31-40

1.8K 48 9
                                    

[11/7, 3:30 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*Assalamualaikum my fans Inawa kowa fatan alkhairi Amma gaskiya Wallahi nagaji da rashin comment dinki this last day dazan Kara magana a Akan rashin comment idan dai ba'a mun comment Wallahi zan Dena typing ko Kuma na koma yiwa only fans Dina masu mun comment typing idan Kuma bakwa karantawa gwara nasani nadena wahalar dakaina duk da ban da isashshiyar lafiya Amma Ina kokarin ganin nai muku typing Amma comment yagagara idanma kasamu ko wata sticker ko thanks to banaso gwara ki rike kayanki comment nakeso da sharhi yadda nake faranta muku Nima a farantamun🙄🙄🙄🙄*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*


              33-34

Haka yadinga jagwalgwala ta San ransa sai da ya Kai geji itama ta gamsu ta rukunkume shi Nan wani bacci me nauyi yai gaba da ita ka'idar maganin Kenan kinayin release Zaki bacci me nauyi haka  yadinga kallonta ya rungumeta a jikinsa shima baccinne ya dauke shi asubar fari a kunnen sa da hanzari ya Mike ya gayara Mata kwanciya ya bude dakin ya rufe Mata kamar yadda yake be bar wata alama dazata Gane ba ko Kuma Tai tunanin wani Abu ta makara sallah yau sai karfe bakwai ta farka a tsorace take ganin halin datake ciki komai nata ya birkice jikinta Sam ba adai dai yake ba saita tuna da mafarkin datai yadda Taji Dadi ta gamsu duk a mafarki kuka tasaka Wallahi Abba ka cuceni ka zalunceni sai Allah yai Mana hisabi mu Yaya Amana Allah ya baku amma bazaku iya rikewa ba yanzu gashi kasa harna Fara mafarki



Kuka take sosai ranta ya gama baci tana ta rokon Allah yakareta daga sharrin zuciya Dan kissime kissime take Mata ji take kamar ta gudu tabar garin ta shiga uwa duniya tabbas iyaye suna Kai yayansu ga halaka haka ta mike ta shiga bandaki Tayo wanka tana hawaye tayo alwala ta fito ta hau dadduma Tai sallah ta idar ta Fara addu'oi tana ta rokon Allah ya kareta daga sharrin abun halitta tana zaune gari ya Fara haske sai taji wayarta na Kara tana dubawa taga abban tane tadinga murna tana addu'a Allah yasa ya amince cike da farin ciki ta daga ta gaida shi ya amsa Nan yai gyaran murya dama na gama Yanke shawara Zaki Fara cigaba da karatu ko Allah yasa a jami'ar ki samo me arziki kinga sai na aura Miki shi kuka tasa Wallahi Abba baka kaunata nace aure nakeso ka bige Kuma da maganar cigaba da karatu Wallahi Kai ka yankarmun ticket din lalacewa da shiga duniya tunda ka dorani kan maganar karatu Kuma



Kekeke bansan maganar banza da wofi haba Yar albarka yashiga lallabata yanzu muka yanke hukunci nida mijin yayarki dakike hannunsu ba abun farin ciki bane a wajen ki ace cikin Yan uwanki kece Zaki ci gaba da karatu har zuwa jami'a dama gashi takaddun ki sunyi kyau saboda haka ki kwantar da hankalinki kici arziki ki barshi a mazauninsa Dan yanzu haka ma kyautar gida yai Mana a badawa lay out Babu abunda Babu zamu koma chan nida iyayenki Dan haka ki kwantar da hankali ki ki kwashi arziki kema ihu tasa Abba kasan mekeke fada kuwa Wai wayake aure Ni ko anty na meyasa ita be biya Mata Wallahi Abba aure nakeso bazanyi karatun boko ba ta kashe wayar gaba daya tana wani irin kuka kamar Ana zare Mata Rai



Shiko arfan bayan ya koma dakinsa na kasa yai wanka yai raka'atanul fijr sannan yai sallar asuba ya kasa bacci Sam sai juyi yake kawai wani tunani ne ya fado Masa meze Hana ya sata a university taci gaba da karatu wannan ce damarsa kawai wadda ze rusa maganar auren ta tunda ubansu kwadayayye ne to zeyi amfani da wannan damar ya samu ya mallake ta Dan Sam nafeesat ta fita a ransa kirar ma dadirin ba daya ba baban abun daya daga Masa hankali tabata kawai yai ta birkita shi nonuwanta kadai sun rikita shi Dole ya mallake ta kawai hankalinsa gaba daya ya tashi shine ta yanke shawarar Kiran abbanta yai Masa kyautar gida ya shigo da maganar karatun Nan da Nan ya amince duk da dokarsa ba'a cigaba da karatu a gidansa Amma kwadayi da San abun duniya ya rufe Masa ido



DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now