LAMRAT 66-70

932 43 0
                                    

*💖👯‍♀️LAMRAT👯‍♀️💖*

💖💋Romantic story💋💖
        *NIMCY LUV*

*Read before you taking any action✌🏻*

   
        *➰➰66-70*

    *THE CHALLANGES*




    *Nifa yanzo nadaina cewa ayi comments, abu ɗaya na sani,kuna ƙinyi nasan mezanyi ysin daman hanya nake nema,i nees to reast*


*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*



💫💫💫💫💫sai kuma yaga yadda pink lips ɗinta yake joyawa a hankali,harya kai hannu da niyyar ta ɓawa sai kuma ya fasa,sam ya kasa janyeta daga jikinsa yana ta kallonta a haka har bacci ɓarawo yayi gaba dashi da lamrat dake manne a jikinsa.

Asuba nayi a kunnan lamrat Addu'ar tashi daga bacci tayi,(Allahamdulillahil lazi ahha yana ba'adama amatana wa'ilalhir nushur) joyawa tayi a hankali ga mamakinta sai taji ta ajikin mutum,saurin buɗe ido tayi taga yadda tayi kwance a kirjin yisham,shi kuma yasa hannu gaba ɗaya rungometa a kirjinsa, zaro ido tayi haɗe ta faɗin.

"Na shiga uku ni lamrat,meya kawoni ɗakin wannan banzan,mtwss daman da ganinsa kasan ɗan iskane,jibi yadda ya wani riƙeni,Allah ya isa ban yafe ba mugu azzalumi wallahi na tsaneka yisham banason ko ganinka,ƙalau Mummy na take amma kana zuwa ta kama rashin lafia,takai ƙarshan maganar tana share hawaye" miƙewa tayi ra zare jikinta tayi hanyar toilet,tana zuwa ta cire kayanta tsaf ta kunna shower a kanta,sauke numfashi tayi tanajin yadda ruwa yake ratsa ta,bayan ta gama wankan tayi alwala,sannan ta nemi towel ta ɗaura da kaɗan ya zarce bombom ɗinta,ita ko ajikinta burinta tayi sallah ta fita ta barmasa ɗakin,tana fitowa ta ganshi yayi zaune a gefen bed ɗin,tun daga sama ya fara kallonta har zuwa ƙasa,baice mata komai ya miƙe ya shiga toilet danyin wanka da alwala,nan ta rasa kayan da zata saka domin bata san inda kayanta yake ba,can ta hangi wata ƙaramar jallabiya fara tas,babu ɓata lokaci ta ɗauka ta saka,sai kuma ta fara hangen hijabi ta rasa,kayansa ta shiga birkitawa can taga wata duguwar riga blue mai hijabi sabuwa ce rigar,jallabiyar data saka ta cire ta saka duguwar riga,ta ɗauki prayer mat ta shimfiɗa,raka'atul fijir ta fara sannan tayi sallar asuba ta daɗe tana yiwa Mummy addu'a,kur'ani ta gani ta ɗauka ta fara karantawa cikin sanyin murya kanajin voice nata kasan tana cikin damuwa,fuskarta ce kawai bata nuna damuwar zuciyyarta.

Abinda bata sani ba yisham ya daɗe da fita masallaci tun lokacin da take bincike kayansa,burinsa ya dawo ɗakin ya sameta,shikaɗai yasan abinda zai mata,bayan ta gama karatun,wata irin yunwa ta taso mata,freeze ta buɗe taga 5 a life da cake sai kuma kaza ƙashasshiya,lemon ta ɗauko da kazar ta zauna a sakiyar gadon tana ci,tana tsaka daci jikinta ya bata ana kallonta,ɗagowa tayi ta ganshi ya harɗe hannayensa a ƙirjinsa ya zuba mata ido wanda ya gama yin ja dan baƙin ciki da takaici,jitayi gaban ta ya faɗi amma ta dake taci gama taci hankalin ta kwance,bai mata magana ba ya zauna kan sofar bedroom ɗin yaja loptom  ɗinsa ya fara danne-danne,duk abinda take yana kallonta saida ta gama sannan ta miƙe zata fita waje,kamar daga sama taji yace.

"Kee!" Cak ta tsaya daga inda take ko joyowa batai ba,shuru yayi na wani lokacin sai kuma yayi magana.

"kneedwon! Ya faɗa cikin ɗaga murya" sai lokacin ta joyo ta kalleshi,iskar bakinta fa fitar a hankali cikin muryar jin bacci tace.

" i don't know how to do it" tashi yayi yazo daf da ita gaba ɗaya ya fita haiyacinsa ya koma sojansa na gaske allurar ta motsa,hannu yasa ya damƙi gashin kanta yana janta a ƙasa,wani irin ihuun a zama lamrat ta saki bai rabu da itama yaci gaba da janta a carpet ɗin bedroom,kuka take sosai hawaye majina,ji take kamar jijiyar kanta zata cire dan azama,ɗa kata yayi ya dalla mata mari gaba ɗaya taga ganinta ya ɗauke haka ta dainajin na wani minutes so take tayi kuka amma ta ƙasa dishi² take gani,kallonta yayi yaga yadda jijiyar kanta ta fito raɗa-raɗa abarka da farar mata ta ƙarayin fari dan azabar da tasha,yajowata yayi jikinsa ya manna ta a ƙirjinsa,ji yake kamar yayi kuka ɗan baƙin ciki,yana rungome da ita ya fara magana cikin zafin rai.

