Chapter 14

963 84 31
                                    


💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira
Chapter 14......
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie

After 2 months Abbaty has already stopped coming to our side Sai dai na hangesa  daga nesa...

Jamila I called her name,Na'am Aunty ya jikin kin samu sauki?She asked eh Naji sauki sosai ina so na aika ko wurin Hajiyana ne.....

Na bata sakon da kudin adaidaita sahu,she went home and deliver my message.....

She met Inna in the kitchen,Jamila komai lafiya dai ko?Lafiya kalau Inna,Amma Wallahi inna da akwai matsala babba....

Hajiya already ta kawo kofar kitchen sai ta yi tsaye,kinsan wahalar da Aunty Khadija take ciki kuwa?Ai Innah tana cikin damuwa.....

Ranar har sharri matar Yayan tayi mata kinga yanda yazo yana ta mana masifa?Aunty Khadijama kuka kawai takeyi....

Kinga Inna sau 2 tana yi mata sharri,in Gaya miki Yanzu haka Aunty Khadijatu tana cikin tashin hankali kuka kawai takeyi duk tayi Rama....

Jamila abun da na aikeki kiyi kenan?Inna ta fada rai a bace haba mana Ni gidannan kina gani aiki na kawai nakeyi,ki gani ki ki gani kiji ki ki ji Bana son saka ido.....

Allah Sarki Inna bafa saka ido bane kawai dai abunda yake faruwa ne,Aunty Khadijama tana bani tausayi amma Wallahi Bana saka mata ido Innah....

Hmm!Ai shikenan tunda kin bama Hajiya sakon sai kizo ki koma wurinta,Allah ya kawo mata karshen rikicin nan.....

Hajiya inhaled deeply and went back to the bedroom she dialed Khadijamas number and she picked up...

Allah Sarki Hajiyana I missed you so much,haba Kubra nima nayi missing naki sosai,Amma wannan sako haka?

Haba Hajiyana Idan nan Aiko maki ba Waye zan bawa,dan Allah ki karba kinji Hajiyana?

To Allah yayi maki albarka Kubra,Amma yaushe zaki zo?Ina son magana ne da ke....

To Hajiya insha Allah goben nan zaki ganni,ko nazo yau ne?A'ah Khadijama kar ki damu kizo goben ma ai yayi.....

To shikenan Hajiyana ,we dropped the call,I called Yaa Rashid,haba Yaya Rashid meye duniya?

Sorry Deejama Wallahi nayi miki laifi Amma a yafe wa Rashid insha Allah yau da yamma zan dawo kano zan zo na duba kanwata.....

Nagode Yaya Rashid but please do come I really need to talk to you,hope dai komai lafiya Deejana...

Da sauki dai Yaya Rashid,Allah ya kawo mun kai lafiya bye.....

I dropped the call and called Yaya Abbaty he did not pick the call so I started going to and fro......

Abbaty your phone is ringing,oh Suraj kyaleta mana Yarinyar nan wai planning pills take sha,on top that tana fa waya wai da Fu'aad.......

Wallahi bazan yarda ba khadijatu will never do that nafa Gaya maka da can baka ce tana yi ba sai yanzu,Abbaty Ina baka shawara ka shiga hankalinka fa Idan ka rasa Khadijama Wallahi zaka yi da na sani.....

Kai baka san halin Khadijama bane ko halin Fareedar ne baka sani ba,or is it halin Yusrah Saboda ban yarda da alakar Yusra da Fareedah ba amma dai ka sake tunani.....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now