Chapter 35

2.6K 118 61
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 35......
Finale.......
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie

Koda na farfado yana rike da hannuna,Na juya naga Kausar da Suraj dukansu a tsatsaye.....

Yaya Suraj yace sannu Khadijama da sauki ko?Nace eh yace please ki kula sa kanki kinga zaki haukata mun aboki......

Nayi ajiyan zuciya,yace ko sai na nemo Cardiologist ne?Na girgiza kai yace wai me yasa kuke bama kanku wahala ne?

Kausar ki mata fada mana sai a dinga son juna a boye meye Fa'idar nidai na gaya muku ku saki ranku ni banma san yaushe kuka dawo ma wannan tsohon halin naku ba da can abun sha'awa kuna son juna sosai amma one time ku rikice akan abund abai kai ya kawo ba?

Nace Yaya Dr abun yafa kai ya kawo,yace to menene?Nayi shiru bance komai ba,Dr Suraj yace kinsan Allah Khadijatu wallahi ba komai tsakaninsa da wata Asiya cen har zaki na daga ma kanki hankali akan abunda ke kadai ke dacin rai.....

Kausar tace ai ni Khadijama ta bani kunya ne Yaya Suraj haba yo taka ya hakan zai kasance duk son da Yaya kw miki bakiyi trusting nashi ba na harareta nace nan da Faisal ya ma wata waya har hauka kikayi rufa man baki....

Can nace wash na taba gefen chest dina,ya ce sorry Baby kiyi hakuri ku kuma ku daina daga mata voice hakanan a'ah Suraj ka lallabata mana....

Yace ai naga kai lallabata kake yi ko Abbaty?To ka kiyayeni Allah idan ka kara bata ma kanwarka rai sai ka hadu da fushi na....

Sai duka suka bani dariya amma na gintse,Kausar da Dr suka fita suka barmu....

Yace Baby wai meye haka ne wallahi bani da wata budurwa tama ya zan debo wa kaina ruwan dafa kaina haba Baby trust me mana......

Nace Yaya wallahi i trust you amma ko kaine dan Allah sai na fashe da kuka,ya dago kaina ya dora akan kirjinsa yana caressing face dina.....

I am sorry nayi laifi a yafe mun,nace kuma wai kai ne kake shareni har text na maka kaki reply na kira kaki ka daga haba Yaya.....

Yace hmm!Baby kiyi hakuri kawai nayi ne ni kaina wallahi na shiga wani hali ki tambayi Suraj da Rashid nayi ciwo sosai amma nace kada a gaya miki kuma duk a dalilinki ne fa......

Amma kin dauko wani rashin trust kin dora haba Baby you dont trust me?Yaya i am sorry wallahi i trust you.......

I love you Yaya,he hugged me and started telling me words that soothes the heart,I was discharged after 24 hours....

Wani extra care Yaya ke bani har kunyar Hajiya nake ji,Ranar da mukayi 40 daya ya shigo ya zauna ina jijjiga Abul yayi shiru.....

Yace menene ya hanaki sukuni ko?Na ce ni ban san me ke damunsa ba,Ya karbe shi ya na hura masa kunne.....

Ya na ta to and fro dashi nan dai bacci yayi awon gaba dashi,ya saka shi a Baby bed dinsa,ya matso daf dani yace Baby jinin ya daina wasa ko?

Nace hmm!nidai Yaya nazan kara ba fa yace hmm!Shikenan bakya so ko nace eh yace to na ji yaushe zaki dawo gida naga su Jamila dazu sunje sun gyara....

Nace ai kasan dama kullum cikin gyaran shi ake wvery weekend amma wannan maganar Hajiyana ce....

Yayi murmushi yace shikenan zan mata magana amma zan bari sai gobe Hajiyanki wai bansan  ta inda zan fara ba amma takan Daddy zan biyo.....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now