CHAPTER 36

2.6K 277 5
                                    

Look yazeed ni bawai haihuwa bane banaso,matsalarta ne banso. Yanxu daga na aihu shikenan zan tsofe inyi loosing shape kuma I will be less attractive balle kai na sanka ina nan dagwas ma ya aka Kare balle na fara loosing shape,gararin ka Koma wajen wanchan yarinyar.
Murmushi yazeed yayi aransa yace to me anfanin shape din daba Mora nake ba ? Ai inkinsan wata bakisan wata ba. Afili kuwa Cewa yayi idan Kiyi loosing shape din basai ayimiki plastic surgery ba?

(haramunne fa kawai wayo yazeed keson yi mata )tace idan kuma banmakai ga rayuwaba na mutu tun a garin haihuwan fa? yace bazama ki mutu ba tace to inna haifar ma ai akwai shayarwa,ga kukan masifa,ga kashi,fitsari eww!,ga su takuri mutum. Haka dai suka cigaba in yazeed ya bullo tanan sai zakiyya ta toshe inya Koma tachan ta toshe bai Ankare ba har lokacin sallar azahar yayi.

Ajiyan zuciya yazeed ya sauke sannan yace okay bari inje in dawo ko?ko kallon Inda yake batayiba balle ta ansa shi Dan wani mugun haushi yabata saboda kawai gani take so yake ya tsufar da ita da kuruciyarta ko 30years fa batakai Ba.

Koda ta dawo samunta yayi da wayarta a Hannu tana chatting da sabuwar kawarnan nata sumayta Wanda take kira da sumy. Yadda ya barta haka ya sameta illa ma kwanciya da tayi Wanda gaba daya alamu sun nuna batayi sallah ba. To ko tayi ma ai Anyi ba ayiba tunda duk ta cika kai da braided attached hair ga uban artificial nails da tasa yazeed yace zaky kinyi sallh gyada kai tayi alamar tayi sallan ba tareda ta dauke idanunta Daga kan wayanta ba.

Takowa yayi yadan zauna a gefenta kadan sannan ya karbe wayan yana murmushi ya ajiye a gefe tashi tayi ta zauna tana ciccin magani dan ta gano Inda aka dosa shiko yazeed janyota jikinsa yayi ya riko hannunsa yana shafawa kamin a hankali cikin kunnenta yace sweetheart zakiyi tafiya na sati biyu bazakiyi missing dina bane, ta dan tureshi tace is just two weeks fa? Dan zaro ido kadan yayi yace 2 weeks din just? Gyada kai tayi yace to shikenan I think I will take the second option ya fadi hakan yana mai danyin abin tausayi tare da turo bakinshi. Kallosa tayi dakyau tace and what's the second option? Kallon hanya stairs yayi aiko atake zakiyya tahau tureshi tana Cewa ai saikaje din dama nasan halin maza,bak.......

Maganar ta nema ta rasa sakamakon jin soft lips din yazeed akan nata babu wani jan aji ta fara maida masa martani dan itama a Hannu take kan kamin kace kwabo zakiyya ta fice Daga hayyacinta.

Yazeed,hannunshi yasa a cikin gashin dake kanta yana shafawa yayinda bakinsu ke hade Dana juna. Wasu irin salo zakiyya keyi masa Wanda yasa numfashinsa fara daukewa. Magana yakeson yi mata amma ina ya kasa.

Ana cikin haka yaji zakiyya tasa hannu ta fara zurfafa sha'ani, lokaci daya wani kasala ya sauko masa dan haka cikin kwarewa ya zura hannunshi cinkin riganta. Motsi ya fara ji dan haka ya tsaya cak da abin da yakeyi kokarin Daga zakiyya yake Daga jikinsa amma batamasan yanayi ba dan kara Shige masa takeyi.

Dan gatsa harcenta yayi Wanda hakan yasa ta saki bakinsa sannan ta lafe ajikinsa tana cigaba da kokarin cire masa Riga shiko numfashi kawai yake saki.

Riko hannunta yayi muryasa Kamar ta mashaya yace zaky....kinsan fa bamu kadai bane a gidan akwai possibility masu aiki su shigo anytime ki bari mu Shiga Daga ciki.

Tana jinsa amma taji gaba abinda takeyi ko ajikinta.
Babu abinda yake maimaita mata illa wani zai iya ganinsu tun muryasa yana fita har ya fara shaking harma ya daina fita tsabar desire.
Zakiyya kam da taga ya dameta da surutu kara kamo lips dinsa tayi Kamar wata mayun waciyar zakanya.

🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹

Minal kam bayan komawarta daki dudduba wayarta tacigaba dayi har taji ankira sallah dan haka ta mike ta nufi kitchen domin ta hada kununta Wanda ta saba sha da daddare tunda yau zata je gidansu zally tasan zata gaji lubus,dan haka gara ta hada abinta tun yanxu.

Koda ta fito parlour zakiyya kawai tagani kwance tana chatting harara zakkiyan ta aika mata itako tasa ke mata smile sannan ta wuce kitchen.

Aiko hakan ba karamin haushi yabata ba dan haka tasha alwashin saukewa akan Wanda ya ajiye mata mara kunyarnan agida(yazeed Kenan).

Sharp sharp ta dama kununta sannan ta Koma daki batare da ta kallo zakiyya ba.
Sallah tayi abinta ta Ciro kayan da zata saka.
Alamun rufe kofa taji Wanda for sure ta tabbatar yazeed ne wanka ta fada da niyar inata fito zataje ta sameshi ya nuna mata abubuwan Daga nan ta wuce gidan biki.

Koda tayi wanka shafa mai tayi mai sanyaiyar  kamshi sannan tasa atamfarta ta shafa powder da pink lipstick sai kwalliyar nata yayi making sense.

To yanxu akeyinta daurin dan kwali,ta daura ta since ta daura ta kuma sincewa dakyar ta samu tadanyi wani yadanyi ma'ana sannan tabarshi.

Dafe kai tayi sannan tace kash Ashe ma fita zanyi kuma hijab zansa,dungure kanta tayi tace keda wallahi wani zubin sai ahankali,Idan ba fita zakiyiba mai zaisa Kiyi kwalliya.

Smiling tayi tace aiko kwalliyar bazai tashi a banza ba,wayarta ta janyo.
Click!click! Ta watsa selfie abinta sannan ta tuge dan kwalin ji. Hijaninta ta janyo ta sakala a wuyanta ta fice domin zuwa wajen yazeed not forgetting to take her phone of course.

🌹 🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹

Takun saukowa Daga beni yazeed yakeji dan haka yayi kokarin fincike zakiyya Daga jikinsa Wanda  ta like masa ajiki kamar chewing gum kuma alokacin tayi nasarar balle masa button 2,Kare kaimi take shima ko daddagewa yake wajen bincineta Daga jikinsa,saide kash bai sami nasarar kwakuleta ba har mai wannan taku ta sauko,cikin mutuwar jiki ya dago da idanunsa dan ganin ko Waye aiko minal ce ta kame ta tsaya cak tana binsu da wani kallon tsana,jin haushi da kuma mamaki.

Take yaji zuciyarsa ta buga Wanda shi Kansa ko zaka yankashi bai San dalili ba.

Did you like this chapter, if YES! Then don't forget to press the star below.

NO negative comments ✖

More votes and comments, more updates😉.

Karamarsu babbarsu ce

Miss untichlobanty💕

27 October, 2019

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now