Chapter 22

1.2K 87 38
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 22.......
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie....

Daddy yayi ma Yaya Abbaty fada sosai,nima ya bani shawarwari muka fita mukai shopping sosai.......

Baby he whispered Jallab dinnan ta miki kyau muje mu kara siyo su,I eyed him nasan da wayonka Yaya......

He laughed ni yau gida zan kwana fa Yaya,jiya ka saka naje muka siyo kaya ashe su zan saka yau we both laughed.....

Daddy turned dariyan me kuke yi haka?I composed myself the blushed bakomai Daddy.....

We went to Daddy's hotel room already munyi lunch a Hardees,I was so concerned yanzu Daddy tafiya zakuyi?

He humped out some air,Abbaty looked at Daddy,Daddy I need a favour dan Allah.....

Daddy ya juyo ya kalleshi mene ne?I picked my phone and went to the adjoining living room......

Daddy ka bari na tafi da Khadijatu mana,karatun ba wani amfani zai mata ba dan Allah Daddy......

Abbaty kada muyi haka dakai mana daga ganin sarkin fawa sai Miya tayi zaki,Daddy laughed Gaskia bazan bari ba sai fa ta karasa......

Sai kuwa Idan itace tace bata so to dole ne duk abunda bata so a daina Amma bazan katse mata karatunta ba gaskia Abbaty.....

To Daddy ya zanyi dole na hakura ai,Amma ni to he scratched his head....

Daddy ya girgiza kansa,Abbaty kenan wai ita matarka ta gida me kake nifi da ita ne?

Daddy ai tana nan lafiya Muna magana ai,He humped out some air,Are you sure Abbaty?

Eh Daddy Amma dai Daddy zan iya dinga zuwa Ina ganin Khadijatu?Daddy smiled duka fa ba zata kara two months a nan ba to meye na sauri Amma tunda kana da kudin sai ka zo ai bazan hana ka ba.......

To godia nake Daddy Allah ya kara girma da budi,he came to the adjoining living room and closed my eyes with his palms,Yaya mana.....

He then sat down Daddy came in too,Muna ta hira har kusan time din flight Nasu,muka koma gida Daddy ya yi sallama  dasu Jamila....

I excorted them to the airport,Daddy was out of sight so he pecked me and I held his hand Wallahi Yaya Bana so ku tafi kamar nayi kuka nake ji,he hugged me....

Yaya kada Daddy ya ganmu I muttered,he whispered ai gara ya ganmu ko zai bani ke na tafi dake we both laughed they boarded the plane and left......

My heart was about to rupture because of how much I was missing him,I missed him and even Daddy I cried my heart out.......

When they alight we were on call throughout,wai Yaya kayi dawafi kuwa?He laughed ai Baby sai da na gama Umrah na kiraki mana Daddy ma ya gaji ya kwanta.....

Wai Khadijatu ba zaki bar karatun nan haka ba dama Saboda na daina ganinki aka dauke mun ke dan Allah ki dawo Wallahi bazan iya rayuwa ba ke ba....

Yayana Kaga Daddyna ya kashe kudi da yawa sosai kayi hakuri just 2 months to go insha Allah,he inhaled deeply ya zanyi dole na hakura.......

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now