Chapter 29

1.2K 72 20
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 29.....
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie....

Ina kwance a dakin Hajiya,Jamila ta shigo tace Hajiya tana kirana suna parlour din Daddy.....

Naje da sallama na na same su na zauna a gefe muka gaisa,Daddy yace yau dai anji sauki ko naga dazu har kasa kin sauka....

Nace eh Daddy naji sauki sosai yanzu in jin dadin jikina duk ciwon jikin ya tafi sai ciwon kai ne akai akai.....

Daddy yace to shikenan dama Yayanki ne ya matsa mana shine nace bara naji daga wurinki bazan matsa miki ba....

Daddy ai duk yanda kuka ce haka zanyi i said he sensed my twitchiness,Yace to Maman Kubra yaushe zaku koma dna naga Kuna so ku haukata Likitan....

Hajiya da Daddy suka kwashe da dariya tace ai fa Alhaji zaka fara jokes dinnan naka ko,nayi murmushi,nidai suna burgeni Kaman basu tsufa ba.....

Hajiya tace to a bari gobe ko jibi ne Khadijatu?Nace to Hajiya a bari jibin zai fi,tace to Yauwa Yar Albarka ba damuwa....

Nan na zauna muka ci gaba da hira ranar kadai na basu labarin abun da ya faru tun farko har karshe....

Daddy ya jinjina yace Allah ya fisu insha Allah Khadijama ba abunda zai sameki matukar ina raye.....

Idan akwai abunda kike so ki fada mun kinji,ko a canja miki gidan ne na girgiza kai no Daddy zan iya zama ai.....

Hakanan after two days din da dare Muka tafi nida Jamila da Yaya Rashid muna waya da Yaya Abbaty nace zan kirashi ya daukemu sai muna ta yin waya kawai knocking yaji.....

Yana budewa he was startled kawai yayi hugging dina welcome my Baby,dama Jamila da Hauwa suka bi ta backdoor sai Yaya Rashid yana zuwa ya ganmu a hakan he cleared his throat ya ajiye mun kaya na ya tafi.....

You played me baki fada mun zaki zo ba,but i am here now ko in koma ne,he held me tight ba zaki ma fara ba My Baby......

Yaya Abbana shine kazo gida ko ka neme ni dazu,he smiled Yayana kana burgeni sosai....

Ki shigo mana to,i salamed and came in we sat down muna ta hira kaman wanda suka dade basu hadu ba....

He smiled Matan Yayanta,hmm!i humed Yayana kasan daka fada haka sai na tuna da Fareedah,haka ta fada mun.....

Hmmm!Aini ko sunanta bana sonji wallahi Khadijatu,he caressed my cheeks,ba zaa cire veil din bane kin rurrufe jiki haka?

I pouted Yayana how many months ne pregnancy dina?I asked out of the blue,he smiled saboda me kika tambaya?

Damunki nakeyi?shine kike so ki samu Wanda zasu dauke mun hankali ko,to da sauranki,yanzu muje na tayaki rage kayan nan ki canja wasu kisha Iska....

Wai ma Fita yakamata muyi ko?Shirya muje mu siyo dinner ni banci komai ba,yo ai Yaya na zo maka da dinner ni da kaina na girka maka....

Zanci amma sai mun fita na siyowa Babyna abunda take so tukunna,Yaya harda kaza fa na kawo maka ba wani abun da zamu siyo ka bari kawai bana so kana kashe kudin hakanan.....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now