TALLAH! TALLAH! TALLAH!

742 19 0
                                    

*🗿🗿WANI GARI🗿🗿*

*🎭ARNAN DAJI RETURN🎭*

                *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI IBRAHIM*


             *FEEDYN BASH*

*TALLAH!   TALLAH!    TALLAH!*

*WANI GARI LABARINE MAI CIKE DA TSANTSAR TAUSAYI CHAKWAKIYA GA JUMURƊA KUM SAN DAI ARNAN DAJI YADDA YA KASANCE GANI KUMA GAREKU TAFE DA WANI SABON SALO AKAN KUƊI NAIRA 300 KACAL MASOYANA MASOYAN ARNAN DAJI KU FITO MU KAFTA KU TUNTUƁENI TA NUMBER NA KAMAR HAKA 08106795647. KAR KU MANTA ARNAN DAJI RETURN NA KUƊI NAI NAIRA ƊARI UKU KACAL YANA NAN TAFE BA DA DAƊEWA BA BAYAN SALLAH AKAFTA.......*


    Zaune yake ya hada kansa da gwiywa kuka yake kashir ɓan yaushe zasu fita daga wannan tasku na zaluncin da ake musu, a hankali ta ƙaraso jikinsa ta dafa shi.

"Yakamata ka sawa rayuwarka haƙuri ya kai ɗana Daftaru,  tabbas dole ko kaƙi ko kaso sai an aurawa Sarki Wargaji ƙanwarka damuna, tun da kasan da saninka dole yadda ake gwada kowace ɗiya a gwada taka ƙanwar a gani kasani ko rabon a jikinta yake?"

"Haba Durbunɗe kin san da saninki cewa Sarki Wargaji bashi da matsala, babban mai matsalar a wannan gari Waziri Rakacaf, idan har ya tabbatar da cewa ƙanwata zata iya haihuwa da Sarki Wargaji zai sa a kashe ta ne a banza a wofi, saboda ƴarsa har yanzu bata haihu da sarki ba."

Gaftaru nai yai gyaran murya "tabbas zan aurawa Sarki ƙanwarka kuma zata rayu a gidan muddin rayuwarta."

A hankali ya matsa jikin mahaifin nasa "haba Gaftaru ka dade da sanin cewa sam Waziri Rakacaf shi ya ke shirya duk wata kitumurmura a fada, ka sani da cewa ƴarsa Kata ita ke mulki a gidan Sarki ita ce ke sawa a kashe wanda akeso a yanka wanda taso su cinye, kana kallo ko kamo mutum akai akai dafge da ƙyar take bari a bamu ta gama tsamar mu.

Wani kallo yai masa yai wani murmushi, "kai bazaka gane komai ba amma tabbas Damuna ta auri Sarki shi ne cikar burina a duniya."

Jagule! kina ina? fito! fito zama bai ganki ba, fitowa tai daga dakin ta sintir haihuwar uwarta ko ɗan ganyen da ake rufe gaba da shi Jagule bata samu ikon rufe nata gaban ba.

"Ho dan battan kai! waya taɓo mun Waziri mai jiran gadon Sarkin garin Dumbus." Wani tsuma ya fara "kaga shege shugaban shegu, Waziri Rakacaf kake na Boka Tsito shugaba mai iko a garin Dambus, a dafa ma naman wanda kaso a yankama a soke ma wanda kaso kowa ya shigo garinka sunan sa tsirarre."

wani ihu ya saka ya cacumeta ya buga da ƙasa ga haye kanta ihu suke kamar mahaukata, duk barorin gidan na kallonsu amma ba abun da ya damesu dan sun riga sun saba wannan karnancin.

Sai da suka gama ya ɗagata yana haki sannan ya zauna ta bashi ruwan burkutu ya kwankwada san ransa, sannan ya gyara zama "tabbas koni ko Gaftaru a garin nan, yanzu ni zai ce zai aurawa Sarki yarinyarsa Damuna.

