Chapter 20

1.4K 96 7
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 20.......
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie....

Yaya Abdulrazak ka daina mana,hmmm!Yau suna na ake kira Khadijatu,he kissed my neck I moaned......

Yaya Abbaty mana,hmm Yaya ga Daddy nan,he refused to stop,Yaya zan cije ka....

He was loosing control totally,I stopped him,we all were breathing heavily,I sat down and compose myself,I found my ribbon.....

Khadijatuna yanzu ba zaki taimakawa Yayanki ba?Kina so malaiku suyi fushi da ke?

Nima Yaya ka tausaya mana kada iyayena su yi fushin kuma nan ai Jamila ko Hajiya zasu iya shigowa.......

Muje gidan Rashid to,wai ba zaki ma Daddy magana ba,kice zaki ki dauko abu a gidan mana.....

I was looking at him wai Yaya in tambayeka?He nodded ba kana da wata matar ba?

Ita daban ke daban fa Khadijatu,he held my hand please....

Hmm!Amma ai Yaya kasan dani ka auro ta ko?Nifa Yayanazan iya zama da ita ba masifar Fareedah da yawa yake......

Khadijatu Kiyi hakuri mana Wallahi Ina sonki sosai Wallahi bazan iya rabuwa da ke ba........

Ni Gaskia Yaya bazan iya zama da matarka ba,I pouted....

In canja miki gida ne?Hw looked at me ai matarka ko Ina nake zata sameni ne kai kuma baka iya tsawata mata sai ni.....

Wai Khadijatu in tambayeki?I nodded Ke ba matana bace?I rolled my eyes so you know how much it hurts if you keep calling her matarka?

Sorry Yayana kayi hakuri to na daina,Kaga kada Hajiyana ta same mu a haka Kaje gobe zan maka waya mu hadu ko a Ina ne ba ko gidan Yaya Rashid in kaji Yayana?I said eager for him to go Bana so su Hajiya su ganni a haka.......

Da gaske ?Shikenan bara naje to na bar Suraj a kasa,Zan miki waya Idan na tafi gida kinji Babyna?

Muje ki rakani,na noke Kafadata,Daddy zai iya fitowa Kaga nidai kunya nake ji Yayana,he smiled to shikenan Khadijan Abbanta he pecked me then left......

I composed myself,I combed my hair and sat down truth be told I missed him,I really want to hug him and cuddle......

He dropped Suraj and went home after collecting Rashids key,I was asleep when the girls came back and started packing I will miss them.....

When he went back home she was waiting for him in the living room,AT wai ni zaka wulakanta ka barni a hospital?

He kept mute and went upstairs,she followed him,da kai fa nake magana abun da yawa ni ba kishiyar gida ba anyi mun ta waje wannan wanne irin cin fuska ne?

Ke Fareedah wai ke wacce irin mahaukaciya ce ne?Allah Ina daga miki kafa ne fa Idan kika kara cewa Baby kishiya waje zan miki rashin mutunci.......

Ai abun yakai ina fada kana fada AT dama ba sona kake ba ka dinga kiran wata Baby a gabana ni kuma ka na ce mun Fareedah?

Mtswww!He went upstairs ignoring her,he freshened up then called Khadijatu.....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now