LAMRAT 11-15

1.1K 58 0
                                    

*💖👯LAMRAT👯💖*

💖💋Romantic beby💋💖
          *NIMCY LUV*

   
     *Just read it before you taken action✌*

         *➰11-15*

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*


     *Ya Allah katsaremu da tsarewarka, ya allah ka karemu da karewar ka,ya allah ka kyautata ƙarshanmu, allah kajiɓanci al'amuranmu, ya allah kajiƙanmu, ya allah kayimana ƙyaƙƙyawan ƙarshe, ya allah ka kiyayemu daka cuccutuƙan zamani, ya allah ka haɗamu da moyasa na gari, astagafirullah wa'atubu ilai, happy friday🙏🙌*




💫💫💫💫💫kallon mutumin ta shigayi, daka ƙarshe ta fashe da dariya tanayi tana rike ciki,magana takesonyi amma ta kasa sabida dry, iyakar yaushi mutumin yaji shida yazo dan taimaka mata ashe mahaukaci na ta ɗaukeshi, da kyar ta dai² ta kanta sannan ta rike ƙugu tana faicing mutumin tace.

"kut malam amma modi sunanka ko, wannan munin naka yasin ko a film ban taɓa ganinba ta faɗa tana jiran amsa"

   Da mamaki a fuskar muttaƙa, yana kallonta yaji gaba ɗaya ta gama yimai har wani haɗiyyar yawo yake yana rufe ƙananun idonsa masu kalar ja yace.

   "mekike nufi da hakan"

Kyalkyalewa tayi da dariya har tana riƙe ciki, ganin zata mai dashi sauna tace.

"cewa nayi a wajanwa ga gaji muni, babbarka ko babanka, yasin na daɗe banga mutum mara kyau kamarka ba"

  zaro ido muttaƙa yayi tare da dafe ƙirji, sai gashi yana shafa fuskarsa da hannunsa, kamar me shafa munin ta lamrat tace yana dashi, magana zaiyi yaga tanaja baya kamar wacce taga wani abu, da gudu tayi cikin gida kafin yayi wani yunƙuri kare ya danneshi ya haɗe da tumurmusashi, wage baki muttaƙa yayi yana ihu domin karan ya fara cizonsa, leƙowa tayi tana dariya haɗe dayin shewa tace.

  "allah shiƙara walahi na tsani mutum mai shisshigi, kaɗan daga cikin halin lamrat wlh ta faɗa tana shigewa cikin gida"

  Inna daƙe kan kujera a zaune tana gyaran farce tace.

  "lamratu daka ina haka dobeki ko kayan arziƙi babu"

Kai inna nace kidaina cemin lamratu kinƙi ko salan yaran layin nan sujiko, niban son raini wlh.

Tsaya lamrat tayi da bada labari ganin lokaci ya ƙure batayi abinci ba, numfasawa lamrat tayi tace.

"munaya wannan labarin bamai ƙarewa bane, bari nayi girki kar wannan jarababben ya dawo, kinsan duk abinsa baya fita waje cin girki indai yana gari, ke wlh ni so nakema ya koma wajan aiki na gaji da jarabarsa wlh"

Ɗan ƙwabe fuska munaya tayi tace.

  "nidai ba wannan ba yaushe zaa cigaba da bani labari pls"

Uhm kekam munaya badai sonji gulma ba, wannan labarin caƙwakiyya tayi yawa a cikinsa, yanzo kiyi haƙuri gobe kya dawo ko nizanyi aiki ko zaki tayani?"

  Aa nikam tafiyya zanyi bazan sa maki hannu a girkin mijinki ba cewar munaya.

  Kallonta lamrat tayi sannan ta girgiza kanta tace.

  "na you sabi, ta faɗa tana ficewa a ɗakin"

Wajan ƙarfe biyar na yamma ta gama haɗa komai a capet na parlour dan bayacin abinci a kan darning, kuskus tayi yaji cayan lambo da hanta sai gamshi yake, sai haɗin fruit dayasha ƙanƙara, sai farfeson kifi wanda yaji kayan gamshi, sai haɗin zubu wanda yaji cocomber da abarba, wanka ta shiga tayi sannan ta tsala uwar kwaliyya seket tasa iyya karshi cinyarta sai ƙaramar riga wacce bata da hannu gashin kanta ya sauka a bayanta, yau babu make up a fuskarta sai liptics, sai zabga ƙamshi take, tana kwance tana chart a wayarta taji ƙarar belt alamar ya ƙarasu, tsaki taja a hankali sannan ta miƙe taje ta buɗe mai, turus yayi yana ƙare mata kallo, har wani lumshe ido yake, itakam koson ganinshi batayi ya gama fita a ranta ɗan tsaki ta ƙaraja a hankali.

  Zaro ido yisham yayi dan yaji tsakin nata, joyawa tayi zata bar wajan yayi saurin riƙota.

*Comments and shere*
08119237616

LAMRAT حيث تعيش القصص. اكتشف الآن