Chapter 31

1.4K 72 12
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 31......
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie

The next morning Ayyanah ta dauka abinci ta kai ma Yaya Abdulrauf,ya shirya yana shirin fitowa sai gata....

Yayi sauri ya karba yace My love keda kanki ai da kin bari naje can,tace a'ah ai Ammi tace na kawo maka a nan....

Ya kalleta sosai yace kinyi kyau Faheetan Abdulrauf,tayi rolling idonta suka zauna ta zuba masa yana ci yna santi......

Ya gama suka fita suka je gidan Falmata,Dr Fa'iz ya shiga da Yayan parlour dinsa Ayyanah ta shiga ciki.....

Ke Ayyana wannan ba Abdulrauf bane?Shine Aunt Falmata shi zan aura ta bata labari tace amma Andeeja bata sani ba ko?

A'ah nima jiya Ammin Kaduna tasa nazo fa muka hadu kinsan dama crush dina ne tayi dan rawa....

Hmm!Na miki murna Ayyanah keda Fateemahn Ammin kaduna zaku aura Yan uwan Khadijatu kai kinga sun hadu ga kudi......

Wallahi kuwa Aunt Falmata,ni ina sonshi sosai dama bana son farin
Namijin nan....

Tsaya ke bashine keda matar yar uwarsa ba?Eh shine Aunt Falmata ai nasan zanyi maganinta ne su ba wani son mijin take ba da alama kudinsa take so.....

Khadijama ma tayi waje da uwar asirin nan ballantana wannan,nifa Aunt Falmata ina sonshi kum n shirya mata....

Nan Falmat tace Allah ya bada sa'a n miki murna sosai mutumin kirki ne shi wallahi.....

Ina kwance cikin nan duk ya dameni wani azababben ciwon kai nake ji sai ga call din Maman muka gaisa tace mun ai Abdulrauf ma yazo nace jna gaishe shi....

Bata ce mun komai ba,sai bayan da ina idar da Sallah sai ga call din Yaya Abdulrauf muka gaisa yace gashi wurin Amminsa nace ka kyauta ai Yaya....

Yace Andeeja nayi mata fa a gidanku,nace Yaya a gidanmu kwace zaka yi ma Yaya Rashid dina kenan?

Yace a'ah nace badai Asmah ba ai kaga bazai yiwu muyi aure duka gida saya ba abun ya zama sonkai....

Yace a'ah fa ni Faheeta ce nake so,nayi shiru sai lokacin na tuna au Ayyanah kake nifi yace eh....

Yace amma ai ko Fateemah kuna ce mata Ayyahna ko?Nace Eh Yaya ai Ayyanah na nifin Angel akwai Ayyanar kaduna akwai ta Abuja to ta Abujan ce taka....

Ya saka dariya yace ki tayani da addu'a nace an gama Yaya Abdulrauf muna gama waya na kira Ayyanah tana ta mun yar iskar dariya....

Nace kina son Yayanah?Tace ai dama nasan bakiji ba da tuni kin dameni da wannan hirar ina sonshi Aunt Khady wallahi amma nauyinsa nake ji sosai....

Nace ai haka ake so keep it up please take care of him kinji Ayaanah na?Tace an gama Yaya Andeeja insha Allah.....

Abbaty yazo ya sameni yace ke da waye kike waya ne?Kin barni sai missing naki nakeyi....

Sorry Yayana nida Ayaanah ne,yace ba yanzu ta fita ba nace a'ah matar Yaya Abdulrauf ce ai nake wayar da ita.....

Au har kin bashi ko?I sniffed Yaya wallahi Catarhh ke damuna yau din nan....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now