CHAPTER 10

3.1K 206 8
                                    

DAN ALLAH KARKU MANTA DA FOLLOWING DINA SECOND BIYAR KACAL ZAI DAUKA.

Morning

Koda su minal suka tashi akayiwa yara wanka sukayi karyawa suka ci Suma sukayi wanka suka danyi hira anan aunty fauziyya tayiwa minal fada sosai akan tsafta sannan ta bata wasu yan turare tace tanayin aiki dasu
ta bata wasu sako ma ta kaiwa inna(nima bansani me acikiba)
Waje ta fice domin nemo almajiri ya kai mata gyaran takalmi aiko taci karo da kandala mai gyada wanka mata mari tayi tace ke kandala da ub*nki me kikazo yi nan unguwar iye? Kuka kandalar ta fara tana kokarin kwashe gyadatta daya bare tace wallahi saina hadaki da aunty salma minal tace inkin fada kinki Allah ita kanta salmar tayi kadan. Dama Daga haka itama ta fara Daga talla ta fara bin masa unguwa unguwa yanzu ta zama magajiya. Bankadeta minal tayi tace sh*giya jaka.

Gyaro mata takalmin akayi sannan ta kama hanyan gida domin Azahar ya kusa pass 11:00am...........

Yazeed's POV

Yana tashi da safe after yayi all necessary things needed ya gaida mom sannan yadan fita. motanshi fara

Tare da guards 2 kamin 12:00pm yayi ya dauko Jamal

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Tare da guards 2 kamin 12:00pm yayi ya dauko Jamal

After yaje wani cafe yanashan favorite cappuccino

After yaje wani cafe yanashan favorite cappuccino

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

dinshi phone dinshi yayi ringing

Zakiyya:swthrt awhile naga fita ko?pls if you don't mind kabiya restaurant da mukaje jiya ka siyo mana pizzan naga akwai a menu dinsu kaga sai ka daina siyowa a dayan wajen kasan yaufa Thursday

She said all of that in not more than 2 breath

Yazeed: haba dear!can't you atleast say good morning, u didn't ask about my well being or anything all you care about is the pizza which we will eat later at night ?

Zakiyya: sorry good morning
Hope zaka siyo pizzan ?

Yazeed: naji

Zakiyya: and also kafin ku dawo kudan biya ta boutique dina Ku karbo min wani sako( legendaries), bye love you tiiit

Yazeed:love yo.....

Oh god,bukatanta ya biya she can't even wait for me to say bye

He called the waiter,paid for cappuccino dinshi

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now