Chapter 15

1K 82 25
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira
Chapter 15.........
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie

I called Kausar,Ni fa Kausara na tsorata kinga fadan Yaya Rashid da Abbatyn,Naji Daddy ya kirasu duka ma ga shi Yaya Abdul's din duka biyu sunzo....

Kinga Andeeja ba ruwanki,ki kwanta ki huta kina jina ko,Ai Daddy ya riga ya amshi magana ke da fa har sharri ya miki game da Fu'aad kin manta?

Kausar Wallahi nasan wannan hadin kai na Yusra da Fareedah asiri ake ma Yaya Abbatyn,oh ni Yar Babana.....

Chill my Blood kinji Andeeja,Ni Ina ga na kusa fara labour ke this days Bana bacci fa,Idan Babyn nan ya fara kicking ko....

I smiled kice dai zuwa Ukraine ya kama Deejama,we both laughed Allah ya sauke ki lafiya Kausar dina......

Ameen Deejama nima Ina fatar Allah ya baki miji da zai soki muga Yaranki,I laughed zaki kashe mun aure ne Kausar?

Au da ke komawa zakiyi,Ai wannan auren an gama shi fa Khadijama ba zan iya ba yaje ya karata da Fareedarsa kayan wahalar yama hada da Yusrah din......

Hmmm!Shikenan Ina gaishe da Faisal dinki to,she then dropped the call....

I stood up to go to the kitchen but I felt dizzy I had to sit down,meke faruwa da ni ne?

Hajiya came in,Kubra lafiya dai naga kin rike kai?I smiled Hajiya kaina Naji yana ciwo dana tashi Amma bakomai bane.....

Are you sure?I nodded eh,to dama na jiki shiru ne Nama zata bacci kike yi,da fatar komai lafiya?

Eh Hajiya da Kausar ma nake waya yanzu,tana lafiya dai ko?Eh Hajiya we were talking when Rashid came in...

Yaya Rashid Sannu da zuwa,I smiled he smiled back Sannu Deejama,Yauwa Sannu Yar Hajiya da Mamanta wannan gata haka......

Dama Daddy yace na tura masa ke,sai kuma nace wai Ina promise dina na jiya,I smiled Yaya bara naje na dauko maka.....

Yauwa Rashid nima Ina son ganinka said Hajiya,I then went to Daddy's living room,I smiled and greeted him....

Khadijatu kina lafiya?Ya karfin jikin naki?Naji sauki sosai Daddyna ,He smiled haka nake so....

Kada ki sake ki bari damuwa ta dame ki ,duk abunda kike so don't think otherwise just tell me kinji?

Nace ma Abdulrashid ya dauko maki motarki,So ki kwantar da
hankalinki,Allah yayi maki albarka....

Ameen Daddyna ki turo mun Hajiyar,I smiled and went to the kitchen na zubowa Rashid doughnut I then met them in the living room upstairs....

Hajiya wai Daddyna Yan jiranki,Yaya Rashid gashi,to she left me with Rashid ,Khadijama wai dama har dukanki yarinyar nan tayi?

Na dai doke ta we both laughed ai tana daga hannu na rike shine wai da ya shigo take wani kukan munafurci wai na dake ta,shine har Yaya zai mare I wai zan zubar mata da ciki....

Shine fa kuka shigo,he looked at me,Kar ki damu ai insha Allah Daddy zai dauki mataki ba yafi son matar ba dama me kike masa a gidan...

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now