32

23 1 0
                                    

"HIV?!".....
Ta maimaita ba ko alamar mamaki....
"You heard me right!"....
"Ok"...
Ta fada tana kokarin tashi daga gadon.....
Dan turata yayi ya maida ita kwance, ba alamar wasa yace;
"Where the hell do you think you're going? Ina fadamiki kinada HIV you're telling me ok kamar wacce akace malaria na damunta!".....
"Who cares?".....
Ta fada murya kasa kasa.....
"Who cares? For real? Are you out of your senses? Ko kinsha wata kwayarne kafin ki fito? Toh ki bude kunnuwanki da kyau ki saurareni you're not just suffering from HIV, you're having a kidney failure too!"...........
Lumshe idanunta tayi chan kasa maqoshi ta furta 'ya salam'.......
"Kidney failure?".....
"Yes, wasu kwayoyi kike sha da sukayi damaging kidney dinki haka?
"Kwaya?"....
Ta sake maimaitawa absent mindedly......
"Idan ina magana kina maimaitawa without concrete answers Allah zan babballaki a gurinnan in zubar a shara nonsense!"......
Shiru tayi batace komai ba dan she was just speechless, ko kwakkwaran tinani ta kasayi sannan har a lokacin ta kasa comprehending abinda yace........
A hankali ta sake tashi dan tariga tayi making up mind dinta gwara ta tafi cuz she needs space to digest what he said, wai HIV da kidney failure kamar a film? Nooo.....
"Why're you so stubborn? Bakida lafiyan ma bazaki nutsu ba? Get back to the bed now!"....
Deen ya fada a tsawace......
" Ya isheka haka mallam! Who the hell do you think you're are da zakazo kanamin ihu anyhow, why're you so jobless to be so concerned about people's life? Idan bakada abunyi I can help you with a job, bani hanya in wuce!"......
Sosai maganarta ta dakesa, dukda rashin karfin jikinta da kuma yanayin sanyin muryarta ya hana maganar fitowa yanda takeso, amma maganganunta sun masa zafi, wai shi ake cewa jobless harda she can give him work, imagine! A take yaji ya fara loosing kansa abunka da wanda zuciya ke kusa dama, sai ya fara fadin duk abinda yazo bakinsa......
"Bantaba danasanin sani wani a rayuwa kamar yanda nake danasanin saninki!... See let me make this clear to you tinda kika shigo rayuwata kika tarwatsa min nutsuwa da walwala da jindadina, baki haifarmin da komai ba sai masifa da bala'i da takaici! I can't believe I'm having sleepless nights for a whore,drunker like you! Da zan iya dawo da komai baya dana goge haduwa dake a tarihin rayuwata, I don't know why I'm wasting my precious time for someone who is about to die soon cuz you can't survive this with your stupid ways! I don't know who your father is but I know harya mutu bazeyi irin arziki na ba, so give the job to yourself you need it more, lastly na cire hannuna daga lamarinki!, I promise you ko me kama dake nagani I won't look twice sannan ko a hanya muka hadu karki sake ki nuna kin sanni ko da ido ne, now I'm saying goodbye to my problems! go and die!".....
Yana fadin haka ya matsa yana bata hanya.......
Sandarewa tayi a tsaye tsabar shock din data shiga, tunda take baa taba fadamata maganar daya mata zafi irin wannan ba, tsabar yanda maganar ta daketa sai taji komai ya kafe mata, ga tarin maganganu a bakinta amma maganar taki fita, she thought she just dislike him amma yanzu tagane this is more than dislike, it's what we called 'intense hate' tsana sosai, bata tabajin ta tsani mutum kamar yanda takejin tsanarsa har kasan zuciyarta ba, yaci mata mutunci iya cin mutunci da ko a mafarki bata taba tinanin wani ze kalli idanta ya fada mata abinda ya fadaba kome tayi, hardasu ce mata whore(karuwa)? Kamar ya taba kamata da wani?.......
"I said GET OUT!!!"....
Firgit ta dawo daga maganar zucin da take, tafiya tashigayi a hankali harta karasa bakin kofar, sai a lokacin ta juyo ta kalleshi tace;
"Let me make my own confession too;I hate you! Natsaneka irin tsanar da ko kasheka naga zaayi zan bada gudunmawata, I hate you is an understatement!, dama bani na gayyatoka cikin rayuwata ba kaika gayyota kanka amma dukda haka zan bace bit daga rayuwarka kamar yanda ka bukata, don't forget that I hate you so much, bye!!"..........
Tana fadin haka ta fice holding her self so tight not to breakdown...........

"Eesha dama ba soyayya kuke da Doctor ba duk bragging din da kikeyi?".....
Billy da tun jiya abun ya tsaya mata arai tun bayan sundawo daga gidan mami ta tambaya......
"Duk bake kika janyo komai ba? Meyasa daga ganinta kawai zaki rungumeta harda taba mata gashi!"......
"Toh meye danna rungumeta, mace ce fah yar'uwata ba namiji ba, kidaiyi bincike ki gane abinda yasa yayi hakan, banaso inyi jumping into conclusion da nace wani abu".....
"Gwara kiyi shiru in kinsan ba alkhairi zaki fada ba, amma meye a tsakaninsu daya daga hankalinsa haka akanta?".....
"Nima abinda yake damuna kenan"....
"Yo meye a tsakaninsu inba soyayya ba? Ana tamin wulakanci akansa ashe yana chan shi wata yake so".....
Umaima da tundazu take dariya akan maganganunsu tasa baki.....
"Stay away from this umaima, he's mine alone, ni nasan ba santa yake ba".....
"Keep deceiving yourself, ko ki yarda ko kar ki yarda sonta yake".....
Ta fada tana fashewa da wani mugun dariya....
Rufeta da duka eesha tayi tsabar takaici billy na tayata.....

WACECE ITA⁉️(WHO IS SHE⁉️)Onde histórias criam vida. Descubra agora