51

42 3 1
                                    

A tsorace ta juya da sauri yayi saurin chapkota, bude baki tayi da niyar fasa ihu yayi saurin toshe bakin da hannunsa sannan ya jata zuwa dakin dake kusa dasu still hannunsa akan bakinta sai mutsu mutsu take, yana shiga ya mannata da kofar yana saka key, zare hannunsa yayi daga bakinta yana bin maikon lip gloss dinta daya shafo da kallo, sake kai hannunsa kan lips dinta yayi ya sake shafo lip gloss din, murzashi ya shigayi a hannunsa yana yaki da wani dirty thought dake zuwan masa, kallonta ya farayi tun daga gashin gaban goshinta da yake sheki har ya iso kan kwantaccen gashin girarta me jan hankali, saukowa yayi kan idonta da kwallin da akasa yayi bakakin fitar da shape dinsa, he doesn't know if it makes sense but he feels like smooching her eyes, dawo da idonsa kan dogon hancinta yayi yana ayyana yanda nose piercing ze mata kyau amma kuma bayaso tayi, tsalleke lips dinta yayi dan bayasan ya sake kallonsu saboda anything can happen idan ya kallesu, shi kadai yasan yanda yake yawning for her lips for the past God knows when so gwara yayi avoiding saboda gudun reni, body hug din daya lafe a jikinta yabi da kallo abstractedly yanajin kamar yayi stripping dinta off yaga what's beneath the dress, wani irin kullewa mararsa tayi saboda tozali da jibgegen kugunta da yayi da yake kamar an dasashi, he just can't believe she has this perfect shape sai kace ita tayi kanta, to him she's just dangerous dan kallon lips dinta yayi kwana yake baya bacci bare kuma yanzu daya kare mata kallo sai yaji curiosity dinsa ya karu he just want to see her in her full glory, umm ya hau maimaitawa aransa yana gayawa kansa this is not just an ordinary person, this is your umm's daughter, abinda ya taimakesa kenan beyi abinda zuciyarsa ke bijiro masa ba, dukda haka sai yaji ya kasa daurewa, burinsa kawai ya samu abinda ze rage masa abinda yake ji......
Hannunta ya kamo ya daura akan button din rigarsa daidai kirjinsa sannan cikin husky voice dinsa me cike da kasala yace;
"Zahrah!"....
Shiru tayi tana tinanin sunan waye wannan.......
"Zahraaaaaaaahhhhh"....
Ya sake fada kamar ze shide....
Wani irin yar taji a jikinta batasan lokaci da tace;
"Na'am"......
"Unbutton me and touch me the way you did ranar da kikace in siya miki codeine!"....
Unexpectedly ta jiyo muryarsa kasa kasa yana kuma yawo da hannunta a kirjinsa....
Kamar gunki haka ta tsaya tana kallonsa tsabar shock din data shiga, ita mamaki ma yake bata dan batayi expecting zeyi reacting haka ba idan sun hadu, ta dauka ball ze farayi da ita dan tasan ba karamin shaka yayi ba musamman yanda yake da zuciya, kawai sai taga mutum na kare mata kallo harda cewa ta shafashi...
Kallon da take masa ne ya kara birgita masa lissafi gashi taki mai abinda yakeso kawai ya fuzgota jikinsa yana dora hannunsa a wuyarta kamar ze shaketa.....
Rintse ido tayi dan tini ta saddakar shaketa zeyi kawai taji an janye mayafinta daga kanta, ko kafin ta tantance abinda ke shirin faruwa taji bakin mutum a wuyarta, janyewa tayi kokarin yi ya rungumeta sosai yana kara cusa kansa a wuyarta dake fitar da wani daddadan kamshi kamar anyi barin turare a wajen, kissing din wuyarta ya fara yi uncontrollably kamar ze zuko wani abu a gurin yayinda takejin kamar ana mata tafiyar tsutsa duk jikinta yayi laqwas ko kwatar kanta ta kasayi, ita bata taba tunanin ana lashe ma mutum wuya kamar za'a hadiyeshi ba sai a ranar, Deen ko bema san me take ciki ba shidai yasan yana jindadin abinda yakeyi sannan yana samun relief daga daurewar da mararsa tayi shi beki bama su saura a haka, abu kamar wasa taga deen bashida niyar sakinta gashi har wani zugi wuyarta ke mata tsabar yanda yake snuggling dinta roughly making some sensational noise...
Wayarta dake cikin jaka a yashe a kasa ne ya fara ringing tanaji tana gani kuma yaki bata damar mosti, wayar ta dade tana ringing kafin Allah yasa deen yaji yayi saurin sakinta da sauri yana maida numfashi, itako baby tee jingina kawai tayi da bango kafarta na rawa...
Ringing wayar ta sakeyi for the second time Deen ya duka ya dauko jakar sannan ya dago ya kalleta, saida gabansa ya fadi ganin yanda wuyarta yayi ja kamar a tsaga jini ya fito dan har saida shatin bakinsa ya fito a wuyarta, cikin sanyin jiki na yanayin da yake ciki yace;
"I'm sorry baby girl but you provoked me!"...
Da sauri tace;
"Dan Allah kayi hakuri"...
Batareda tagane abinda yayi provoking dinsa ba, ita kawai yanda zata samu ta fice daga dakin ne damuwarta dan ba karamin tsorata tayi dashi ba yau......
Bude jakar yayi ya zaro wayar dake ciki, jujjuya samsung din ya hau yi a hannunsa yana tinanin inda ta samo, dawo da kallonsa kanta yayi cikin husky voice dinsa da bata fita sosai yace;
"Waya baki waya and who is calling you?"...
Baki na rawa tace;
"Abby ne ya bani, bansan kuma wake kirana ba"....
"Kinsani mana!"...
Kamar zatayi kuka tace;
"Wallahi ban sani ba"....
"It's okay"..
Ya fada yana kunna wayar, besha wahalar budewa ba saboda babu password a jiki, hakan kuma ya masa dadi, ta true caller ya gane Abby ne ke kiranta, ya kuma ga shine farkon call din daya fara shigowa wayar, saida ya gama dube dubenshi a wayar be samu komai ba sannan yace;
"Karki sake ki saka security a wayarnan, second banaso naga number kowa in banda nasu umm sai nawa, ko so called boyfriend dinki ban yarda kina waya dashi ba, kinji?!"...
Da sauri ta gyada masa kai tana addu'ar Allah yasa karya mata maganar abinda tayi dazu....
Saidai inaa addu'arta be ciba, duk yanda kuma yaso ya dake ya tambayeta kasawa yayi saboda yanda jikinsa yake a sanyaye, a nitse yace;
"Meyasa zaki min haka?"....
Cikin rashin gaskiya tace;
"Me nayi?"....

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Apr 28 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

WACECE ITA⁉️(WHO IS SHE⁉️)Where stories live. Discover now