part 6

1.1K 32 12
                                    

_*👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*_

               _*NA*_

_*FAREEDA ABDULLAHI*_
     
       _*(Feedyn Bash)*_

_*BOOK  2*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail  faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


_*ASSALAMU ALAIKUM MASOYANA, KUYI HAKURI NA JINA DA KU KAI SHIRU KWANA BIYU, HAKAN YA FARU SAKAMAKON RASHIN LAFIYAR DA NAI TA FAMA DA ITA, AMMA ALHAMDULILLAH! NAJI SAUKI SOSAI, MASU KIRANA A WAYA DA MASU YI MUN TEXT DA MASU YIMUN MAGANA TA PC NAGODE SOSAI, WAYANDA BAN SAMU NAIWA REPLY BA KO DAGA WAYARSU DAN ALLAH SUYI HAKURI, BA  WULAKANCI BANE WANI LOKACIN BAN IYA DAGAWA, AMMA ALHAMDULILLAH! KOMAI YAI DAIDAI YANZU ZAMI DORA DAGA INDA MUKA TSAYA, AKAFTA MY FANS*_

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

                       *25-30*

Alhaji Ghali ne ya shi ga gidan har yanzu kasuwar su bata tashi ba, wasu a wajen ba kunya ba komai suke rungume rungume, ya duba ko ina ba baby Chakwai ba alamun sa.

Ya shi ga gidan ya duba ko ina baya nan, ashe bayan fitarsa ya sanja shawara, gwara su fita suje gidan wancen din shi ya sa be gansu ba.

Farin ciki ya cika shi shima ya samu dama, ya fita yaiwa kowa sallama saboda dare yayi, aka shi go da gifts din nasu kowa yaja abokin iskancin sa masu kida suka tashi, ya shi go ya kulle parlour su kuma masu gadi suka rufe gida.

A hankali ya tura dakin gam yaji shi, be wata wata ba ya dakko spare key ya bude, jin ana budewa yasa ta fara tsala kuka da ihu tana neman temako, da gudu tai toilet ta rufe gam jin anyi nasarar balle kofar saura dau kan ranta.

Yana shi ga yaga wayam ba kowa,
a dakin sai gurshekan kuka yake ji a toilet, a hankali ya karasa bakin toilet din yana bugawa a hankali yake magana "ki bude".

Kara gigicewa tai bata san shi bane, ta kara matsewa a bango tana wani numfashi sama-sama, "dan girman Allah kuyi hakuri zan bar muku gidan ku na hakura da zama da shi.

Wallahi ina san raina karku kashe ni dan girman Allah!" wata dariya ta kufcewa Alhaji Ghali, amma da yaga wasan zeyi kyau sai ya maze yace.

"Ko ki fito kona balla kofar nai miki yankan rago, kin san da haka kwadayi yasa kika auri Alhaji ke da makwadaiciyar uwarki, to yau taki ta kare a gidan nan."

Kuka ta fasa sai ta hango taga nan ta fara kokarin fita amma sam ta kasa saboda da rodunan da suke jikin slide window din, kuka take duk ta jiwa kanta ciwo ga majina amma ita burin ta ta fita kawai ta bar musu gidan su (gidan hau).

Ganin bazata bude ba ya koma ya dakko wani key din ya bude, tana jin karar budewa ta saki kashin azaba da fitsari, ta kuma tsanyarewa da kuka me tsuma zuciya, gaba daya ta bata fuskarta da yawu da majina ta rintse idonta gam.

Muguwar dariya ce ta kama Alhaji Ghali, ya ko dara san ransa har da sunkuyawa, ya kare mata kallo kyakykyawa ce matsalarta kawai bleaching, amma ba abun damuwa bane tun da Baby ma yana yi.

DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now