Page 31

48 2 0
                                    

BOOK 1

Page 31🦋

Direct falon sa na kasa ya nufa, yana fitowa ya tarar da babban trolley din kaya ga kayan tray din abinci da aka jera musu, yar guntuwar paper din da ya gani akai ya bude,short Rubutun dake ciki ya bude tare da karantawa,yana gama karantawar trolley din kayan yaja tare da nufar dakin da ya batta, a takure ya sameta duk ta kudun dune waje d'aya,sai faman shashsheka take saki , kallanta yayi na yan second kafun ya karaso inda take ,be kulata ba ya nufi kan daya daga cikin sofa din dakin yana rintse idanuwansa kamar me jin bacci, tsawan lokaci yana a haka har yanxu kuma bata bude idanuwanta data kulle gam ba ga siraran hawayen da suke zubo mota.ciki ciki ya furta "me akayi miki" da sauri ta bude idanuwanta da suka canza kala zuwa jajawur,mikewa tayi da niyar nufar inda yake ya dakatar da ita,"zauna nan inda kike"ya kara sa zancan nasa yana tsuke fuska kansa har ya fara ciwo sabida yawan maganar datake sakashi,lan gwabar masa da kai tayi zata bude baki, kallan da yayi Matane yasa ta zauna tana tura baki,ya d'au kusan mintuna biyar a hakan kamar Wanda be san da zaman wata halittar ba ,kafun ya nuna komar dazu da yatsa,cikin kasa kasa da Murya ya soma magana "kaza mace ke sai Ance miki kiyi wanka",yanxun ma turo masa dan karamin bakin ta kawai tayi,"toh ai bakayi mun ba", kallan ta yayi da sauri yana so ya gane me take nufi,kafun ya tsuke fuska yana nuna kofar da zata sadata da wajan toilet din,"Kazama tashi kije kiji Wanka" gyad'a masa kai tayi har yanxu bakinta a ture ta fara kokarin tube rigar jikinta da sauri ya mike yana kallanta ,tare da jan rigar hannunta batare da ya rike taba,a haka harya karasa bakin kofar toilet din da ita,"mun tuna kadan na baki kiyi wanka ki fito sannan karki sawa fuskar ki ruwa "yana gama fadar Hakan ya bar wajan,rigar jikin nata ta bude nan da nan Santa santalan kafafuwanta suka fito cikin black tie din dake jikinta, vest din jikinta ta tube shima ,take fararan breast din ta suka fito sosai cikin black bra din dake jikinta,bra din ta kama da niyar cirewa kamar yadda ta cire sauran sai taji ta kasa, a ko  karin cire war da zatayine manyan tsayayyun breast dinta suka fito waje da su har yanxu kuma ta kasa cire bra din, turo bakinta tayi tare da nufar kofar da ta ga king ya fita,yana zaune daga gefen bakin gadon ya jingina dashi , duk da yaji bud'ewar kofar da akai hakan be sa ya bude idanuwansa ba  , da saurin ta ta karaso Inda yake "dady",ta kira sunansa,shareta yayi har yanxu fuskarsa a rufe,"dady " ta kara kiran sunansa, yanxun ma be amsa va sannan be motsaba kuma, ganin hakan yasa ta dauka yayi bacci kawai sai ta kama hannunsa guda daya ta dora kan kirjinta tana furta "dady ka cire mun" da mugun Sauri king ya bude idanuwansa sabida mugun shock din da ya ziyarceshi tundaga kan kafafunsa,cikin Sauri ya kulle idanuwansa yana kiran sunan Allah,kafun ya daka mata tsawa yana funcike hannunsa"barnan wajan "ya furta a kausashe,sosai ta firgita da tsawan da yayi mata ga kanta da yasoma mata ciwo, baki ta bude da niyar yi masa magana yanxun ma wata tsawar ya daka mata data fi ta dasu,har yanxu idanuwansa a kulle suke , ja da baya ta soma yi jikinta na dauka rawa kafun ta fashe da kuka tana dafa