"wallahi na tsaneki lamrat bana sonki bana son ganinki gaba ɗaya,ki fita a rayuwata dan Allah,ashe ƙaddara ta ce ta kawoni nigeria ya salam,still yana rungome da ita a jikinsa,abinda bai sani ba lamrat ta daɗe da fita a haiyacin ta dukkan maganar da yake batasan me yake cewa ba,ɗaya ta yayi cak ya ajiyeta akan gadon sannan yayi ficewar sa waje.

Da sauri yake taga step ɗin menen har ya sakko ƙasa yana zuwa yayi wajan darning table,yana zuwa abba mami da meenat sai kuma wanda yake bin yisham mujaheed, ƙara sawa yayi wajan Abba ya gaishe shi,sannan ya dawo wajan Mami yace.

"Good morng Mami" murmushi Mami tayi haɗe da shafa kansa tace.

"mrng my captain,ina kabaro lamrat ɗin?" ɗan ya tsuna fuska yayi irin ammsa dolen magan yace.

"Mami bafa ta tashi ba" uhm kawai Mami tace,sannan ta haɗa masa breakfast ɗinsa,kaɗan yaci sannan ya miƙe yaje parlour ya zauna yana kallon tashar Zee wrold tym ɗin ana haska film ɗin maheek.

ƙarfe 12 cif yayi dai² da farkawar lamrat daga bacci,bacci da babu daɗi sam a cikinsa sai baƙar wahala haɗe da ladamar zuwanta wannan gidan jiya kawai tazo amma harta fara samun *challange* da wannan banzan,wajan mirrow ta nufa tana zuwa tayi saurin matsawa haɗe da dafe kai,ganin yadda jijiyar kanta gaba ɗaya ta tashi ga wani irin sarawa da yake mata sabida ciwo,cikin iƙon Allah hannun yisham bai fito ba a jikin face ɗinta,dan idan Mami ta tambayeta bazata iya gaya mata cewa yisham ne yayi mata haka ba,ta ɗauki niyyar kozai kasheta saita rama abinda yayi mata dan bazaici bulus ba.

Turo ƙofar yayi, ya ganta zaune akan bed ta zubawa ƙofa ido,hannuta ɗaya cikin cinyoyin ta ɗayan kuma ta harɗe shi a ƙirjinta,ya kulla wannan sarar zaman tane idan ita  kaɗai ce a waje.

Bata kula shima ta miƙe tsaye haɗe da barin ɗakin cikin sauri,a hankali take sauka daga step ɗin benan dan ita gaba ɗaya bata son harkar bene,tana sauka taga meenat ita ɗaya a zaune a parlour tana kwallo tym ɗin angama maheek anfara sand of time, zama tayi kusa da ita ta kalleta sannan ta kalli T.V kamar bazatai magana ba sai kuma tace.

"meenat ina Mami?" murmushi meenat tayi tace i think bazaki yimin magana ba,ko zaki fara miskilan cinki akaina" matsala ta dake surutu abinda na tambayeki bashi kika faɗan ba haba.

"sorry Sis Mami taje super market,abincin ki yana kan darning" owk kawai tace mata sannan ta kwanta akan sofar haɗe da ɗora kanta akan cinyar meenat tana kwanciyya bacci yayi gaba da ita.

Tun safe ta ɗauki niyyar rama abinda yayi mata dan haka tanayin sallar asuba,tayi wanka dogon wando tasa ka sai farar t.shirt wacce aka rubuta beby a gaban rigar,gashinta ta gyara ta ɗaure da ribbow ya sauka a gadon bayanta,meenat na ganinta tayi waje amma bata bita ba,kichen taje tana dome² can taga karkashi aikam daɗi ya cika ta,cup ta ɗauka ta tsiyaya mai a ciki sannan ta zuba karkashin ta fara dabawa,cikin sauri ta gama ta leƙa babu kowa a parlour ƙasa,aikam da sauri ta haye benen tana zuwa ƙofar ɗakinsa ta fara zuba karkashin duk hanyar data san zaibi saida ta zuba.

Suna zaune wajan ƙarfe 11 dai² ita da meenat sai mujaheed duk hirar da suke bata gane komai tayi shuru ta zubawa saman bene ido,can ta hango buɗewar ƙofa sauke ajjiyar zuciyya tayi,sannan ta ɗauke idonta akan saman benen,ta fara hirar itama,aikam ba'a fi 5miɓutes suka jiyo yisham ya fasa wata uwar ƙara.




afuwan no editing

LAMRAT Where stories live. Discover now