page17-18&19-20

1.3K 51 1
                                    

[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI*


*ASSALAMUALAIKUM FAN ALLAH FANS KUYI HAKURI KUNJINI SHIRU KWANA BIYU BANMUKU POSTING DIN DAN ISKAN NAMIJI BA AMMA KUYI HAKURI UZURIRRIKA SUKAI MUN YAWA INSHA ALLAH IDAN KOMAI YAI NORMAL ZAKU DINGA JINA NICE TAKU FEEDYN BASH INA GAISUWA MASOYANA INA GANIN SAKONNINKU WAYANDA BANWA REPLY BA SUYI HAKURI ABUBUWA SUNMUN YAWA PRINCESS FEEDY CELE KE GAISUWA💃💃💃💃💃*




                17-18

Ya Fara Jan motar wani  abokinsa ya hango wani karfe da gudu yaje ya dauke shi ya saiti gaban motar yasha gabansa wallahi kanaja saina rotsa gaban motar shege Dan iska Wanda besan mutuncin kansaba wakaga Yana Haka amaryar daza adaura muku aure gobe kake jibga akan karuwa lawan Yana mota yaki fitowa wani irin ajiyar zuciya yake saukewa gashi fari Nan da Nan fusakarsa Tai jajur itako karuwar da kyar aka fito da ita daga dakin a tsorace take ganin yadda Laila ke kwance cikin jini fuska a kumbure sintim gata kwance daure da igiya

Ga dukkan alamu ma ta Suma mutane nata nuna akanta ya daki amaryar sa lallai Yana yinta sai lawan babban Dan iska tanajin wayannan maganganu ranta kal ta karasa bakin motar ta bude Masa ya zuba Mata ido ta kamo hannunsa ya biyota kamar rakumi da akala Nan wasu sukai sauri suka kwance Laila da numfashin ta baya fita beb din ta sakalo hannunsa sun Fara tafiya ta cire ta juyo inda Laila take ta tsirta Mata yawu Dan ubanki kadan Kika gani saini me lawan nasan ba abunda baze iyaba akaina hakan bemata ba tana kallonta kwance cikin jini Amma tafara dukanta mutane na riketa tana dukanta da kafa lawan na juyowa yaga abunda ke faruwa a fusace yayo kanta

Ya fisgeta da karfi yajata suka wuce dakinsu hankali kwance suka Fara aikata badala yarinyar tayi Masa yadda yakeso zasu Dan Dade tare Dan tanada juriya sabanin Laila ragwanta Haka suka kwana suna bau daya sai asuba sanda kowa ke ibada sannan suka kwanta bacci rungume da juna wannan ranar ita takama ranar daurin aurensa da la Iaila hankali kwance yake baccinsa Dan yasan Laila namasa San da Dole ta yarda a daura tunda ta Zama guzuma aure takeso kodawama ta samu

Bayan sun shige ciki aka zubawa Laila ruwan sanyi tadan farfado Amma ko yatsanta Bata iya dagawa Haka abokansa dayazame musu Dole dansu lalacewar tasu Bata Kai Nan ba wasu daga ciki suna mutunta matansu suka sata a mota suka kaita gida suka Kira babanta ya fito ransa a bace Amma ganin Laila cikin jini hankalinsa ya tashi dannan lafiya meya same ta haka jikinsa yai sanyi baze iya dubansa yace Masa abokinsa ne yai Mata wannan dukan kamar wata dabba cikin kinkina accident suka samu ne jikinsa rawa yafara

Ya Salam ashsha garin Yaya Ina shi lawan din ai Yana chan a sume tunda yaji abunda ya faru baban ya riketa da sauri muje asibiti suka juya akalar motar suka nufi private hospital dakyar suka amsheta shima Dan da babantane Amma daga ganin wnn b accident bane dukane cewar doctor duka ya zaro ido suko tuni sun samfe waye ze Mata wannan dukan yanata mamaki yanata Kiran wayar lawan a kashe ya fasa daura wannan auren  saida ta Sha ruwa ta dawo hayyacinta babanta ya kalleta dukanki akai haka ko likita ya gayamun na tabbatar lawan ne ya dakeki Dan Haka nafasa daura wannan auren ta Fara zunduma ihu karka rabani baba da babana Yana Raye dazemun abunda nakeso baya hanani farinciki na Banda uwa da uba sai Kai ka tausaya mun jikinsa yai sanyi lakwas nikike gayawa haka

DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now