39

22 2 0
                                    

A hankali ta bude gate din ta fita, da sauri tayi gefe jin kamar motsi daga cikin gidan, saida taji shiru baa tawo ba sannan ta fara tafiya, tana tafiya tana dialing number khaleel a wayar Umm data fito dashi, ringing wayar ta dingayi baa daga ba, bata hakura ba ta cigaba da dialing, tana cikin wannan hali taji takun takalmi a bayanta, kirjintane ya bada sautin rass, ko baa fadamata ba tasan waye balle ba wani nisa da gidan tayi ba, wata zuciyar ce tace ta zura a guje kawai, zatasa gudu kenan taji an kamo tsintsiyar hannunta, kin juyo tayi dan tasan bazasu kwashe ta dadi ba........
"Wifey ina kuma zaki?".....
Da sauri ta juyo jin muryar wanda batayi expecting ba........
"Why're are you not picking your calls khaleel?"...
Ta fada tana janye hannunta.....
"I'm not with my phone".....
"Ok, muyi sauri mubar street dinnan, ze iya fitowa anytime"......
"My car is close by, muje".....
Basuyi tafiyar 10 inches ba suka isa inda khaleel yayi parking dan nesa da gidan, shiga motar sukayi yaja suka fara tafiya in silence.......
Wani ajiyar zuciya fatima zainab ta sauke ganin dagaske sun bar unguwar, sai a lokacin ta samu nitsuwa taji hankalinta ya kwanta, ya kuma kudirta a ranta bazasu kara haduwa ba kenan har abada....

Duk uban gudun da Deen yake khaleel be hakura ba haka yayita binsu shima ana kauce masa har yaga gidan da Deen yashiga, suna shigewa shima yayi yunkurin shiga saidai kememe securities din gidan suka hanasa dan baa san da zuwansa ba, sukace in ya matsu ya kira wani a gidan shikuma bashi da wanda ze kira, haka ya dawo yayi parking dan nesa da gidan ya cigaba da zama a cikin mota hoping fatima zainab zata fito anytime soon, ko damuwa da jinin dake fita daga goshinsa bayayi burinsa kawai yaga fitowarta dan yasan tinda tace zata bishi su gudu toh tabbas zata fito dan bata taba cewa zatayi abu batayi ba....... Sai yayi using time wajan neman musu ticket din country din da zasuje, booking hotel da sauransu.....
Yana zaune cikin ikon Allah ya hangota tana fitowa daga gate din baya, barin wayarsa yayi a mota dan yaje ya sameta shiyasa tayita kira baa dagawa.......
"Menene tsakaninki dashi?"........
Khaleel ya tambaya yana daukar hanyar airport.....
"Nothing!"......
"Ki fadamin gsky wifey?".......
"Na taba maka karyane?"......
"No, I am just wondering why you stop me from shooting him".......
"So kake nabarka kayi kisa khal? Moreover I like him, I mean I like his family".....
"Did I just here you say you like him? For real?"..
"Kunnanka na maka ciwo ne? I said I like his family not him!"......
"Hmmm I have a lot of questions, ya akayi ya dauke ranar har daddy yace a bishi a kasheshi".....
"Tsaya in sauka if you're here to interrogate me!".....
"Sorry wifey, I don't mean it"......
Amma zuciyarsa taki aminta da babu wani abu tsakaninta da Deen, da zata amsa masa duka tambayoyinsa kila da komai yazo masa da sauki, ko ranar daya gansu a garden din ya akayi yasan suna nan? Ya akayi kuma ya dauketa a gidan daddy?, daya kawota gidansu kuma me yake nufi? Sai yaji gabadaya lissafinsa ya hargitse he needs more light on the issue.......
Wayar Umm dake hannunta ne ya fara vibrating alamun shigowar call, sosai hankalinta ya tashi har hakan yaso bayyana a fuskarta, tabe baki khaleel yayi yace;
"Wayar waye?"....
"His mom!"....
"Who?".....
"Saif!".....
"Who is saif?"......
"That guy!".....
"Who is that guy?"....
"Would you stop this nonsense! Kasan fa wanda nake nufi".....
Shiru khaleel yayi dan yasan wanda take nufi, kishi ne kawai ke damunsa shiyasa yake mata tambayoyi, yanaso ya cire Deen a zuciyarsa amma ya kasa, gani yake kamar there's something between them..... Chan kuma sai yace;
"Where are your phones?"....
"Duk na batar!"....
"Ai da kin gayamin, dana siyomiki wani, why taking someone else's phone?".....
"Ban bukata!, stop the car khaleel! I said stop the car!"........
Kin tsaida motar yayi, cikin marairaice murya ya shiga bata hakuri.......
"I'm sorry wifey bazan kara ba wallahi, you know I love you so much ko? Sanki ne yajawo duk wannan abun da nake, but I promise to stop".......
Bata kulashi ba ta kashe wayar Umm dake hannunta.....
So yake yace tabashi wayar ya boye ya cillar amma ganin ta hada rai ya sashi kasa cewa komai......
"Wifey we're heading to the airport now"....
Kai kawai ta daga dan har lokacin bataji tayi wucewar da zata kulashi ba.........
Haka sukaje sukayi boarding basu tafi da komai ba dama jirgin 6pm ne, yace in sunje sa siya......

