AUTHOR'S NOTE

9.2K 371 31
                                    

FOR THE ENGLISH VERSION OF THIS BOOK CHECK OUT: ARE ALL MARRIAGES LIKE MINE.

مذكرة الكاتبة

Da farko dai na gode da kuka zabi karanta KURUCIYAR MINAL, wannan nuna soyaiya ce a gareni.

Ban rubuta wannan labarin domin tozarci ko cin fiska ga wani ko wata Ba,na rubuta shine domin fadakarwa da kuma nishadantar da masu karatu

Idan akwai wani similarities da rayuwan wani to take that as a coincidence because labarinnan kirkirarre ne(fiction)

ALWAYS REMEMBER THAT ANY SIMILARITIES TO YOURS ANY OTHER PERSON'S STORY IS JUST A COINCIDENCE

NOTE:wannan littafin ya kunshi yare Kamar haka:

Hausa 70%
English 25%
Arabic 5%

Ayi Mini uziri na typing errors da makamantansu saboda wannanne littafi na nafarko.

NOTE: Anayin gaba tana yin zafi ne fah karku bari a Baku labari.

PLAGIARISM IS A CRIME and I hate copy copy cats

Nagode😘.

22nd April 2019
Miss_untichlobanty💕

Pls share and again thanks for reading /giving this book a try.

SAURAN LITTATTAFAI NA:

1. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE
2. YA JI TA MATA
3. MR. ROMANTIC AND I
4. MY LITTLE BRIDE

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now