Page 76-80

29 4 0
                                    

👺👺👺
👺 👺
👺
🏵❄🏵❄🏵❄🏵
*RASHIN SANI NE SILA.....*
❄🏵❄🏵❄🏵❄
👹👹👹
👹 👹
👹

*A TRUE LIFE STORY*

*By*

*Nusaiba i Usman Z.S*

'''SADAUKARWA GAREKU'''

_*NAFEESAT YUSUF*_
Feenah baby
_*SUWAIBA.U.ADAM'S*_
Subie
_*ZEEBNAB YAƘASAI*_
Queen
_*AYUSHA ILIASU*_
Queen
_*ANTY QUEENMERMUE*_

*_Wattpad StarNucee360_*

7️⃣6️⃣➡️8️⃣0️⃣

*** ********* ***

   Kwanaki na shud'ewa su zama sati, tatittika na shud'ewa su dawo watanni, yayin da watanni ke shud'ewa su koma shekaru, A wannan d'an tak'in Abubuwa da dama sunzo sun zama labari ciki harda yin baikon Aminu da Nuriyya daya faru yanzu bikin ya rage saura  sati guda, yanzu soyayya Aminu da Nuriyya suke zubawa kamar zasu cinye junan su

Dukkaninsu sun fad'a  saboda shirin Bikin su dukkan su babu zama

Iyaye na nasu shirin irin tasu ta manya, suma yaran suna irin tasu shirin Aminu duk ya gayyaci wad'anda ya kama ta ya gaiyata y'an uwa da abokanan arziko

Yau biki saura kwanaki biyu Aminu ba zama abokanan sa duk sun iso

Yanzu Bashir yana aiki a (New Delhi India) Aliyu kuma yana aiki a wata babban ma'aikata a Birnin tarayya Abuja Habib kuma kasuwanci yakeyi daga k'asashen waje zuwa cikin gida 9ja bai cika zama a k'asar ba

(Ahakan ma duk abunda yashige ma Aminan nasa duhu a harkar aikin su Aminu suke kira ya warware masu ya kuma basu shawarwari. Wato Aminu irin Gifted dinnan ne Allah ya bashi ilimi amma sai dai kash Karatunne bazai iyayi ba shi kuma irin tasa k'addarar kenan kuma ahaka yana Hamdala ga Allah)

Aminan nasa su suka gina masa gidan da zai zauna da iyalin sa d'and'ararran gida wanda babu kamarsa a k'auyen suka kuma gyara gidan iyayen sa kuma su suka masa kayan lefe,

Habib suka had'a ma kud'i suka tura masa dana lefe da kayan gidan yayo Sautun su tunda duk yana cikin irin kasuwancin sa, kayan d'akin da iyayen Nuriyya suka k'uk'uta sukayi mata sai suka jerashi a d'aki gud'a itama ta kalli kayan da akayimata daga gidan su taji sanyi aranta domin  kayan ba wani yawa ne dasu ba

Dukkanin Matan Abokansa sunzo domin dama duk sun riga Aminu aure, Aminu dan d'ad'i ya rasa inda zai sanya kansa, Mahaifin da Mahaifiyar Aminu sunji d'ad'in yadda sukaga abokanan sun taimaka masa sosai, kud'in sadaki ne kawai Baban Aminu ya hana yace

" abar Aminu da kansa ya biya idan ba hakaba bazaisan zafin aure ba, zaiga kamar sadaka aka bashi ita"

Kamar yadda Baba yace haka akayi Aminan nasa suka hak'ura da bayar da kud'in sadakin Aminu zai bada

*GIDAN SU AMARYA NURIYYA*

_Vote_
_Comments_
_Share_
_And Follow_

*Muna Mugun Tare*🤝

*Taku Har Kullum*👱🏼‍♀

*_Star Nucee36O_*✨💫

RASHIN SANI NE SILA(Complete)  Where stories live. Discover now