Karfe shida Deen ya tashi, yana tashi ta fado masa arai, hankalinsa ne yayi gurinta sosai musamman yanda yasan bataci abincin kirki ba ranar, yasan kuma tsap zata ki fitowa daga dakin....
Ruwa ya fara wasawa yazo yayi sallolinshi sannan ya bar part din gudu gudu.........
Sama ya fara haurawa gurinsu mami ganin yamma tayi sosai yasan kuma dole sun dubata by then.....
Tambayarsu ita yayi sukace ai sun dauka tana tare dashi ne, bece musu komai ba ya juya ya sauka kasa..
A bakin kofar dakin data kulle kanta ya tsaya, knocking ya shigayi a hankali amma shiru baa budeba......
Murmushi yayi gane fishi takeyi har lokacin sannan cikin kwantar da murya yace;
"Hey baby girl! Zo ki bude pls"....
Shiru har lokacin baa bude ba, Girgiza kai yayi aransa yana fadin sai yayi dagaske kanta bude, sake kwantar da muryarsa yayi yace;
"Kince baki gama dukana ba shine nazo ki karasa, so pls open the door"......
"Bazan kara miki ihu ba, kizo ki bude kofar pls, kinga bakici abinci ba tin safe"........
"Oya let's make a deal, open the door and punish me the way you want, I promise to be loyal".......
"Has anybody ever tell you how beautiful you are? Har kanki yayi kato ko? Toh you're not even beautiful hhhh"......
Ya kuma fada cikin sigar tsokana......
"Fatima ko zainab, whichever is your name open this door!!".......
Duk wannan maganganun da yake baa kulashi ba har yaji ransa ya fara baci, controlling kansa ya sakeyi, ya sake kasa da murya yace;
"You don't know what you mean to me, da zaki dena bani wahala da bani da matsalar komai a duniya baby girl"....
Hannunsa ne ya murda kofar by mistake kawai yaji kofa ta bude, da mamaki ya shiga ciki yana kalle kallen ta inda ze hangota, wayam yagani babu kowa a dakin, toilet yayi knocking a tinaninsa ko tana ciki, saidai shiru baa amsa ba hakan yasa ya murda kofar ya shiga, ga mamakinsa nan ma ba kowa, a hargitse ya fito parlor ya shiga duba dakunan parlourn daya bayan daya ko Allah zesa tana ciki amma babu ita babu alamarta, a birkice yashiga duba ko ina na kasa, su kitchen hardasu store, saida ya duba ko ina be ganta ba sannan ya haura sama, a hargitse ya shiga duba ko ina su Umm na tambayarsa ya kasa basu amsa.......
"Wai me kake nema ne saif, ka nitsu mana"....
"Bazan iya nistuwaba Umm banganta ba, I left her in one of the rooms downstairs, yanzu ba inda ban duba ba batanan".......
Umm da lokaci daya taji hankalinta ya tashi itama tace;
"Amma ya zakayi haka saif? Shine bazaka zo ka fadamana ka barta ba, da kanka fa kace guduwa suke son yi"........
"Kulle kanta t

WACECE ITA⁉️(WHO IS SHE⁉️)Where stories live. Discover now