50-70

2.7K 63 16
                                    

[11/11, 9:38 PM] 👯🏻Feedy Bash On Top💃💃: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_Assalamualaikum my fans Dan Allah Dan annabi kudena cemin ga yadda zanyi na Riga na Gama tsara labarina bana San katsalanda a lamarina gwara idan shawara ce ki bini personal private kimun magana bawai kidinga cemun be kamata arfan yaiwa Maryam kaza ba yadda kukeso za'ayi darasi nakeson bayar ba bawai san Rai ba wayanda suka fuskanci inda na dosa alhamdulillah so Dan Allah banaso nagama tsara labarina Dan ko rabi ban ba idan Kuma Naga yayi worst zan dakata rubuta novel din harda masu Bina private Wai be kamata nasa yai galaba akan maryam ba shin salihai nawa ake batawa Koko kowacce Yar iska ita takai kanta_*

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

            51-52

Haule suka nemi waje suka zauna ita da jama'ar ta meena ta samu nauwara ta sanar Mata da zuwan su haule fitsari me kawai batai ba saboda tashin hankali Bata taba tunanin haule da gaske take ba wallahi da gwara ta Sanja event Tai asarar 1.5 million din da aka Kama the affiecent din tunda ba ita zata biya ba Bata da asara meena ce tadinga kwantar Mata da hankali sannan ta nutsu biki yayi biki Kowa shi ze zuba abunda yakeso yaci San ransa kaji ne tuwo ne fried rice komai gashi Nan


Nan mc ya Kira amarya tsakiyar fili ta fito ya nemi kawayenta si Mata Kara suka Sha rawa har amarya dasu liki haule ko taci abinci kamar me ta Lodi kaji tasa akai Mata motar dasu kazo cikin ikon Allah Basu hadu da hajiya ba duk da zage zagen da ta dunga yi ba Wanda ya kulata a wajen aka nemi uwar amarya ta fiti bayan kawaye sun koma Nan fa kallo ya koma sama chan na hango su nerner Aysha dasu mummy ilham sun biyo bayan haule indaga ido na gano su maman auwal dasu fauzeyyer a bayan hajiya cogal cogal haule ke tafiya kafin ta farga hajiya taiwa fili tsinke Nan ta rungume nauwara my daughter habawa sai hotuna Nan aka Fara barin liki fili ya rinchabe


Sai ga haule ta karaso ta bangaje hajiya daga jikin nauwara shegiya munafika annamimiya Allah yai wadaran ki maida Dan wani naki sanda nai wahalar nakudar kin tayani ko kinsan San da nai a inama nasanki saboda Kinga dukiya Zaki makale gashi da karfi take maganar kowa naji hankalin kowa ya dawo kansu ganin wannan drama ita ko amarya sai kifta Ido take kunya ta isheta ita ma hajiya da karfin Hali ke malama ice ko Baki da hankali ne ko kin Sha kwaya ne Banda mahaukaciya ce ke ki kalle ne kice yarki haba wa waje ya rin chabe da bala'i anrasa me gaskiya cikinsu


Hajiya ta fusata ta waskawa haule Mari ta hankada ta ji kike kas kafa ta karasa gurgudewa ihu tasa talatu me kuke jira ihu haule take sosai Dan azaba takesa da gudu suka fita suka jido kayan aiki habawa masu gadi na ganin Haka sukai ta kansu suna shiga suka farwa hajiya da makarraban ta wasu Kuma suka Fara kan me uwa da wabi kafin kace kwabo annemi kowa anrasa kowa ya gudu amarya ma ya samu nata rabon a goshi ya fashe hajiya ko raga raga sukai Mata sai jini ke zuba suka kwashi haule suka gudu suna fita sai ga Yan sanda sun shigo aka kwashi su hajiya da wayanda suka jikkata akai asibiti dasu


Direct gida suka nufa suna zuwa a ka Kira me gyara sabon dauri akai wa haule harda Kashi gudawa dama taci yafi karfin cikin ta kowa ya tausaya Mata kuka take tana kwashewa nauwara albarka Dan ta Gama Bata Mata Rai mutane keta rarrashin ta Akan tayi hakuri tayafe Mata aka Kira malam aka Gaya masa yadinga bala'i yace da izinin wama ta fita shima hakuri aka dinga bashi ya fice yabarta a wajen abun duniya yaiwa umma yawa ga bakin cikin nauwara gana ubanta na uban yafi damun ta saboda tunda yai wannan auren bashi da lokacin ta


DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now