Chapter 23

1.2K 98 40
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 23.......
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie....

Aka kara gyara gidan akayi saukan Qur'ani tukunna aka kaini Kaman wata Amarya har dasu Ayshe.....

Shi kuma Yayan ya shigo tare da Suraj,dama daga ni sai Ayshe muka rage Kausar nata mana waya tana mana tsiya.......

Suka zauna muka yi hira sama sama muna satar kallpm juna su Suraj suka mana sallama suka tafi,we excort them outside.......

He hugged me from behind he picked a nylon from his car and we went in,We sat down in the living room is a beaut house with two living rooms....

4 bedrooms,his living room contains his master bedroom then dining table a door that leads to my living room then a door to the very big kitchen it links the two living rooms,then a corridor to my 3 bedroom I have my console in the corridor Daddyna ya kashe kudi sosai......

Gidan Babba akwai backyard mai girma Inda keda local kitchen da outdoor sinks sai gaban gidan ma yana da girma da gateman da kuma mai ba flowers ruwa kuma shine zai dinga mana laundry.....

He removed my veil went to the kitchen and came back with a plate and cups,he sat down and took the nylon...

I swiftly move closer to him Yaya bara nayi mana.he stare at me no Baby bara nayi kinji?

I nodded no haba gani zan Barka kana wahala,he pecked me but he insisted he put the chicken on the plate poured the exotic drinks then started feeding me....

Muna hira sama sama nima Ina bashi kazar,Yaya ni fa Bana jin yunwa to ai harda shawarma na siyo maki kuma dole zaki ci ko?

I smiled we are to our hearts content then I went to my bedroom and showered he did same too....

I was applying powder when he came in,I was shy my nightie is so skimpy Kausar ta saka na siya dana tura mata picture.......

Tsarki ya Tabbata ga Allah,he said while coming in,Khadijatu ke ce Kaman Aljana?Masha Allah....

Gaba daya kin canja Kaman bake ba kinyi kiba kinyi fresh,he came closer while I closed my eyes....

Hmmm!he gave me a bone crushing hug he was inhaling deeply,I love you Khadijatu kinga you have lured me into your nest fa......

Mun dauki few minutes a hakanan Kafin ya roka hannuna muka zauna kan gado,he started Khadijatu Idan akwai abunda nakeyi da bakya so ki sanar dani dan Allah......

Bana so ko da yini daya na bude ido bakya gabana,Idan ba zaki damu ba Ina sonki Gaya mun abunda nakeyi da bakya so.....

I smiled Yaya komai naka burgeni yake,ba abunda kake yi da Bana so,sai dai abu daya to Amma kuma ba yanda zanyi ne ai.....

Menene Baby?He cut in dole zamu dinga kwana ba tare ba and nasan zuciyana ba zai samu natsuwa ba knowing kana wurin matarka....

Babyna kinsan me kikeyi da Bana so?I nodded Idan kina furta Matarka dinnan Kaman ita kadai ce matana ke fa bakisan zanfi farin ciki Idan kika kira kanki da matana ba.....

Uhm Haba Khadijan Abbanta,he made me blush,I buried my head in his chest,I love you Abbaty......

He inhaled deeply please say that again please,I love you Yaya,No say it the way  kika fada at first.....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now