CHAPTER 74

3.2K 182 36
                                    

*Valentine's* *Day*

Is a jaahiliya( *Ignorant)*
Roman festival,

which continued to be celebrated until after the Romans became *Christian* .

This festival became connected with the saint known as *Valentine* who was sentenced to death on *14* *February* *270* *CE* . The kuffaar still celebrate this festival, during which immorality and evil are practised widely.

The *scholars* have issued fatwas (lectures) stating that it is haraam to celebrate Valentine's Day.

*Shaykh* *Ibn* ' *Uthaymeen* (may Allaah have mercy on him) was asked:

In recent times the celebration of Valentine's Day has become widespread, especially among female students.

It is a Christian festival where people dress completely in red, including clothes and shoes, and they exchange red flowers.

We hope that you can explain the ruling on celebrating this festival, and what your advice is to *Muslims* with regard to such matters;

May *Allaah* bless you and take care of you Aameen🤲.

He *answered* :

Celebrating Valentine's Day is not *permissible* for a number of reasons.

*1* - It is an innovated festival for which there is no basis in *Islam* .

*2* - It promotes *immorality* in the name of love

*3* - It calls for hearts to be preoccupied with *foolish* matters that are contrary to the way of the righteous

May *Allaah* be pleased with them Aameen🤲.

RECAP.....

Surutu taci gaba da mai har bacci ya dauketa. Gyara Mata kwanciya yayi kamin ya kunna film abunsa.......

Koda jirginsu ya iso tashinta yayi tunda ba halin ya dauketa, ta departures' door suka fito suka fito suka hango cars gida biyu ga wani ya daga carbon paper an rubuta captain yazeed abdulmajeed wajen motan suka nufa nan sojoji sula Sara masa direct hotel din da zasu sauka akayi dasu minal da zaliha an saki baki yayinda luku ke cin magani dan yanzu baya sakar wa zaliha fuska.

Akwana atashi anyiwa yazeed aiki kuma its successful. Nan fa su minal aka rikice nesa yazo kusa. Dakyar da dubara akayi abin, kunya duk ya isheta Dan gani take kowa yasan abinda ya faru.
Wasa wasa yau watansu 3 a Germany amma shiru kake ji babu ciki babu alamarsa ga yazeed yabar aiki jingim kuma next week za'ayi bikin kara masa girma wato ya zama major general yazeed abdulmajeed Umar.

Haka suka tattara ya nasu ya nasu suka dawo mom duk ta damu saboda tanason taga jikokinta kamin rai yayi halinsa tunda batasan sanda zata tafi ba.

Koda suka dawo Nigeria har anyi auren laila da ya Abubakar da kuma zakiyya da Jamal ba tare da bata lokaci ba. Yanzu haka laila nada cikin wata da sati biyu daya ma minal da fari ta dau abin wasa amma da taga cikin Laila abin yadan fara damunta amma ganin ai ba'a wani Dade ba yasa ta kwantar da hankalinta, yazeed na lura da ita kaf amma ya zuba Mata ido.

Shiri suketa yi yayinda minal da zaliha keta yin fada akan lallai sai minal tayi kwalliya yayinda ta dage cewa bazata yi ba.
Zaliha tace kinsan Allah idan dai bazakiyi kwalliyar nan ba zamuyi fada ? Bakisan cewa za'a dauke ki a camera bane ga yan jaridu da gidan talabijin dukzasu zo minal tace tunda ba gasar kyau za'aje ba bazanyi ba kuma ai miji akewa kwalliya ba ƙartin banza dawofi ba. Kuma ni ance miki zanje ne dan adaukeni? Zanje ne Dan mijina. Dauko gyalen da zatayi rolling tayi Dan kayan da tasa baya bukatar hijab ta dau Jakarta ta fice dan zaliha ta bata haushi.

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now