kannanta,"Kai na","kaina " shine abunda take furtawa a hankali ya bude idanuwannasa kafun ya nufi inda take yana kawar da kansa gefe,kama hannunta yayi ta kwace zata gudun, saurin ruko hannun nata yayi "ya Allah" ya furta ,shi kansa yasan a wannan condition din nata be kamata ya dunga mata tsawa ba karya taba mata brain, yana cikin wannan tunanin ne yaji tana kokarin kwace hannunta ga kukan da take saki,be san lokacin da ya rungumeta ba gaba ki dayanta yana sauke ajiyar zuciya jin tsayayyun breast dinta a fatar cikinsa,har yanxu bata dena masa kukan ba,a hankali temperature din jikinta ya soma can zawa, ga wani zafi da jikinta ya fara cikin kan kanin lokaci, kan bed din ya karasa da ita ya na kawar da Kai , kafun ya ja mata blanket yana rufe kirjinta,sai a lokacin ya kalleta ,"Menene " ya furta yana jin muryarsa kamar tana kokarin daukewa , hawaye na zuba a fuskar tata ta furta "Kai na ", taba kan nata yayi yana jin yadda kan nata yayi zafi sosai ,hannunsa ya mayar kan wuyan nata yanxun ma akwia zafin, be ce mata komai ba ya nufa inda ya ajje mata magungunanta,wasu allura ya dauka guda biyu ,saida ya hadasu sannan y nufa inda take , idanuwanta na sauka akan alluran nan ta soma kuka "ni banaso"ta furta tana kokarin me kewa, mayar da ita yayi ya zauna, wani kukan ta kara fashe masa dashi "ni bana so"gyada mata kai yayi yana ajje allurar "shikenan na fasa miki" gyada masa kai tayi tana sakin ajiyar zuciya, a hankali ya matso inda take har suna jin saukar nunfashin junansu, hannunta d'aya ya kama kafun ya rungumeta, ganin hakan yasa ta rikeshi so tie a blanket din da ya rufa mata yana zamewa,tsayayyun breast dinta akan rigar jikinsa,lumshe idanuwansa yayi yana kara matseta a jikin nasa ,kafun ya dakko allurar daya ajje , tie dinta yaja kasa kadan kafun ya fara mulmula mata wajan a hankali, lafewa tayi a jikinsa tana faman lumshe ido, sai saukar allura taji a jikinta , kuka ta fashe da shi tana kokarin kwacewa a jikinsa amma ya ki bata damar hakan sai da ya kammala allurar tasa, idanuwansa tuni sun kada daga launin farinsu,yana kammala allurar tasa murmula mata wajan ya shigayi, har yanxu bata dena kukan ba, ya dau dogon lokaci a haka ,kafun ya dena jin kukanta sai saukar nunfashi da ajiyar zuciya da take faman saki,dago da kanta yayi kadan yaga tayi bacci, girgiza kansa yayi tare da kwantar da ita kan gadon sosai, breast dinta da suka fito waje ya kurawa ido kusan tsawan minti daya kafun ya janye idanuwansa akanta, hock din bra din ya cire mata gabaki d'aya tare da ja mata blanket din har saman kirjinta,adduar kwanciya bacci yayi mata yana bin kyakkyawar fuskarta da tayi fiyau da ita da kallo na tsawan lokaci kafun ya bar wajan, muntuna kadan ya fito daga inda ya nufa fuskarsa ajike alamun alwala yayi, kabbara sallah yayi , ya dau dogon lokaci yana sallan kafun ya idar, ya soma karatun alqur'ani,shima ya dau tsahon lokaci yanayi kafun ya mike, kallan yadda take bacci peaceful yayi kafun ya nufi bed din, pillows uku ya jera a tsakaninsu kafun ya kwanta yana gyada bata blanket din, remote din lamps din ya dauka tare da kashewa, ya dau dogon lokaci a hakan yana tunanin ydda zai bullowa al'amarin a haka bacci shima ya daukesa batare da ya shirya masa ba.

GIDAN AUNTYWhere stories live. Discover now