LAMRAT 31-35

766 43 0
                                    

*💖👯‍♀️LAMRAT👯‍♀️💖*

*💖💋Romantic story💋💖*
*NIMCY LUV*



*➰➰31-35*

*FINALLY LAMRAT WILL LIVE THE VILLAGE*



*read bofore you taking any action✌🏻*






*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*


*I cant imaging how happy i am,i really like your comments👌, many people out of 50% like my book,thanks for that my guys*







💫💫💫💫💫awata irin tsawa lamrat ta daka mai haɗe da hunashi da hannu alamar warning,kowa a wajan ya kasa ƙwatar mero daga hannun lamrat saida ta haɗa mata jini da majina sannan ta rabu da ita, sosai mero take kuka,ganin kukan da take yasa jikin lamrat yin sanyi dan ba ƙarya lamrat akwaita da tausayi yadda bakwa tunani,hakan tasa bata fiya faɗa ba, kallon mero tayi ta ƙara bata tausayi,matsawa tayi kusa da ita tace.

"haba mero ƙawata,ƙawar arziki duk ƙauyan nan kecefa ƙawata,banji daɗin abinda nayi maki ba,amma babu yadda na iya dan lamrat bata haƙuri akan abu,idan kayi mata saitai maka,yanzo kiyi hakuri kizo muje na baki chocolate ɗin da daddy ya kawomin"

jin lamrat ta ambaci chocolate yasa mero washe baki tace. "da gske kike lamratu zaki ban?"

Ɗan bata rai lamrat tayi sam bataso mutanan dandali suji abinda mero tace,kallon mero tayi sannan ta lumshe oil eyes ɗinta few minutes kuma ta buɗeso aƙan mero tace. "tabbas zan baki,muje kawai".

Muttaka ne ya kalli mero yace."kekam mero sabida bakida zuciyya zaki bita,yana faɗin hakan mata da mazan wajan suka sa dry,shuru mero tayi masa,lamrat ta matsa kusa dashi kamar me shirin yin abin arziƙi ta faki idonsa ta gantsaramai cizo taja hannun mero a360 suka bar wajan,ihun azaba muttaƙa yasaki dan yaji zafin cizon sai kuma yasa dry a hankali ya furta finally yau naji kalan fatar jikinta.

Suna isa gida lamrat ta ɗauka abubuwan da daddy ya bata tace, "mero ɗauki abinda kikeso kinji,haka suka tayin wasa har tym yaja sannan lamrat ta ɗebo kayanta masu kyau ta bawa mero,tsalle mero ta dingayi yana gdy,lamrat kam tagumi tayi haka kawai taji tausayin mero.

Lol

Washe gari bayan lamrat dawo daga makaranta tazo dai² kan kwanar layin gidansu taga muttaƙa iɗonsa yayi jajur da alama ya jima a wajan,yana ganinta ya taso joyawa nayi naga babu kowa daman layin bai fiya mutane da yawa, tsayawa tayi a inda take babu alamar tsuro a idonta,hanunta harɗe a kirjinta sannan ta lumshe idonta tana addu'ar neman tsari a zuciyarta, yana zuwa wajanta ya gama kallon ta sama da ƙasa sannan ya haɗiye yawu yace.

"ya lamrat yaudai zaka rana yaban sa'a na cikar buri na akanki,daman na daɗe ina jiran wannan rana,still lamrat bayi magana ba, hannu yasa ya riko hijab ɗinta, wata uwar ƙara ta zaki ta haushi da cizo da ya ƙoshi,dan sam bata gane maganar saba,tayi tunanin cizon da tayi masa zai rama, kokawa sosai aka shigayi tsakanin lamrat da muttaƙa saida ya samu damar cire mata hijab gashin gatan yazubu ya rufe mata fuska har bata iya ganin fuskarsa,kuka take sosai dan ta fara gajiya ana haka ya samu ya kaita ƙasa yayi mata runfa,yasa hannunsa kenan zaikai wandon ta yaji anja wani wawan birki a gabansu,da sauri ya ɗaga lamrat zuwa yanzo numfa shinta ya fara shaking sbd tsoro,sauri tayi ta tashi tana kuka tana tattara gashin kanta dan samun ganin gabanta, tana ɗaga ido taga motar daddynta shida wani farin mutumi da gudu lamrat tayi wajansu kafin ta ƙarasa daddy ya fito idonsa yayi ja sabida tsabar fargaba da tsoro,wai ace tillon ƴarsa wani yasu ya lalatawa rayuwa shikam daya ga wannan ranar gwamma yaga mutuwarsa, tana zuwa ta faɗa jikin daddy tana kuka sosai daddy ya rungome little daugter ɗinsa yana bubbuga bayanta alamar rarrashi,kallon muttaƙa daddy yayi yace.

"malam kaje abinka, Hakkin Allah dana yarinya dakasu kashiga Allah bai baka iko ba shika ɗai ya isheka,shiyasa kuda yaushe mukeyiwa yaranmu addu'a da kuma neman tsari sbd irinku yana gama faɗin haka ya kalli mota yace Alhj hamza fito mushiga wajan inna".

A zaune suke su duka inna tayi ta gumi,lamrat tana kwance cinyar Alhj hamza sun gama haɗa komai dan daddy cewa yayi bazan ƙara kwana anan garin ba hakan kowa yayimin daɗi daman am so missed my home,inna ma tace zata bimu,mun gama haɗa komai babu wanda mukayiwa sallama muka shiga mota sai abuja.

munyi ta fiyya sosai inna tace.

"waini kowa hamza ina wannan ɗan naka mai kalan inyamu rai yake"

Dry sukayi dukansu har lamrat,hamza shuru yayi baice komai ba,sai Khalil samba ne mahaifin lamrat ne yace.

"inna ai mutuminki yana can yana fama a illori kinsan sojane ai,so bai kammala ba"

Ɗan taɓe baki nayi azuciyya ta nace."shi komeye ya burgeshi a aikin soja kuma ohhu kwata² natsani mutum soja,haka kurum basoyimin ba, a haka har bacci ya ɗaukeni a jikin ina.

Shuru lamrat tayi da bada labari,ta kalli munaya tace,kinsan Allah na tsani yisham bana sonsa wlh.

Kallon tausayi munaya tayi mata sannan tace.

"amma bakya sonshi kike zaune dashi,bakyajin zaki tauye rayuwarki musamman da Allah yayiki a mata masu mugun fellings akan namiji?"

uhm munaya kenan, am stay with him,because i promose to my mummy to be with him no matter how the maganar ce ta maƙale mata ganin yisham sun fito shi da zezee.


yerh its me
(Na'eemer sulaiman)

Shere

08119237616

LAMRAT Where stories live. Discover now