Chapter 25

1K 80 46
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 25.......
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie....

Muna zaune nida Ayshe har suka dawo,ransa a bace but he was trying to cheer up...

Bayan sun tafi ya kwanta a laps dina,Yayana kana so na girka maka wani abunne?Naga baka wani ci dinner ba.....

Baby I am sated fa wallahi,me kika gani ne?Yayana bafa wani cin abincin kayi ba kuma I am worried nayi Kaman zanyi kuka......

He brought his face closer to mine Baby kinsan dole na shig damuwa ko?Amma if kina kusa dani Bana damuwa ko kadan kin sani ko?

I smiled I love you Herbeebie,he widened his grin muje mu kwanta ko bacci naje ji sosai...

To Yayana gwanda ka kwanta nasan kana da Theatre gobe da rana,haka ne Yar Babyna he kissed my forehead...

The next day Kausar called tana Gaya mun yanda akayi da Fareedah ke ni Khadijama nasan fa zata iya Wallahi ba kirki ne da ita ba.....

Ni da nine Yaya Abbaty ko da na amshe duka furnitures dinnan ta zauna a kasa ko gidansu ayi mata wasu Amma haka ma yafi da ya saketa Irin Yaya Abbaty dan gayu kyaunsa mata daya.....

Yauwa Andeeja baki sani ba Ina cikin tashin hankali,kina ji ko wai kinsan Farha is just a year old ai ko Wallahi Andeeja I am pregnant 2 months kinga kukan da nayi?

Shi yasa ma da kika kira na kasa picking Ina ta kuka bansan ya zanyi ba,Faisal yana ta bani hakuri wai haka Allah ya kaddara wasu na nema basu samu ba....

Haba Kausar meye abun kuka kin manta a kusa dake gani nan na riga ki aure Amma har yanzu bani da komai uhm ai na isheki Ishara ki yaye Farha ki raini cikinki.....

Ya zancen zuwanki Nigeria ne wai yakamata kuzo gida hakanan almost 2 years ba ko 3 ma,ki bari kinsan da next month zamu zo yanzu yace na bari cikin yakai 7months sa na je na haihu gida ko kuma na bari na haihu sai na je bansna Wanne ya fi ba Amma ki bani shawara......

To Kausar ki bari yakai 7 months sai kizo Amma bakya jin kunya su Hajiya su ganki da juna biyu ko ki bari ki haihu na kyalkyale da dariya....

Wallahi Bana ji Deeja suma ai sun san abunda naje yi kenan suka kaini,zan zo Idan yakai 7 months nan da 5 months kenan insha Allah.....

Muna ta hira har Abbatyn ya dawo tukunna na ajiye wayan,the next day Muna bacci Bayan asuba sai ga call din Suraj kawai Naji yana kalima.....

Mahaifin Fareedah ne ya rasu,Innalillahi wa inna ilaihi rajiun kulli nafsin dhaikatil maut,Allah yaji kansa,bari na hada maka ruwan wanka to.....

Na hada masa yai wanka Jana'iza by 10 so ya sha tea and bread ya fita,nidai Ina nan zaune can bacci yayi awon gaba dani......

Kwana biyun nan Dr Suraj ke kawo mun Ayshe ta tayani zama sai dare su tafi....

Fareedah da Mamanta dai suna nan suna Zaman makoki,wai Abbaty na nan waje akai musu abinci mana Salima Maman tayi magana....

Abbaty Kaman ba mutuwa ba a gidannan tarbonka akeyi Kaman wani kwai Surajo ya fada yana dariya...

Dadin abun Suraj daga yau an gama Ina zan iya su ko mutuwar banga ta dame su  Mtsww Alalh dai ya shirya Fareedah Ina Zaman za mana wurin neman big girls da rashin raini......

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now