page 1-2 & 2-3

6.8K 189 7
                                    

[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*NA SADAUKAR DA WANNAN BOOK DIN GA MAHAIFINA ALLAH KAJIKANSA KAI MASA RAHMA KASA ALJANNA MAKOMA ALLAH SARKI BABANA*


*WANNA LABARIN KAGAGGENE BANYI DAN WATA KO WANIBA NAYI SHINE DAN FADAKARWA KAWAI ALLAH YASA MU AMFANA DA ABUNDA KE CIKINSA KOFA ABUDE TAKE GA WANDA ZE MUN GYARA KO BADA SHAWARA*

*Assalaamu alaikum masoyana wannan shine sabon novel dina kuyi hakuri cigaban arnan daji yana nan zakujini kar kuyi fushi*



*Kuyi hakuri ba kullum Zan dinga typing ba yanzu saboda uzurirrika nagode*
        

                1-2

Mahaukacin tuki yake ko gabansa baya gani saboda tsabar buguwar dayayi tuki yake yana zuga uban gudu a bakin wani tankamemen get ya tsaya yafara danna horn ba kakkautawa a guje me gadi ya taso cike da magagi ya bude tangamemen gate a guje ya Danna hancin motar

Yai wani irin parking a karkace ya bar Motar a kunne ga security akai wani irin ihu motar take da har makota saida ta tasa a furgice suka firfito parlour nafeesat ce matar gidan da kanwarta maryam suka tsaya cirko cirko ganinsa ya shigo a bige ihu nafeesat tasaka wani ihu waye wannan maryam dubamun dakyau nagani ta karasa wajensa ta kalle shi ihu tasaki wallahi shine

Ta karaso itama wazata gani mijinta ne arfan ta fada day karfi meke damunka ka shigo a galabaice haka uwarr....ki nace nida gidana Zak........i tambayeni meye haka gaba dayansu sun firgita amma ita maryam tabbas tasan cewa wannan warin giya ne amma bazata iya fada ba tana jin tsoro anty ki kama shi mukai shi daki inaga beda lafiya

Maryam karar nan ta dameni jeki kashe dan Allah motar sace da hanzari tafice ta tarar get din makotansu su biyu Har sun leko suna bala i megadi ya hanasu shiga yauwa kigayawa mijinki cewar dayan mun gaji da daukan hakkin mu dayake sati biyu mun huta da ya aureki amma yanzu abun ya dawo haka yake damun mu dakarar motarsa kullum bama iya rintsiwa muda iyalanmu kuma security ne a motar ko anzo ba a iya kashewa wallahi mun gaji da wannan iskancin kema kwadayine yasa Kika auri dan iskan namiji kokema hakan kike

Kuka maryam take kawai tana tausayin yayarta me hakuri ashe lumbu lumbu yai musu Dan iskane basu saniba mashayin giya baki fara kuka ba sai kin fara ganin mata na safara a gidan nan sannan zaki kuka cewar dayan wallahi kija masa kunne duk da sunaji su wasune to muma mungaji tunda bafinmu yai ba suka juya suka fice


Kuka take ganin wannan tashin hankalin a gidan yayar tata duka satin su biyu da aure yau kwananta uku saboda yayar tata tayi waya cewar yana aikin dare kwana biyu tazo tadinga tayata kwana tunda ita batasan yar aiki taci karo da wannan damuwar tayi tayi ta kashe ta kasa kiyi hakuri ki koma ciki shika daine yake iya kashewa sukuma sun dauka kece matar gidan kuci gaba dayi masa addu a

Ta juya ta koma parlour din ta ganshi ya Zara belt yabata kilar nafeesa ta kwalla kara tayo kansa ya juyo a fusace ya fada jikin ta da niyyar itama ya jibgeta sai zame ya dinga shara amai banda kuka ba abunda nafeesat keyi yagama me masifar wari wanda duka sai da suka toshe hancinsu

To Dan iska wallahi kayi kadan ka Kara aure sai nayi abunda nasaba tafita ni nazame ma jaraba matar jaraba Kai dan iskan duniya ne nima haka dan haka lawan kayi kadan cewar matarsa ummi inmaji da wannan shedancin naka mana idan baniba waze zauna Dakai


DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now