LAMRAT 106-110

822 55 3
                                    

*بسم الله الرحمن الرحيم*

*💖👯‍♀️LAMRAT👯‍♀️💖*

💖💋Romantic story💋💖
          *NIMCY LUV*

   *➰➰106-110*

  *THE WEEDING CEREMONY*

   _my guys,my happines,my lovely sisters,my fans,i mean lamrat fans💖💖💋sosai na ke jin daɗin hurt comments na ku😇Allah ya yi ma ku albarka,wannan page ɗin sadaukarwa ne ga dukkan wanda ya ke cikin lamrat fans💋💋_

     *_T.yola i don't have ur time💁‍♀️than stop call me for that name,nimcy ƴar duwaf or what,if not uhm._*

*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

     My dear khadija na ga kuɗinki na siyan book ɗin (sai na aureta)tnx for the luv.



💫💫💫💫💫Da gudu Yisham ya tashi ya yi ɗakinta,yana zuwa ya same ta a kasan capet ta na juyi riƙe da mararta,gaba ɗaya ta fita a hankalin ta,banda ruwan hawaye babu abin da ke fita a fuskarta,da sauri ya ƙarasa shiga ɗakin ganin ta samu ta sauya kayan jikinta, ya sa bai tsaya jiran komai ba ya ɗauketa caƙ ya sa a kafaɗa,cikin sassarfa ya ƙarasa compound na gidan bai tsaya jiran komai ba ya buɗe gidan baya ya sata a cikin,da gudu ya koma ya shiga gidan gaba wajan mazaunin drever,key ya yiwa motar sai hosbital.

  Cikin lokacin kaɗan ya ƙarasa asibitin yana zuwa aka kar ɓeta a emagency,kasa zama yayi dan haka yayi decide ya tsaya har a fito da ita,ya ɗauki wajan 30minutes ya ga an buɗe kofar an turo ta akan bed ɗin marasa lafiya,ɗakin hutu aka wuce da ita domin ta na buƙatar hutun,likitan daya amshe ta wancan ka ranne ya zo wajan Yisham yace."Oga Captain mu je office na yi maka bayani." Baice komai ba yabi bayan Doctor ɗin zuwa office ɗinsa,su na shiga ya nemi waje ya zauna shima Yisham waje, ya nema ya zauna ya na jiran abin da zaice masa,gyara zama Doctor yayi kaɗan yace."A wancan karan nayi maka bayanin matsalar Lamrat,munyi bin cike domin na ga abin da ya hadda sa mata ciwon marar,duk da cewa time ɗin period ɗinta ya yi,kuma haka zai iya hadda sa mata ciwon marar,matsalar shine akwai abin da ya same ta wanda harya kawo tashin feelings nata,ma'ana sha'awarta wanda ya kawo ta rowar sepap a mararta,da ace ya narke babu matsala zata iya fitsarar dashi amma yana nan a cikin marar nata,amma babu matsala munyi mata allurai insha Allah zata samu sauƙi,amma ya kama ta kasan abinyi dan gudun samun matsala". Shuru yayi bayan ya gama yiwa Yisham ba yani,ɗan rubuce-rubuce ya yi sannan ya bawa Yisham takaddar domin samu mata magani,karɓa Yisham yayi sannan ya miƙawa Doctor hannu su ka yi sallama ya fita a ɗakin.

       Ya daɗe a bakin bed ɗin da take kwance,tunanine a ransa kala-kala mafita ya ke so ya samu amma ya gagara yin tunanin komai,shi dai yasan bazai taɓa kwanciya da wannan yarinyar ba,daman gata babu kunya ya kwanta da ita ai ya shiga uku, *TOPIC* _(Wannan kuskure ne Yisham ka ke shirin yi,babu in da aka ce idan ka kwanta da matarka zata raina ka,ko kuma idan ta ga wani ɓangare na jikinka sai ta rai naka,shi fa aure daraja ce da shi Allah ne kaɗai yasan ladan da ya ke cikinsa,rashin bawa matarka haƙƙinta shima wata masifarce mai zaman kanta,mazan da kuke karanta wannan book ɗin wannan sakon na ku ne ka da kuce za ku yi kuskuran da Yisham ya ke shirin yi👏)_, lumshe idonsa yayi ya na jin wani zafi a ransa,haka kawai an haɗa shi da under age,buɗe idonsa yayi time ɗin da ya ji kamar tana motsi juyawa ya yi _(idan kinsan kin karanta wannan page ɗin to i need ur comment)_, ido ta buɗe yayin da hannunta ke kan mararta,wani hawayen tausayin kanta ne ya zo mata,tashi ta yi a hankali domin sauka akan bed ɗin,zaro ido yayi waje ganin blood ya fara ɓata bedshit ɗin,wani jiri ne ya taso mata ganin za ta faɗi ya yi saurin riƙo ta,hannu tasa ta make hannunsa haɗe da murgoɗa masa baki,baice mata komai ba dan baya jin zai iya yi mata magana,fita ta yi ya bita a baya haka suka shiga mota ya jasu sai gida.

     Yau take Alhamis ranar da ya kasance dai-dai da 4/jun/2020, yau ya kasance ranar da za'a fara bikin Lamrat da Yisham,kamar yadda muka sani al'adar bikin hausa ƴan mata nayin bridal shawer,haka ce ta kasan ce da su Lamrat da sauran ƙawayenta,an tsara compund na gidan idan ka ganshi sai ka ɗauka wajan event ne,ina zaune a gefe ni da Mairo ƙawar Lamrat a ƙauye,itama ta girma da ke tana da girman jiki,ta samu wayewa ba kamar da ba,gani mukai an fara watsa flower mai ƙamshin gaske ana fesa wani farin abu a kwalba,tashi nayi daga zaman da nake babu abinda bakina ke faɗi sai,"masha Allah" amarya Lamrat na gani cikin wata black bridal Gown,hannunta ɗauke da wata ƙatuwar farar flower mai kyau,an yiwa gashinta wani kwallita wanda ya sauka a bayanta,ayi mata simple make up wacce bata cika mata face ba,fuskarta ɗauke da murmushi,su Meenat Shatuu Huda Da sauran ƙawayenta ciki harda T.yola,Fatima Ali Adam,Fatima Umar,My Muma My Ever,princess,sadiya idris,dukkan ƴan matan Lamrat sun biyo bayan amarya Lamrat kayansu red ne hannunsu ɗauke da farar flower,taro yayi taro banda ɗaukan picture babu abinda suke,can aka saka wata waƙa aka buƙaci amarya ta shiga tayi rawa domin ayi mata vedio,tofa su Lamrat ba daga nan ba,kuma tana son nunawa Yisham baya gabanta,rawa take a hankali cikin nutsuwa ba ƙaramin kyau tayi ba,kamar daga sama ta ga mutum a gabanta.

LAMRAT Where stories live. Discover now