LAMRAT 21-25

982 57 0
                                    

*💖👯‍♀️LAMRAT👯‍♀️💖*

💖💋Romantic story💋💖
         *NIMCY LUV*


*read before you taking any action✌🏻*


      *➰➰21-25*

 
*STORY ABOUT THE VILLAGE*



  *i have noting to say my guys💁‍♀️am very happy about our comments, tabbas lamrat yaga soyyaya, ina ganin posting kota ina tnx for that🙌🏻😭*

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*DAN DANON NI'IMA 1*

*kan kancewar gaba, rashin kuzari*

*1. Saiwar hankufa*
*2. Saiwar muruci*
*3. Namijin goro*

*A haɗa a dakasu waje guda, sai ya dinga ɗiba yana tsotsewa ruwan yana haɗiyewa yazubar da garin,ko kuma ya jiƙa idan yajiƙo ya tace ya dinga shan ruwan*






💫💫💫💫💫kafin tayi magana taji sallamar zezee, ɗa guwa lamrat tayi ta kalleta acikin 5minute ta gama ƙare mata kallo ba tare da tasani ba, wata shegiyyar rigace iya gwiwwa a jikinta sai wando pencil taci wata uwar kwaliyya ko gidan uwar tazo ohho, duba lamrat dakai zuwa hannunta ware ido tayi ganin wani shegen farce da aka samata ayi masa kala² ɗan tabe baki lamrat tayi har zata tashi sai kuma ta fasa tana son taga gudun ruwanta.

Zezee tana daga tsaye ta gama parlour kallo murmushi tayi, dan baƙaramin kyau yayi mata ba, ita sam bata kula da lamrat dake zaune gefen yisham ba joyawa baya tayi tana ƙarewa hoton lamrat kallo wanda ke manne jikin bangon ɗaki iyakar tayi kyau, wai a hakanma picture ɗin tun tana yarinya amma tym ɗin an ɗaura mata aure da yisham, bata joyu ba tace.

"my jerri wannan sister ɗin kace amma gsky tana da kyau, pls idan mukayi aure ka ɗauko mana"

Kam buraoba ni zanyiwa wannan karuwar zaman ɗaki, wlh da ace inason yisham sai tayi mamaki na duk cikin zancan zuci, a zahiri kuma taci gaba da shan tea ɗin hannunta kamar ba taji abinda zezee ta faɗa ba.

Yisham ne ya kalli lamrat yaga ya zata ɗauki maganar sai gaya ko a jikinta wai an tsikari kakkausa, hakan kuma ba ƙaramin ɓatamai rai yayi ba, watu ashe ma bata kishinsa lallai ma.

Zezee ce ta joya aikam idonta ya sauka akan lamrat da ta gama shan tea ɗin take latse² a wayanta alamar chart takeyi, kallan yisham zezee tace.

"my jerri wannan ai kamar waccen yarinyar ce ko?"

Ɗan langwaɓar da kai yisham yayi yace.

"batun tambaya ko tantama babu itace gata nan agabanki"

Murmushi zezee tayi ta ƙarasa inda lamrat take tace.

"ƙanwata sannun ki, sunana zainab anace min zezee ni antyn kice muna tare da yisham ta faɗa tana mikawa lamrat hannu"

Hannu lamrat ta ɗaga mata alamar ya isheta zancan ya ishe ta mƙe tsaye ta karewa zezee kallo tace.

"ko wace ke hakan bai damu lamrat ba, bana harka da shasha da ballaga mara kamun kai bare class mai zuwa wajan namiji zance pls stay away for me ok, ta faɗa tana ficewa daga parlour.

Baki galala zezee ta buɗe tace.

"yisham wannan ba ƙanwar ka bace,amma meyasa ta nuna tana kishinka"

Ka faɗa yisham ya ɗaga alamar na sani, jeki tambayeta kawai yace.

Tana shiga ɗakinta munaya nayin sallama, da murmushi a face ɗin  lamrat suka gaisa, tashi tayi ta kawo mata kayan ciye² daban² munaya ta ɗauki lemo tasha shuru taji yayi yawa gashi duk ta matsu lamrat taci gaba da bata labarin,ɗan gyara zama munaya tayi tace.

"Waini kowa ya batun muttaƙa na ƙauyen wudil"

murmushi lamrat tayi tasan abinda ya kawo ta kenan itama su take ta faɗa ko tasamu sauƙin zuciyyarta, kallon munaya tayi tace.

Wani kam lamrat yau baza kiyi wanka bane kome? Cewar inna.

Zumburo baki lamrat tayi tace.

"wai nikam inna kullum wanka kamar wara kwaɗowa haba dan allah a dinga tauyasawa fata ta mana"

Baki inna ta riƙe tace.

"eyyye idan baki wanka ba a haka zaki samu mashin shine?"

Murgoɗa baki lamrat tayi tace

"cab Aini bazanyi aure a ƙauye ba wlh, shiyasa ma bana wanka bare suga kyau na ta faɗa haɗe da far da idanu"

Idan bakiyi wanka ba da kaina zanyi maki

Yanzo ke inna idan nace kiyimin wanka sai kimin baza kiji kunya ba?.

Kallon ta inna tayi tace.

"to meye abin kunya kuma cewar inna"

inna na fara irgar dangi fa..



Shere
More comments
More typing

08118237616

LAMRAT Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz