Chapter 19

1K 86 16
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira
Chapter 19......
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie

Fareedah was going to and fro,she called her Mum,Mummy kina gani fa Abbaty baya daukan wayana tunda ya tafi Abujan nan......

Wallahi abunda ke daga mun hankali tunda yaje Bikin Dr Suraj baya daga wayana idan ma ya daga sama sama ciki ciki yake mun magana.....

Ni ya zanyi ne?Calm down Fareedah mana haba ki bari zanyi waya da Malam gobe da nisa ki kwantar da hankalinki......

Mama kinsan fa Ina son Abbaty  sosai,kuma bukin nan na gidansu mayyar yarinyar ce fa Ina tsoro Mama....

To Fareedah bari naje yanzu yanzu ko zaki zo muje tare ne?Eh Mama bara nazo mu tafi to gani nan zuwa.........

We were all set and ready,we met them at the airport,he came and sat beside me his friends teasing him,we were talking in whispers......

When we boarded the plane he couldn't seat apart from me,So I went with him with Sadiqs private jet.......

I was sleepy he laid me down on his laps I was shy I then put my head on his shoulder,we were so in love......

He was caressing face when we arrived,we were in the same car we got home....

Khadijatu I will call you later,Yaya Sadiq started talking na zata gidanku zaku tafi wannan rashin son rabuwa tunda har a gabana kuke rashin kunya we both laughed ....

Ayi hakuri mana Yaya Sadiq,Shikenan Sai munzo daukar amaren mu,I smiled to bye .....

I went in and hugged Hajiya,I missed you Hajiyana,Kubra I missed you too,Ya bukin?

Lafiya kalau Hajiya Alhamdulillah,to shikenan sauran suna sama sai kuje ku huta Kafin lokacin kai Amarya....

To shikenan Hajiya,gashi har 1 yayi bara naje,I met them in our bedroom,Amarya Ayshe wai kuka kikayi?

She started talking in Arabic,wai Andeeja kika tafi kika barmu ko,Ina ta nemanki....

Haba Ayshana Dadi na dake saurin fushi Kiyi hakuri mana ba gashi duk mun hadu ba,don't transfer your agression on me nasan you miss Ammi and Abbu already.....

She smiled ok come let me hug you I missed you,she hugged me we were chit chatting and eating till it was 4pm....

At around 4:30 pm the grooms Family came for their bride,we all came out,I sight him,he waved at me and called me with his hand.....

I smiled and met him,Ina wuni Yayana,My Baby I missed you,to ai Muna ta yin waya ko?

Eh haka ne Khadijatun Hajiya da Daddy,I smiled Yayana nasan bakai baccin da nace maka ba,he smiled ki shiga motan Yayanki....

He opened the door I sat down with Fateemah,we followed the convoy to Grooms Family house akayi budan kai then we went to her matrimonial home a Hadejia road.....

He left me their Bayan kira every minute,Muna nan har iyaye suka tafi har Ishah we ate dinner then cleaned the house we put our Maiduguri perfumes and the Groom and groomsmen came in......

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now