part 10

942 41 14
                                    

_*👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*_

               _*NA*_

_*FAREEDA ABDULLAHI*_
     
       _*(Feedyn Bash)*_

_*BOOK  2*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail  faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*Alhamdulillah my fans, na kammala hakuri haske ne insha Allah na fara typing ke nan ba tsayawa_ sai na kammala in sha Allah kafin azumi zan gama nagode my fans.*


                     *45-50*

Baby chakwai ne kwance malele malele a kasa yana kunzuma ihu saboda bugun da Alhaji Ghali yai masa ihu ya ke yana kururuwar sai ya ga bayan Nauwara sai ya hallakata.

Ya rarrafa ya shi ga dakinsu ya gargasa jikinsa da ruwan zafi ya dau wanka ya cakare ya fito  duk da jikin nasa ba dadi haka ya fito ya shi ga mota yaja ta sai gidan bokansa.

Yana zuwa ya fara yi masa kirari "gaisheka shugaban bokayen duniya, mugu shugaban mugaye, baka san tausayi ba bare imani, gaisuwa da jinjina ga aljani dundurus."

Hhhhhhhhhh! "shege shu'umi dan iskan namiji me sufar mata, nasan duk abun da ke ta fe da kai, hhhhhhh! waye Alhaji Ghali? da ka ce a batar da shi daga duniya sun yi sallama da rayuwa har abada."

"A'a boka inasan sa gaskiya har yanzu, amma ina so na dau fansa akan wannan shegiyar yarinyar dana ga ya fara kulawa, banaso ya kara kallonta da sunan so har abada."

Hhhhhhh! "an gama bukatar ka zata biya, amma ya zama na cewa kana nemanta ta baya, wannan ka dai shi ne mafita zaka mallakeshi ka din ga nemanta ta dubura, hakan zesa sunan ka ya kara fantsama a duniya.

Sannan ga wannan ya bashi wani magani ka barbada masa a abinci ka gama mallake shi sai yarda kai da shi, ka tabbatar ya ci abincin hakan shi ne mafita ba Ghali ba wani namiji ko mace anyi angama."

Godiya yai ya ajiye masa kudade masu yawa ya dawo sai da ya tsaya yayo musu take away mai rai da lafiya sannan ya nufi gida bayan ya barbade abincin da maganin.

Yana zaune a parlour yayi wanka yayi kyau kamar wata mace yadda ya fente fuska da kwalliya kafa da hannu duk ya jera gwala gwalai.

Alhaji Ghali ne ya shi go kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki tunaninsa wanda zai zauna da ita dan yasan akwai bala'i tsakaninsa da Baby Chakwai.

Yana tura kofar parlour din ya ji a bude cikin tashin hankali ya shi ga, sai mai Baby ya hango zaune yaci ado kamar wani dawisu gaba daya ya susuce kansa ya kwance yama rasa mai zai yi, duk inda rashin nutsuwa ta ke ya gama shigarsa dan ba abun da ya ke so a yanzu sama da su keba da Baby ya bashi hakuri amma yana tsoro.

Bai gama shan mamaki ba sai da Baby Chakwai ya dako tsalle ya makalkale shi ya ringa yi masa wani salo da ya gama rikita shi ya susuce ya kankame Baby Chakwai yana wani numfashi yana sheshsheka.

DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now