Page 81-85

30 4 0
                                    

👺👺👺
👺 👺
👺
🏵❄🏵❄🏵❄🏵
*RASHIN SANI NE SILA.....*
❄🏵❄🏵❄🏵❄
👹👹👹
👹 👹
👹

*A TRUE LIFE STORY*

*By*

*Nusaiba i Usman Z.S*

'''SADAUKARWA GAREKU'''

_*NAFEESAT YUSUF*_
Feenah baby
_*SUWAIBA.U.ADAM'S*_
Subie
_*ZEEBNAB YAƘASAI*_
Queen
_*AYUSHA ILIASU*_
Queen
_*ANTY QUEENMERMUE*_

*_Wattpad StarNucee360_*

8️⃣1️⃣➡️8️⃣5️⃣

*GIDAN SU AMARYA NURIYYA*

   Gidan cike yake tamk'am da al'umar annabi cen daga ciki d'aki naji ana kwala ma Feenah kira ana "Oum Sudeis!! " tace "na'am " da gudu tayi d'akin tana rik'e da hannun Sudeis dayan hannun kuma jakar kayan sune rik'e ga wani cikin kuma haka tayi gudu ko nauyin cikin jikin ta bataji ba, cen daga gefe mukaji ana "gingimari babban giwa! " juyawar da mukayi wa zamu gani ashe Subie ce tafe suke mata wannan iskan cin

Ihu mukayi ganin hamshakiya Queen itama ta nufo mu tafiya take kamar bazata taka k'asa ba tasha maga nin ido (glass)  da wani yalolon mayafi kamar yad'i da wani takalmin ta a cokali duniya sai wani rangwad'a takeyi kamar ta karye itama da gudu ta nufi d'akin suna cigaba da ihun ganin junan su Fatima Titi itace k'arshen shugowa nan guri ya k'ara gaurayewa da sabon ihu sukayi mai isar su sannan sukayi shiru kuma bai hana in anyi wani abun ba su kuma b'allewa da sabon ihu ba, yan garin sai kallon su suke suna cewa

Mahaukata sabbin kamu, idan ba haukaba kwazo ku cika mana gida da iface-iface saikace gidan mutuwa " jan zaki sukayi "mtww" sannan suka cigaba da aikin su

Bayan komai ya lafa akaci abinci aka sha ruwa dasu zobo sai aka fara shirin Fulani day kowa yayi shiri aka fito fage anata gwangwaje rawa inda daga bisani aka fara raba damammiyar fura ta ji nono da sugar ga masu sha babu sugar suma ga nasu nan a kwarya da ludaya duk wanda ya sha kwaryar da ludayin da faifan da aka rufe to na wanda ya sha ne

Ango da tawagar sa sun zo inda guri ya k'ara rincabewa da kad'e-kad'e  Ango da Amarya aka basu fage suka cashe suma cikin shigan fulani Ango harda sanda a hannun sa nan abokanan ango suka fara b'arin kud'i kamar basusan zafin su ba guri ya kaure da iface-ifacen yara anyi abun da yabasu mamaki

Bayan gurin ya lafa da ihun yara sai aka farayin hotuna sunayi suna barkwanci Ango yaso ganin amaryar sa amma hakan bai samu ba hakanan ya hak'ura har aka tashi lahiya

*** ********* ***

Hausawa nacewa rana bata k'arya sai dai uwar d'iya taji kunya domin ayaune dubun dubatan Al'umma Annabi suka shaida d'aurin Auren AMINU MUHAMMAD MAHMOUD MAHUTA DA NURIYYA ABUBAKAR NURA MAHUTA Akan sadaki Naira dubu hamsin lakadan ba ajalan ba

Ana kammala daurawa sai mutane sukayo caa akan Ango ana taya sa murna kowa so yake yaga sunyi hannu da ango  tunda ranar sa ce domin yau shi tauraro ne mafi haske acikin taurari tundaga nan su Aliyu suka fara masa barkwanci da zolayar sa

Nan kuma marok'a sukayo masa caaa sai kirari ake zuba masa da kambamawa Ango baki yak'i rufuwa don farin cikin da yake ciki baya musaltuwa

*GIDAN SU AMARYA*

_Vote_
_Comments_
_Share_
_And Follow_

*Muna Mugun Tare*🤝

*Taku Har Kullum*👱🏼‍♀

*_Star Nucee36O_*✨💫

RASHIN SANI NE SILA(Complete)  Where stories live. Discover now