Chapter 24

1.4K 86 39
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 24......

Khadijatu nima zan saka kuka fa Dan Allah kada ki daga hankalinki mana,I wiped my tears bakomai Yaya....

To Gaya mun me yasa kike kuka?I nodded ba komai Yayana,he hugged me I won't force you Khadijatuna uhm,gashi shawarma kawai kika ci bara na kawo miki tea da chicken....

No Yayana na koshi fa,kici kadan Babyna kinji?I nodded hw went and bring them yayi feeding dina naci naje nayi brush na kwanta....

He hugged me to bed,yana ta ajiyan zuciya,after Fajr na bawa kaina hakuri I started kissing him all over and he gave in.....

We slept and woke up at around 11am,mukayi wanka mukayi breakfast....

He looked at me wai Baby ba zaki Gaya mun abunda nayi miki ba jiya?I smiled kawai na tuna zaka tafi ka barni ne yau shine fa Yayana.....

He inhaled deeply he came closer and hugged me I am sorry Babyna Kiyi hakuri mana kinji?

Ina nan tare da ke yau gaba daya sai dare zan tafi kinji?I nodded bakomai Yayana,his phone that was ringing endlessly....

He picked up still hugging me,Ina jinki Fareedah ya fada a kasalance,Kin tashi lafiya?Au sai yanzu Sannu da kokari zan sameki gidan idan kin koma bye....

I wanted to stand up and leave but he held me tight,Shikenan daga wayar kuma Khadijatun ta birkice masa....

Dakyar ya shago kanta tana kitchen yana waya da CMD lokacin ya fara tunanin abunda ya samu Khadijatu da Daren nan ko ya fan lokacin da yayi hugging Fareedah yanzu kuma daga waya da Fareedah ta rikice kishi kw damunta.....

Then I should avoid something's a gaban ta kenan to kuma idan na daga nasan matsala ne,Ni gidan ma ya mun nisa ne dama Daddy ya bari kawai an ci gaba da zama gida daya amma Ina hankalina zai kwanta Khadijatu tana ita kadai......

Gaskia zan mayar kwana daya daya ama har kwana biyu banji Khadijatu a jikina ba Ina kai bazai yiwu ba.....

Can na sameta a kitchen I hugged her Babyna Sannu Kiyi hakuri na barki kina ta Aiki fa,me zan kama miki yanzu?

Yayana ai na kammala fa yanzu muje kaci abinci yakamata mu dauki nap mu kwanta mu huta ko Yayana?

He smiled to Babyna duk yanda kike so ai haka za'ayi,Ina sonki sosai Khadijatuna,Wallahi Bana son bacin ranki jiya kina kuka ji nake kaman Ana Caka mun mashi a kirji.....

Allah sarki Yayana kayi hakuri kawai akwai abunda na tuna ne shi ya saka ni kuka,bazan kara ba.....

Baby you know you can confide in me ko?Uhm so please don't keep anything away from me koma menene I love you so much Khadijatu.....

Yayana nima kasan Ina sonka Sosai ko Amma dai ni ba naso Ka tafi ka barni ne I really feel insecure ni kadai a gidan Kuma dai.....

Mene ne?Ko tare zamu tafi can dinne?I nodded no Yayana bakomai ai zan daure Amma zanyi missing naka sosai na kwanta a kirjinsa he caressed my hair......

Amma Baby wai me yasa a aka daina kirana da romantic sunan nan ko Fareedah kawai akai mawa....

I closed my eyes wai Yaya baka san Ina kunyarka ba sosai sosai,he pecked me to bara na kara cire miki kunyar nan dai ni Ina so a kirani da sunan nan mana......

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now