Wa lallai Gaftaru da Durɓunde sun ɗebo ruwan dahuwar kansu, ita da ɗiyarta tabbas sai na ga bayansu da ita da nakasasshen mijinta Gaftaru,tabbas sai na ga bayansu. Ta miƙe a fusace da sauri ya ruƙota "ke Jagule bari! karki ɗakkowa kan ki rigimar da tafi ƙarfinki a wannan lokacin, na buga da Gaftaru amma ban samu nasara ba."

"Abun da yake damuna Cangala a garin nan shi ne wannan Dodon dake damun garin nan, duk faɗin garin nan an rasa wanda zai kawo ƙarshen wannan Dodon ama gano shi abu ya faskara."

Hmmm Damuna ke nan nima abun da ke damuna ke nan ki duba kiga a duk sati sai Dodon nan ya tafi da wata a garin nan musamman mata duk wadda tsautsayi yasa ta fito shi ke nan ba a ƙara ganinta Wata ya haskaka mana wannan gari ya kawo ƙarshen wannan Dodon.

Cangala ta ce "niko Damuna wani labari fa nakeji?" "wane labari ke nan cangala?" "wai Sarki Wargaji ya ganki kuma kece amaryarsa yanzu nan da kwana uku za ai biki a kai ki, naji shiru ne baki gayan ba kina ɓoyen bayan ni kaɗai ce aminiyarki.

Wata zabura tai ta rushe da ihu ta fyalla da gudu Cangala ta rufa mata baya tana kwala mata kira amma ina ko kallon gabanta bata yi kawai gudu take a jejin.


*******************


A hankali ta tura ƙofar ta shi ga saboda izinin da aka bata, a hankali ya ɗago ya kalleta ua nuna mata wajen zama ta zauna.

Sir good morning, morning Suhaila how are you, i am fine Sir, madallah yanzu yaushe ne tafiyar taki project naki? Sir nan da two days nai, ok wane gari kika ce kin zaɓa ma?

Sir wane ƙauye ne ana ce masa Fata a hanyar Jos ake ɗauke hanya, garin basu da nisa da garin mu to garin maguzawa ne da a garin amma yanzu ma samu labarin christian sun kwace garin yanzu haka sun tura musu da pastor.

Kai ya salam Allah why i don't know why gwamnati ke banzantar da mutanen karkara ba na rasa dalili s
Suhailat gaskiya zaki project mai kyau, saboda haka insha Allah zan baki gudunmawa sosai ki turon account number naki, Allah ya temaka ya baki sa'a Suhailat. Ya miƙa mata wasu takaddu tai godiya sosai ta fito daga office ɗin.

*SHIN WACECE SUHAILAT?*
*SHIN WANE GARI SUHAILAT ZATA?*
*SHIN WANENE SARKI WARGAJI?*
*WANE DALILI NE YAKE SAWA YAKE AURE AURE*
*WAYE DODON GARIN DAMBUS*
*SHIN WANE ƘULLI NAI A WANNAN GARI NA DAMBUS?*
*SHIN WACECE JAGULE?*
*WANENE GAFTARU*

*DAN JIN CIKAKKEN LABARIN DA ƘULLIN DA KE CIKIN WANNAN MURƊAƊƊEN LABARIN KU BIYONI DAN FAYYACE MUKU SHI TSAF A NUTSE AKAN KUƊI NAIRA ƊARI UKU KACAL.*


*WANI GARI LITTAFI NAI NA KUƊI AKAN NAIRA 300 KACAL, MAI BUƘATA SAI YA TUN TUƁENI TA WANNAN NUMBER ƊIN 08106795647. KAR KU MANTA FEEDYN BASH CE TAFE DA SABON SALO CIKIN WATA SABUWAR CHAKWAKIYAR AKAFTA.....*



                *FEEDYN BASH*


You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 20, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now