39_40

52 3 0
                                    

BOOK 1

Page 39-40💖

A hankali yake bata wani irin passionate kiss me tsayawa arai, ya dau dogon lokaci a haka kafun ya zare bakinsa cikin nata yana bin kyakkyawar fuskarta da kallo,rintse idanuwansa da suka fara kadawa yayi kafun ya furta " what's wrong with me",cikin zuciyarsa ,be an karaba sai saukar lips dinta yaji cikin nasa,sosai itama take kissing din bakinsa kamar yadda yayi mata,tun lokacin da ta dora bakinta a kan nasa ya kasa motsi,sosai yake mamakinta gabaki d'aya ta kwance masa notukan kansa mamaki yake ta yadda ta iya wannan abun, a hankali ta zare bakinta cikin nasa tana bude idanuwanta,kyakkyawan murmushi ne ya bayyana kan kyakkyawar fuskarta da yasa dimples dinta lotsawa, bin dimples dinta yayi da kallo kafun ya sauke shi kan dan karamin bakinta da yayi jawur,"Nima na rama " ta furta tana sakin dariyar da ya karawa fuskarta kyau da annuri,kamar wacce tayi wani babban abu harda yi masa kwalo ita a dole ta rama,yar karamar ajiyar zuciya ya sauke kafun ya gyara kwanciyarsa gefanta,ya dau kusan 3 minutes be ce komai ba kafun ya bude idanuwansa, a hankali ya furta" ko me akai miki se kin rama kenan ko"da sauri ta daga masa kai tana turo dan karamin bakinta ,kallan dan karamin bakin yayi kafun ya dauke idanuwansa "shiyasa dazu kikace a wajan dada zaki zauna kenan", ya furta mata a hankali kamar Wanda aka sa dole, yanxu ma turo masa bakin tayi kafun ta furta "dady ta mareni fa kuma ta jimun ciwo"idanuwansa ya dan waro kadan" dagaske" ya furta, yanxu ma gyada masa kai tayi ,"oh shiyasa akace ba a sona kenan", ya karasa zan can sa yana kauda kansa gefe,girgiza masa kai tayi cikin sauri ta furta" Aah ina sanka yanxu ai",shareta yayi ba tare da ya tanka mata ba,matso da fuskarta tayi daidai tasa tare da furta "ina sanka fa dady", juyar da fuskarsa ya karayi, itama kara matso da tatan tayi ita a dole sai ya kalleta, fahimtar hakan yasa king kara dauke fuskarsa, cikin murya kamar wacce zata saki kuka ta furta "Allah ina sanka dady", yanxu ma shiru yayi mata Hakanan yau yake san yi mata magana,kuka ta fashe dashi ganin ya ki kulata, mikewa tayi zaune da niyar sauka daga kan gadon gabaki d'aya ,riko hannunta yayi ba tare da yace komai ba y jawo ta jikinsa , lafewa kuwa tayi tana faman sauke ajiyar zuciya kafun ta dan dago ta kallesa " dady ina sanka kaji" ta furta har yanxu bata dena kukan ba ,amaimakon ya bata amsa sai ya furta "bana san kuka", share hawayen ta farayi kafun ta kara lafewa a jikinsa tana faman yin shesh sheka kadan kadan, be san lokacin da ya kai hannunsa baya ba yana shafa mata a hankali, kusan tsawan lokaci ya dauka yana mata haka kafun ya fara jin saukar nunfashin ta akan kirjinsa alamar bacci ya dauketa,gyara mata kwanciyarta yayi kafun ya kashe musu hasken dakin gabaki d'aya sea wata dum light da ya bari blue colour, a hankali ya karanto musu adduar kwanciya bacci kafun shima wani baccin ya daukeshi.

*********Wutace take tashi sosai a Wajan, duk ruwan da aka watsa mata sai wutar ta kara tashi kamar ana kara kunna ta,mika masa hannunsa yake yi ,a hankali yake furta "Akhie,Akhie", so yake ya kwace jikinsa ya shiga cikin wutar ko xai ciro wanda yake ciki Amma sosai suka rikeshi,gabaki d'aya karfinsa yasa ya hankadasu suka fadi, da mugun gudun gaske ya nufa wutar kamar be san zafinta ba, wani irin tashi wutar tayi tare da tar watsewa a wajan,gabaki d'aya wajan ya dauki hayaki, a hankali yake furta "AKHIEE" kafun nunfashinsa ya dauke gabaki d'aya.

Mutsu mutsu ya fara yi da kansa da ya gama jikewa da zufa kamar Ac bata wura cikin dakin,sosai ya matse tayi dake jikinsa ,da yayi sanadiyyar farkarwa sabida irin matsar da yayi mata, har yanxu fuskarsa a kulle take, a hankali yake furta "Akhie" cikin fusgar nunfashi kamar Wanda nunfashinsa ke neman daukewa. Kura masa ido tahee tayi kafunta furta" dady da zafi", kara matsetan yayi a jikinsa kafun ya furta"Akhie "da dan karfi tare da ware idanuwansa dasukayi mugun kadawa sukai ja,saurin mikewa zaune yayi yana mayar da ajiyar zuciya a hankali a hankali,duk abunda ya faru  ashekarun baya shine yasake dawo masa cikin kwakwalwarsa da kullum yake tunawa,dan siririn diamond chain din hannun sa da baya cirewa ya kalla me harafin M&T,sosai ya zubawa chain din ido kamar mesan tunawani abu, nunfashinsa ne ya fara yin kasa kasa kamar me shirin daukewa gabaki d'aya,a hankali kirjinsa yake sama da kasa kamar me kokarin kasa controlling din nunfashin nasa, TAHEE data tashi zauna ne ta matso kusa dashi kamar me shirin yin kuka "dady",be kulata ba har yanxu nunfashinsa kuma be dena kokarin kwacewa ba jijiyoyin kansa sun fito rudu Rudu duk da ba'a gani sabida Duhun dakin,bata san ya akai ba sai gani kawai tayi ta rungumeshi a jikinta tare da dora kansa akan cinyoyinta, sosai ya matse cikinta kamar Wanda akacewa za a kwace masa ita, ahankali ta fara shafa masa bayansa kamar yadda taga yana yi mata,nunfashinsa ne ya fara daidaita kafun a hankali wani baccin ya daukeshi a yadda yaken, kokarin janyeshi tayi, amma ya kara riketa gagam,lumshe idanuwanta tayi tare da jingina da jin gadon itama a haka bacci ya dauketa.

GIDAN AUNTYWhere stories live. Discover now