part 2

1.4K 44 19
                                    

_*👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*_

               _*NA*_

_*FAREEDA ABDULLAHI*_
     
       _*(Feedyn Bash)*_

_*BOOK  2*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail  faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*Dedicated to: Mrs Ameenullah ina godiya sis Allah yabar zumunci ina jin dadin yadda kike mun comment nagode Allah yabar kauna*

*Nagaya muku so biyu zan dinga posting a sati dan Allah kuyi hakuri kudena yawan damuna private ina wasu books din guda biyu so dan Allah kuyi hakuri fans dana gama daya daga ciki zan dinga yi akan kari*

*Wallahi banjin dadi banyi editing ba idan kunga error kuyi hakuri*

               *5-10*

Ummi na shiga gidan ta fara ball da kayan da ta gani a tsakar gida na Laila tadinga zage zage tana kiran Laila ta fito su raba raini

Ta jika wanki ta daga kayan ta shekar a rijiya kayane masu tsada nata dana Lawan zata wanke ta dinga danne dannen ashar

Yaran ma korasu tai makota dan tasha alawa shin sai ta balla Laila yau a gidan gwara su zama saura su biyu a gidan

Jin shiru yasa ta haye sama dakin Laila ba sallama ba komai ta banka kanta dakin

Laila ce kwance a kasa laulayi take me mugun wahalarwa wanki ta jika amma ta kasa

Ko aiki bata jeba yau saboda wahala da cikin ke bata

Kawai ganin ummi tai tsaye akanta sai da hanjin cikin ta ya kada kamar cikin jikinta ze bare

Wuyanta ta damka ta shaketa a kwance ta haye kanta wallahi yau sai na kashe ki akan ki cigaba da zama da lawan

Ke nifa wallahi da kishiyar gida gwara ta waje nan ta fara dukanta ganin haka ta rarumo wata kwalba ta buga mata akanta wani mugun ihu ta saka ta dage wajen

Jini ne yake ta shatata ta kanta da gudu ta fice daga dakin itama ta rarrafa ta rufe kofar tana maida numfashi

Kuka ta rushe da shi wannan wane irin masifa ne wace irin rayuwace miji ba kwanciyar hankali kishiya babu ta kara rushewa da kuka

Lawan ne kwance dai dai a hotel shi da wata beb daya samu ana ce mata Yar gwal yarinyar ta gama tafiya da Lawan dan duk wata lugga ta bariki ta kware akanta

Lawan jiyai sam baze iya barin Yar gwal ba sai da yai sati biyu cif a wajen ta be leka gidan ba saboda gaba daya ya samu dai-dai dashi

Kwana suke suna diban juna bata gajiya itama gashi ta iya maganganun batsa yadda  Lawan ke bukata

Gashi tana shan giya sosai shiyasa ta janye hankalinsa kwata kwata wayoyinsa ma a kashe suke yana dai lekawo office shima ba kullum ba kuma a makare ya kuma gudo da wuri ya tare rankata kaf a sabon gari gun karuwa Yar gwal

Laila kuma tana rasan ransa yanaso yasan halin data ciki musamman saboda cikin jikinta baya ganin ta a office anata tambayarsa yana bata da lafiya

DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now