LAMRAT 26-30

963 46 0
                                    

*💖👯‍♀️LAMRAT👯‍♀️💖*

*💖💋Romantic story💋💖*
          *NIMCY LUV*


   *➰➰26-30*

*FIGHT PARTNER*


*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*


*read before you taking any action✌🏻*


*I was thinking about covid 19, da zamu fauwa lawa Allah ikonsa muci gaba da addu'a da kuma neman kariyya ta ubangiji akan Allah karemu, Allah ka karemu da kare warka,ka kiyayemu daga kiyaye warka,ka tseremu daka tserewar ka*




💫💫💫💫💫inna na fara irgar dangi fa.

Baki inna ta saki gala² tama rasa me zatace dan abin haushi da kuma dariya, daga can kuma tace.

"Ah lallai kice lamratu an zama ƴan mata, shiyasa naga muttaƙa yana yi maki sintiri ko, hala shine na gaban goshin?"

Zumɓuro baki lamrat tayi dan aduniyya bata san zaman ƙauyen kwata² kana tace.

"kinga inna bama haka dake, Allah kika ƙara maganar wancan garan saidai kisameni a garinmu"

Dariya inna tayi sosai "ah lallai barewa batayi gudu ɗanta ya kasa rarrafe fa"

Shuru lamrat tayi alamar tana tunanin mgnar inna, ɗaguwa tayi tace.

"cab ai inna dole nayi wanka yau akwai ɗaukan fansa, da *abokiyar faɗa ta*"

Ke lamratu ki kiyayeni bana son shiga safgar shirman yara na gaya maki.

murmushi lamrat tayi tace.

"bazaki gane abinda zanyi ba,amma kiyimin addu'a bazanyi abinda zakiyi fushi dani ba kinji grandmother"

Shikenan Allah yayi maki albarka, naza jeki wanka bari na ɗauko maki kaya.

To kwai nace mata na faɗa ban ɗaki.

Banfi 5minutes ba na fito ko wani wajan ban wanke ba, ina addu'ar Allah yasa naga mero a dandali zata gane wacce take cewa bata wanka, dan haka zan bata mamaki yau har jan ajin da ƴan garinmu suke zan mata, cikin 10minutes na shirya cikin wata duguwar riga ta shadda wacce daddy ya kawomin last week,gashi na ina ta gyaramin ta ɗaure ya sauka a gadon baya na aiko ta kalmi da ɗan kwali ban ɗau kaba sai na fita a 360 sai dan dali.

Tsayawa nayi da bawa munaya labari jin waya ta na ringing ganin sunan, "maryama" yasa na ɗauki wayar nayi sallama a hankali.

da sautin muryarta tace.

"kaga uwar gida wajan yisham bada kanki a tsare kije gida kice ya faɗi"

Ɗan karamin tsaki lamrat taja tace.

"pls ma! Will you stop this rubish or not?"

Ɗan sauke numfashi maryama tayi tace.

"wlh lamrat i can control my self for what yisham did to you since last mounth but i can call you becouse ina tsoron naji halin da kika cike am serous sai yau nayi decede let me make you a call  to know how do you fell now, so how do fell now?"

I dont know, lamrat tace a taƙaice.

baki maryam ta saki tace.

"i dont undertsand what are you try to say mah"

Ɗan murguɗa baki lamrat tayi kamar maryam tana gaban ta tace.

"i know you forged what you did to me last month, the you know what, rashin call ɗinki yafimin illa a zuciyya more than abinda that guy ɗince did to me"

kasa maryama tayi da voice nata tace.

"ayya very sorry dear, i was in accedent, my phone is damage ta faɗa tana dry"

dry lamrat tayi tace. "how  was that happend?"

Uhm kedai kawai ki bari, fatan dai yanzo kina lpa,  ya between you and ur husband ko?"

mtwss lamrat taja tsaki shike gabanki, yanzo ma yana tare ƴar iskarsa kuma a cikin gidanta, i was shock the tym that i see her, just forget when zaki shigo ko muttaƙa ya hanane, ta faɗa cikin zolaya.

haka sukayi shirarsu abin dariya har munaya taji daɗi ganin lamrat na fara'a sannan lamrat ta nufasa tace.

"mrs story bari naci gaba ko"

Da gudu na isa dandali naci sa'a mero na wajan, ina zuwa muttaƙa yayo kaina, gaba ɗaya yayi losee mind ɗinshi daya ganni har wani lashe baki yake.

ina zuwa nasha kwalar mero nace.

"yawwa wakike cewa ƙazama bata wanka, to baran haƙura ba wlh saina rama,ni bana ɗaukan raini haka nake"

Dry mero tayi hadda shewa tace.

"lallai sbd yau kinyi wanka ko samu wanda zai taya ko".

nan zuciyar lamrat ta harzoƙa tayi kan mero da duka da yaƙoshi ta danne ta tana duka,abin mamaki ita take dokan amma ita keyin kuka, hannu muttaƙa yakai da zummar taɓa lamrat,wata irin tsawa yaji ta daka mai....



*do what is right not what us easy*

*more comments*
*more typing*
*shere*

08119237616

LAMRAT Where stories live. Discover now