Chapter 27

1.3K 80 18
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 27........
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie....

Nikam Mummy bazan iya ba wannan kazantar,Ai dan ubanki haka zaki zauna ba aure kinsan Abbaty shine me arzikin kika bari ya kubce ai shikenan.....

Sai mu tafi suna tafe tana tunani ko dai ta koma ya yi ya sauka kawai minti nawa ne mtsww har sunyi nisa ta tuna idan tana tare da Abbatyn ahine Doctor bazai samu time din sanin ne take yi a waje ba......

Haka nan tace mummy mu juya na yarda aka koma Malam Gobe da nisa ya shiga da ita Daki ai kuwa da suka dawo gida duk kyankyamin jikinta takeyi......

Ta shiga wanka kawai take yi,ta cika bath da ruwa ta zuba lux shower gel ta dinga cuda jikinta da shi......

Abbaty ne yake fitowa daga OT yana cire hand gloves,Sai ya hadu da Dr Fa'iz suka tafa yace yauwa dama ina nemanka bansan ka shigo kano ba ai.....

Ai nazo kasan patient dinnan nawa yau na musu operation,Lafiya AT da kansa yake nema na?

Abbaty yayi murmushi yace muje office din Suraj saboda maganar ta mu 2 ce bani kadai ba.....

Ai kuwa suna shiga suka samu Suraj a zaune yana rubuce rubuce,wai sannunku Surgeons ni gani duk na gaji nayi clinics ne yau Suraj ya fada tare da ajiye takardunsa......

Suka gaisa Suraj yayi sauri yace yauwa Fa'iz ina ta nemanka har kiranka nayi wayanka baya shiga,gaskia date din auren nan is not condusive for me sai aka yi daidai da is not for AT ma da kansa......

Fa'iz yayi murmushi yace to kaidai Suraj nasan dalilinka Falmata ta gaya mun to amma Abbaty ne bansan nashi dalili ba kuma ko zan iya sani?

Abbaty Yayi murmushi yace to same da Suraj amma ni sai dai banki a daga da wata daya ba kawai ba da yawa nake so ba irin Suraj.....

Dr Fa'iz yace to dama jiya an daga da wata daya amma haka nan zakuyi hakuri ku bari matanku su je nima na kagu naga tawa da Babynta duka suka saka dariya......

Shine Yaya Abbaty ya dawo gida yake gaya mun nace nifa Yaya duk daya ko yaushe aka barshi bani da matsala nasaan dai dole za'a barni naje,na tura mashi baki.....

Au dole ne ma ko?Ya miki kyau Khadijatu yanzu ai bakya jin komai ko?I nodded eh Yaya sai dai early morning vomitting dinnan na gaji wallahi...

Yace to Babyna zan biyo miki da magani anjima amma kinsan morning sickness kowa da yanda yake zo mishi yanzu dai kwananki hudu a gidannan mu koma gida hakanan mana......

Ni Yayana na gaya maka sai na kara kwana biyu yanzu kaji?Sai yayi shiru yace haka fa ba damuwa bari na kira yarinyar nan Yusrah da take damuna sai azo ayi abunnan.....

Yayana i held his hand daina irin wasar nan mana dan Allah,wallahi bana so har cikina ya fara ciwo i held my stomach with one hand.......

Duk ya rikice Babyna da gaske menene?Sannu yi hakuri na daina ai wasa nakeyi dama,to kayi deleting numberta a zauna lafiya.....

He smiled dama ba son Khadijatuna take yi ba ko?He deleted the number Hajiya ta gaji da takuran Abbaty dole muka koma gidanmu after 5 days.....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now