Arba'in Da Tara

1.4K 217 48
                                    

Yanda ta haikance babu abunda take sai kuka kamar ranta zai fita yasa Rayyan yayi yar dariya, amma shi yasan ko mutuwa zatayi ta dawo abunda yayi niyyar yi babu wanda zaisa ya chanza tunaninshi. Dan dago fuskarta yayi yana murmushi a hankali, "Ya isa kukan mana, ko kasheki nace zanyi sai haka ai Ramlah." Share hawayenta ya farayi, yana jin yanda ko wace kofa ta jikinshi tana amsawa. He has never been this close to a woman, sannan kuma macen ma ace Ramlah ce shi tabbas yasan bazai taba iya jurewa ba.

Dan dagowa tayi tana kallonshi, ta tsaida kukan kam amma sai wani cuno baki take kamar karamar yarinya tana ajiyar zuciya. "Ai yafi kisa ma. Nidai dan Allah ka kyale ni."

Girgiza kai yayi a hankali yana gyara zamansa a kan gadon, yanda yabi ya rirriketa yasa Ramlah duk yanda taso ta zille ma rikonshi kasawa tayi. "Ramlah yau dai kam, bazan kyaleki ba. Inma wani abun kikeso ki fada tun wuri amma saidai kiyi hakuri." Waro ido tayi tana kallonshi alamar bata gane ba, kuma tare da mamakin anya wannan Rayyan ne kuwa? Tana sane da yanda hannunshi yake bin jikinta, wata tafiyar tustusa yake mata amma sam taki nuna mashi tasan abunda yakeyi, burinta bai wuci ta koma dakinta ta kulle tayi bacci ba. "Bacci nakeji toh. Kuma I'm not in the mood." Kallon cikin idonshi tayi, yanayin yanda yake kallonta kadai ya isa ya sanar da ita cewar yanda yace bazai kyaleta ba din yau, to bataga alamar wannan kyaliyar ba tattare dashi.

Tanajin lokacin daya sauke lips dinshi on her bare neck and no matter how much she wanted to pull herself away from him, his lips were just so warm and delicate that a part of her wanted more. Batasan ya akayi ba ta narke a jikinshi, feeling his intense yet delicate touches on her bare neck and when he tenderly rolled her night gown down, she got back to her senses. "Rayyan," ta furta a hankali da muryar da tayi dishi dishi.

Dagowa yayi idanunsu suka hadu, basai ya fada ba, ta karbi dukkan sakon da yake san aika mata. Idanunta a hankali suka fara cikowa, tuna bad memories dinta tayi da Yasir, they had never gotten intimate peacefully, it was always so bad and he left her feeling unwanted and some sort of a dirt. She's afraid that if the same happens with Rayyan, if she lets him have his way with her, to tabbas shima zai mata wannan kaskancin da Yasir yake mata.

"Tsoro nakeji," abunda ta furta kenan a hankali, dan zuwa yanzu ta daina kokarin zille mashi, a part of her wants him too, amma batasan ta yanda zata fara accepting wannan bangaren na zuciyarta ba.

"Tsoron me, Ray? I'll never hurt you, kin sani. But please, even if for today, let me, kinji?" Yanda ya marairaice fuska yasa dukkan wasu walls dake zuciyarta suka kare and she knows that she would never say no to this voice, not when she was aroused unknowingly by him too.

Kulle idanunta tayi, wrapping her hands around his neck as she pulled him closer to her. Kallonta yake yana mamakin me zatayi harda su rufe ido, but what she did next took him offguard, as she merged their lips in the most passionate kiss he had ever known in his life. He moaned softly, and when he began to kiss her back with his hands roaming roughly yet tenderly around her entire body, Ramlah knew there was no going back. Tasan if da ta kara rokonshi, he would've let her be. But she stirred him further, and now she had to pay for all that she caused.

And she did pay for it, in the loveliest way she had ever imagined in her life. She has never thought that being intimate with a man felt this way, the soft touch of his hands around her body. How he moaned softly in her ears and how warm and tinglish his lips felt in the most sensitive parts of her body. She loved it, there was no caps about it and it was safe to say that she had never enjoyed being intimate with a man like she did today.

After all the strom has calmed, a hankali Rayyan ya dago yana kallon how flushed her face looked with the remains of her moans and the way she had welcomed him into her body still evident on her expression. Murmushi ya mata a hankali, amma duk yanda Ramlah taso karta mayar mashi saida tayi. Yar dariya yayi yana shafa gefen fuskarta, "Ko za'a kara man rashin kunyar ne?" da muryar wasa yayi maganar, wanda hakan yasa Ramlah quickly nuzzled her face in his chest as she wrapped her hands around his naked chest, shaking her head. Kara rungumeta yayi a hankali, yanajin yanda so da kuma tsananin kaunarta yake kara shiga zuciyarshi beyond how he could take.

MIJINA NE! ✅ Where stories live. Discover now