Mene wannan din? Kina me ya fadi?"

  K'ura masa ido tayi kamar me son cewa wani abu ya ga ta wuce gefensa wajen kofar tana rufowa ta sanya key ta rike mukullin a hannunta.

  "Mene hakan?"Ya tambaya ta na zuwa gabansa ta tsaya.

   "Idan kana so ka fita gunta sai ka fad'a min yadda akai na zama sanadin d'an cikinta ,sannan ka saurareni na yi maka bayani".

   Guntun tsaki yayi yana girgiza ai "Ummi banson yaushe kika fara wasan kwaiwayi ba mene hakan?ki bud'en kofa".

"Yanzun na zamar maka me wasankwaikwayo Mukhtar?"

  "Idan ba Kya so na Fadi haka ki gyara".

  "Na gyara abinda ban ba,toh wlh k'arya take idan ma itace ta fad'a maka ni ban mata komai ba kuma pills da ka gani a d'aki nasani na sha shi da amma banda yanzu na daina wlh for over months I know I was wrong shiyasa nake son apologizing but you are not letting me to do".Ta kare maganar tana rau rau.

"Meyasa baki fad'a min ba? Kinsan dai da kanta kuma bazatayi sanadin yaron cikinta ba ko ".

  "Sai ni naa kashe mata shi? Abin yakai haka? Komai za ai bazan kashe rai ba bazan taba cutar da matarka ba kuma".

   Hawaye ne ya zubo mata ta goge tana wucewa ta zauna kan gadon ,alamu sun tabbatar mata Mukhtar ya fara doubting dinta.

  Shiru yayi ya shiga confusion yana tunanin idan ba itace ba tohm sharri tayi mata ko mene?

    "Idan ba ke bace ai kin sha pills ko shi ma sharri ne?"

  "That's why nake apologizing ".Ta fad'a feeling guilty.

  "Yaya!"Suka jiyo muryar Zainab ta runtse ido Ummi tana mikewa daga zuanen "Ka fad'a mata muna magana ta jiraka".

  Hannu ya miko mata "Bani key din?"

   Boyewa tayi bayanta tana waigar da kai "Sai mun gama".

  "Ya ya wai lafiya Ummi meya sameta?"Zainab ta furta tana murda handle jikinta na bata ba abinda ya sami Ummin.

   Tsaki Ummin tayi ta tako gun kofar "Ki Jira shi a 'kasan ba 'bata yayi ba".Ta furta  Zainab ta cije le'be  dariya ma ta fara bashi yadda tayi kicin kicin "Khadija rigima kike nema ko? Don me zaki rufe ni a daki da key? Mene hakan? Ko a tunaninki bazan iya kwata ba?"Yayi maganar murya kasa kasa.

   "Ka ce mata ta tafi idan mun gama sai na bude".Ta fad'a itama kasa kasa.

   Shiru yayi kafin yace "Zainab ,ki je ina zuwa".Ya fad'a yadda zata jiyo.

  Tsaki tayi da kwafa ta sauka ya yi saurin tahowa tasan key din zai kwace tayi tsalle tana hayewa gadon da window daga gefe ta bude 'Kana zuwa wlh cillasa zan ,ka fad'an yadda na zubarwa da matarka ciki ".Ta furta tana kallon reaction dinsa.

   "Ni kike threatening?"

   Turo baki tayi "Kai ka jayo,u are purnishing me with abinda ban ba".

    "Yanzu me kike so nayi ?"

  "Ka bani hujjar abunda nayi na  kashe mata dan cikin ta".

   "Kin mata girki and it's ... it's not usual tace ke baki ci ba".

YADDA NA KE SOWhere stories live. Discover now