part 20

1.3K 57 7
                                    

_*👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*_

               _*NA*_

_*FAREEDA ABDULLAHI*_
     
       _*(Feedyn Bash)*_

_*BOOK  2*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail  faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


_*TALLAH! TALLAH! TALLAH!*_

_*ARNAN DAJI RETURN NA NAN TAFE BAYAN SALLAH INSHA ALLAH, AMMA NA KUDI NAI AKAN FARASHI MAI RAHUSA, LABARI NAI MAI TABA ZUCIYA SOYAYYA DA YADDA ARNAN DAJI KE RAYUWA, KUN SAN DAI ARNAN DAJI BA SAI NA BAKU LABARI BA, KARKU MANTA ARNAN DAJI RETURN NA KUDI NAI MAZA KA NEMI NAKA KAI REGISTER DA WURI TUNI HAR AN FARA REGIATER TUN TUNI, DAN NAIMAN KARIN BAYANI KU TUNTUBENI TA WANNAN NUMBER DIN 08106795647._*

  *Alhamdulullah dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah ubangijin halittu, alhamdulillah! a yau na kawo karshen wannan littafi nawa, fadakarwar da ke cikin sa Allah ya hada mu a ladan kuskuren da ke ciki Allah ya yafe mun nagode sosai masoyana.*

Ina neman afuwa a wajen ku duk wanda na batawa ko nai masa wani abun ya yafemun darajar wannan watan da zamu shi ga mai alfarma, Allah ya sa muyi ibadar azumi lafiya ya sa muna daga yantattun bayi Allah kai mana maganin wannan masifar da ta addabi duniya gaba daya.*


*Bissimillahir rahmanir raheem*

🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚

                    *95-100*


Iya mai aiki ya gani ta tare shi "lafiya Alhaji?" "Iya ba lafiya ki taimaka mun mu kai ta asibiti" murmushi tayi "ka nutsu Alhaji ka kwantar da hankalinka bara naje na ganta kasan mata sai hakuri" da sauri yayi gaba ta bishi a baya "yauwa dan bamu waje" kamar zai kuka ya fita ta saki murmushi ta debo ruwa ta yayyafa mata ta saki attishawa ta fashe da kuka saboda azaba tun da duk wanda Arfan ya ke mata ba ta cikin hayyacinta.)

"Ya isa haka Maryam kamar ba mace ba ki kwantar da hankalinki mana" nan ta taimaka mata ta gyarata ta sanja zanin gadon duk da ba jini amma taji jiki sosai, kunya duk ta gama lullube Maryam ji ta ke kamar a mafarki wai yau ita tai aure ta auri baban Arfan wanda ya kassara rayuwarta a duniya.

Da sauri Iya ta nufi kitchen Daddy yai sauri ya fado dakin tana zaune tana kokarin saka kaya, kunya duk ta lullubeta da hanzari ya rungumeta "Babyna ya jikin naki da fatan dai kina lafiya bansan haka ba nai gaggawa amma kiyi hakuri kinji Baby."

Kunya ta lullubeta ta kasa ce masa komai murmushi yai saboda ya fuskanci haka, "shi ke nan me kikeso yanzu?" tayi shiru da kyar ta ce "ina san saka kaya nai" dariya yai "bari na sa miki" ba yadda ba tai ba amma yaki tana ji tana gani ya sa mata kaya ya dorata a cinyarsa, kiyi hakuri Babyna nayi alkawarin zan rike ki amana kinji kidena jin nauyina komai Allah nai ke kaddarawa Allah ya kaddara ke mata ta ce wannan kaddara ce.

Kuma nagodewa Allah da ba da aurena dana ya kusanceki ba abun zai fi mun ciwo dan ana yi sosai, kiyi hakuri ki yafemasa lalurar data ke damunsa ma ta ishe shi yanzu, abun da na ke so dake shi ne ki manta da komai ni mijinki nai miyi rayuwarmu mai inaganci ki haifa mun kyawawan yara masu kama dake sak."

DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now