Chapter 28

1.4K 74 36
                                    

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 28......
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie....

A kwana na 7 ina zauna a dakin,bayan gado dan madaidaici ba komai a cikin dakin duk na jeme,abincin ma dai ba laifi ina ta addu'a gashi masu tsarona ko waya basu da ga Shafu din bai shigo ba yau gaba daya.......

Ina cikin nazari sai gashi ya shigo,da mutanensa ana take mashi baya, na ciki suka gaishe shi,ke fa kina lafiya?

I looked at him dan Allah ka taimaka mun wallahi nasan Daddyna ko nawa kace ya bayar zai bada ne dan Allah ka kirashi......

Ya kalleni ya zo kusa dani an gaya miki kinzo ne dan ki koma ai ke shikenan ni fa nama samu mata wannan kyau haka kamar ba mutum ba......

Ya zo zai taba mun kai na ture hannun ai kya yi ki gama amma kinsan kin kawo shawara ko zan kira Abban naki ya turo mana kudi mu samu na kula da ke kafin na aureki.....

Nayi shiru da bakina nasan dai addu'a bata faduwa kasa banza,ina ta salati ina addu'a can da yamma dan bana sanin time kawai ina kamantawa ne......

Shi kuma Yaya Abdulrahman daji daji suke bi inda suka san mabuyar kidnapers ne,Nan dai saiga wayar dayansu na ringing.....

Yana dagawa ya mikawa Yaya,yace hello mota a dajin daidai ina ne to gamu nan zuwa kira all other people on duty din mu hadu wurin lets nab them kafin su tafi......

Yaya ya daga goran swan ya sha ruwa cikin hour daya suka fada dajin da yanuwansu suke suka samu hilux hudu,suka nuna masa gidan da suka ga wata mata da niqab ta shiga naga kuma wata farar hilux da nake tunanin itace....

Yanzu ya zamuyi Yaya Abdulrahman ya kalleshi yace ai ba lokaci fadawa zamuyi mu kama su mai yiwuwa ma matar itace informer ko kuwa ita ta saka a kamo Khadijatu tunda har yanzu fa basu kira gida ba.......

Yaya Abdulrahman ya kira Yaya Abdulrauf yace to ga abunda ake ciki zaku turo SSS ne sai yace ai dama captain ya kira mun kusa shigowa order muke jira daga wurin director....

Yaya Abdulrahman yace oh ok to yanzu ku muke jira kuyi sauri sai mu zagaye gidan muna da plan sai kunzo.....

Nan fa suka samu order shi kuma Yaya Abdulrauf dama suna kusa da dajin suka kira Director DSS ya basu order ya karo musu backup.....

Nan suka tura mutum daya yaje ya ga wurin yayi surveying shigar Fareedah kenan ma cikin dakin......

Sai gashi ya shigo tare da wata ta rufe fuska da Niqab,ai kuwa tana budewa naga Fareedah mukayi arba da juna.....

The first time dana fada sunanta kenan a rayuwana Fareedah!ta kalle ni ta kyalkyale da dariya haka kika koma dangin shuwa kece kuwa ta ja gashina na ture ta......

Idaka anmi(Take your hands of me)Ai larabci zaki mun bana jin labarabci ai ni.....

Fareedah Allah ya shiga tsakani na da ke akan namiji kike wannan abun kina son kiga annabi kuwa?Idan ke mai shiryuwa ce to Allah ya shiryeki.....

Ta duko zata kama hannuna na buge mata hannu kai Shafu yarinyar nan bata ladabtu ba sarkin rashin tarbiyya ni kike gaya ma magana Matar Yayanta ke ko kunya bakya ji ki kwanta da Yayanki ai kece zance ma Allah ya shiryaki.....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now