LAMRAT 51-55

984 39 0
                                    

*💖👯‍♀️LAMRAT👯‍♀️💖*

💖💋Romantic story💋💖
         *NIMCY LUV*

*Read before you taking action✌🏻*

      *➰➰51-55*

  *THE STRANGER*


*"Absence is the best presence"...*

*Because,*

*if people are absent then u miss them,*

*And if u miss them that means they are present in ur Heart*




*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

Follow me on my wattpad
@nimcyluv

Follow me on my facebook gruop

Nimcy luv hausa novels.



💫💫💫💫💫Karaf idonsu ya haɗo waje ɗaya,saurin barin wajan tayi ta koma jikin Daddy,  ta kwanta haɗe da lumshe idonta,wani ƙamshi taji ya doki hancinta tabbas wannan irin turaran da Mummy ke sa mata ne,  arabian uhud mtwss komai sai an ƙwaiƙwayi mutum.  A hankali Yisham ya shigo bakinsa ɗauke da sallama,  cikin farin ciki su inna suka amsa masa amma banda Lamrat data rufe idonta,few minutes aka cika Yisham da kayan motsa baki kala², jikina yaban ni yake hallo,  na ƙara haɗa rai duk da idona a rufe yake,ban ankara ba naji yana faɗin.

"Daddy who is that girl?"
     Ya faɗa yana nuna Lamrat da take kwance a cinyar Daddy.

Murmushi yayi sannan ya kalli Lamrat da take ƙara ƙanƙameshi,sannan ya kalli Yisham yace. "She is your little sister her name is Lamrat."
Sai kuma ya kalli lamrat. "beby look at your big bro Yisham go to him"

   Yisham yayi shuru kamar mai tunani sai kuma yace. "Am Daddy kamar yarinyar dana samu labarin bayan tafiya ta Mummy ta haifa ko?"
     Daddy yayi dariya yace. "Hakane itace,  bayan baka taɓa tambayar ta ba"
  "No ba haka bane,  naga ta ɗanyi saurin girma banjin takai 12 years ma. "
    Kambu lallai guy ɗinnan ya rainan hankalinka, ni duk inda naje ana cemin babba, amma kinji wai nice ƙaramakarma,. "Please stop talking this rubbish." Ta faɗa a zuciyarta,Daddy yace "Little jeki gun yayanki kinji?" babu musu ta miƙe taje wajansa, duk da faɗuwar gaban data keji,kamar bana tayi magana ba, sai kuma ta fara magana a hankali dai² kunnan sa tace.

  "Ban taɓa ganin mutum mara sa'a kamar ka ba,karasa abinda za ka yi sai soja na tausaya ma,  kana ji kana gani za'a harbeka a banza,Allah sarki harna fara tausayin matarka da yaranka, may be ko ganinka basuyi ba,  ka fara yawo a gari daga dawowar ka" kallonta yayi da mamaki a face ɗinsa,  yarinyar ƙarama da irin wannan zancan,  idan ta girma iyayanta sun shiga uku yasin,da 'kyar ya buɗe bakinsa saboda yaji zafin maganarta shima dai² kunenta yace. "So what is your problems?" dariya kaɗan Lamrat tayi itama tace"Nothing kawai am talking about your life ne not my life,so do what ever you what to do is not my business bro"
Har zuciyarsa yaji zafin maganar ta, banda su Daddy suna wajan shi kaɗai yasan me zai mata,a hakan ma bai kyaleta ba yasa hannunsa ya gasa mata mintsini, saurin rufe bakinta tayi dan taba zafi har gumi take yi, kwanciyya tayi a jikin kujerar ta lumshe idonta,  few minutes ta samu nutsuwa,matsuwa tayi da fuskar ta dai² kumatunsa, yana jin ta bai kula ta ba,bai ankara ba yaji ta gantsawa masa cizo a kumatu,  tashi tayi da gudu tayi ɗakinta tanayi masa dariya,saurin sakin wayarsa yayi dan ba ƙaramin zafin cizon yaji ba.

     Washe gari tayi shirin makaranta, dan tayi girman da baza'a shirya taba. Zaune take a class tana sauraran bayanin da teacher yake masu,taji Rauder na taɓa tayi mata banza,  dan Lamrat bata wasa da karatun ta,  ko karan ita burinta bai huce mass com 'ban garen redio shine wish ɗinta,ana haka aka masu class work,  nan idon Rauder ya raina fata dan ba za ta iya cewa ga abinda taji a karatun ba,haka ta gama taɓa lamrat ta gaji,lamrat ta tashi tace sir na gama ,yace "Yauwa Lamrat zaki iya fita"tayi ficewar ta abinta.

   Gaba ɗaya Lamrat ta tara ƴan calic ɗinsu, tana basu labarin baƙon da yazo gidansu jiya,can Rauder tace.
      "Ai dear kinyi dai² wad'anan irin baƙin ƴan rainin sense ne wlh karki raga mai wallahi"Lamrat tayi murmushin gefen baki tace. "Kwantar da hankalin ki Rauder ina da sauƙin kai,amma bani da yafiya indai nice yanzu muka fara game ɗin."
     Watace daga cikinsu aysha anace mata shatuu tace. "Amma Lamrat kinyi kuskure babba,  babba ne fa ni kam da zaki rabu da shi da yafi maki,dan ba'asan mai gaba zata haifar ba."
   "Uhm shatuu kenan bazaki gane ba."

     Yau su lamrat suka gama zana exam ɗinsu ta kammala primary school, ji tayi gaban ta ya faɗi ganin gidan shuru,wajan mai aikinsu baba uwani ta tafi da sauri tace.

  "Baba uwani inasu Mummy da Daddy da Inna suke,  bayan sunce zasu shiryamin party na gama school da nayi" Inna ce ta ƙaraso tace.

  "Ayya Lamratu hajiya ce babu lafiya suna asibiti....''


comment
       &
Shere.

LAMRAT Where stories live. Discover now