Chapter 17

1.1K 90 43
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira
Chapter 17.........
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie

The next morning I was coming back from school,I stopped a taxi on my way home,My phone started beeping a call via WhatsApp.....

I looked at the screen oh Allah,Abbaty again,I ignored the call har na koma gida he kept calling and calling then he send messages via WhatsApp......

Babyna I won't stop calling if you do not pick the call,He continued calling I later switch off the phone.....

I met Jamila ironing my clothes,ke dai Jamila bakya gajiya da aiki ki dinga hutawa mana kullum aiki?...

Aunty Khadijama nafi so naga komai naki a shirye,dazu Aunty Basma naga tana wanke Underwear's shine nima na wanke miki da washing machine ......

I sat down Jamila kenan kinsan dadi na da ke kina da hankali Wallahi,Amma ke kika gayawa Aunty Basma wai Yaya Abbaty Doctor ne?

She nodded no,Ai Aunty Khadijama dole Daddy ya Gaya musu mana kinsan bazai yiwu ace bai Gaya musu surukinki bane.....

Amma Jamila kina kewar gida ko?She smiled kadan Aunty amma Ina son garin nan kuma ni Aunty Farin cikinki shine nawa,jin dadinki shine nawa....

Allah sarki Jamila,Allah Idan aka ce za'a maki aure ba karamin missing naki zanyi ba...

Kai Aunty yo Ni kam ai Ina nan tare da ke,I plugged my phone to charge and the moment I switched on his call came through.....

I picked up,and kept mute,Khadijana please talk to me kinga pictures dana tura maki kinga yanda na koma ko?Dan Allah Khadijatu ki yafe mun I love you so much.......

Duk na rikice na haukace,Kina wanne gari ne?Dan Allah ki Gaya mun Ina so nazo na ganki,Daddy ya hana Kowa ya fada mun and Bana so na tambayi Ammi Amma kila dole na tambayeta....

Khadijatu koda bakya mun magana just keep picking my calls please kinji?I cut the call....

Ka gani ko Suraj?Dan Allah ka fada mun wanne kasa taje,Idan fa ba zuwa nayi ba Khadijatu ba zata saurareni ba and I know I deserve it.....

Suraj please he smiled ai Naji kana cewa Ammi zaka kira ko?Ka shirya ka rakani KD gobe nidai......

He smiled then dialed Ammis(Maman Khadijama)number,the next day they halted to Kaduna,they met Ammi in the living room she welcomed them....

Abbaty kana lafiya?Ina fatar ta daga wayar?Eh Ammi ta daga Muna yin magana,Amma Ammi kunya nake ji na tambayeta wanne kasa taje....

Kar ka gaya mun baka sani ba dama Alhajin bai Gaya mata ba aka dauke maka mata haka kawai?Khalas zan ma Hajiya Magana kuwa bai kamata ba har fa kusan wata 6 haba....

Bakomai Ammi Ai Ni bazan iya rabuwa  da Khadijatu ba dole zan bata hakuri,kuma nasan zata sauka ki taimaka ki bata hakuri kansa a sunkuye......

To Kaga Ina School dinda ta gama a Riyadh can ne fa Alhaji ya kaita masters tana zaune a gidan wani friend nasa ko Dr menene?

Dr Rufa'i Ahmad?He chimed in Ina ga haka ne,Mama ta amsa Amma Abbaty ai tana daga wayanka ko?

He nodded eh Ammi,to shikenan ai sai kuyi magana Amma nasan zata zo auren Ayshan......

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now