LAMRAT 111-115

917 48 0
                                    

*💖👯‍♀️LAMRAT👯‍♀️💖*

💖💋Romantic story💋💖
        *NIMCY LUV*

  *_ku bani waje na taka jiya hurt comments ɗinku sun firgi tani,sun sani ni shaɗi sosai👯‍♀️👯‍♀️👯‍♀️👯‍♀️👯‍♀️tnx alot my guys_*

    
    _Maman Nana naga kuɗin siyan book ɗinki na (sai na aureta)tnx for the luv_

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

        *➰➰111-115*

*THE WEEDING CEREMONY 2*




💫💫💫💫💫Kamar daga sama taga mutum a gabanta,ɗaga kanta tayi da niyar taga ko waye,nan idansu ya harɗe cikin na juna,saurin runtsa nasa idon yayi haɗe da cije ƙasan lips ɗinsa ya naji wani zafi a ƙasan zuciyarsa,sanye yake da wani ɗan yan boyal kalar borron abinka da farin mutum kayan ba ƙaramar amsarsa sukai ba,faɗaɗa murmushinta tayi tace."bro mujaheed daman kana gidan?"ɗan kallanta yayi sannan ya fitar da iska mai zafi daga cikin bakinsa,tsaiwa ya gyara yace."ina nan mana matar yaya"ɗan turo baki tayi gaba alamar shagwaba,shikam saurin ɗauke gansa yayi,baiyi magana ba ya cire bandir ɗin kuɗi ƴan 500 ya fara liƙa matasu yayin da ita kuma taci gaba da rawa kamar daman abinda take jira kenan,daga ƙarshe ya ɗauko wayarsa mai kirar iphone 7+ pro,ya fara ɗau kanta snap faɗin kyan da tayi baya faɗowa a baki.

  Ɗaga idon da zatayi ta ganshi sanye da white boyal irin na mujaheed ya sanya hula borron ta kalmin ƙafar sama borron,yayi wani fresh dashi kana ganinsa kasan angone,hannunsa ɗauke da coffe cup yana sha,daga can saman benen ta waje duk ta gama ƙare mai kallo,saurin ɗauke kai Huda tayi jin kwalla na shirin zobu mata,yayin da soyyayar Yisham ta dawo mata sabuwa fil,jin numfashinta ya fara shaking kuka yaci ƙarfinta yasa ta samu wata hanyar fita daga gidan gaba ɗaya tayi waje ba tare da kowa ya ganta ba.

Ƙarfe 8 dai² suka tashi daga partyn da suke,a gajiye take tafiya zuwa ɗakinta tana gab da shiga ɗakin taji anjawota,baki ta buɗe da niyar kuka yayi saurin sa hannunsa ya toshe mata baki dashi,gaba ɗaya kasa buɗe idonta tayi, fata irin faɗuwar gaba taji ta saukar mata,kokawa ta shiga yi da mutumin daya riƙeta amma ta kasa kwatar kanta,bai saketa ba kuma baiyi magana ba saida yaga jikinta yayi sanyi sannan ya sassauta riƙon da yayi mata,kallanta yayi still idonta a rufe yake a hankali ya buɗe bakinsa da yayi masa nauyi yace."stupid gril open your eyes"ya faɗa cikin lion voice,sauke ajjiyar zuciya tayi lokacin da taji maganarsa,a hankili take buɗe idonta harta gama buɗe shi a kansa,ganinsa tayi a tsaye a gabanta ya zoba mata gajiyayyun idonsa,baki ta murgoɗa mai haɗe da kawar da kanta gefe,hannu yasa ya buge bakin yace."daman ke ƴar iska ce ko?"zaro ido tayi waje jin abinda yace gaba ɗaya ranta ya gama ɓaci,idan ita ƴar iskace zata zauna da lalurar da yake damunta? wacce a kullum bata iya bacci sabida a zaɓar da take sha,kallonsa tayi tace."mutum baya gane ɗan iska sai dai idan shima ɗan iskane"saurin kallonta yayi alamar yaji zafin maganarta wacce baiyi tunanin zata yimai ita ba, *NOTE* _(kada kiga Lamrat nayiwa Yisham rashin kunya a matsayinsa na wanda zata aura kema kice zaki yiwa wanda zaki aura,wallahi babu ruwan nimcy nima akwai sakon da nakeso na isar wanda dole sai hakan taka sance,sister shifa aure abune mai matuƙar muhimmanci da kuma daraja,kada kiyi wasa da damarki,kada kiyi tunanin rashin kunya a wajan wanda zaki aura ko kuma wajan mujinki abune mai kyau,wallahi duk wacce zata aika abinda lamrat tayi...uhm ka dama kiyi tunanin hakan domin Allah da kansa ya faɗi darajar aure a cikin alkur'ani mai girma,Allah yasa mu dace ameen.)_, ƙara kallonta yayi sannan yace."ohh nima daman ɗan iskane?"taɓe baki tayi tace."kafi kowa sani ai", wani shu'umin murmushi yayi mata sannan yace."zan gwada maki kallar iskanci na yanzo,bawai dan kin isa nayi hakan da kefa,sai dan na nuna maki kallan nawa iskancin" yana gaba faɗin hakan ya jawota ya haɗata da jikin bango,baki ta buɗe da niyar yin magana kafin tayi magana taji ya haɗe bakinsu waje ɗaya,wani irin hurt kiss ya fara yi mata wanda kana gani kasan ba'a shirya masa ba,yadda jikin Yisham keyin rawa kasan cewa yayi abunda bai saba ba kuma ya shiga duniyar da bai san da ita ba,buɗe baki tayi da niyar magana taji ya zura mata harshansa a baki da niyar ta tsotsa amma taki,yawon bakinsa ya tattaro yazo ba mata a baki aikam tazo yin magana yawon ya huce ji kake kwat,gaba ɗaya jikin tane ya saki idonta ya fara sauya kala jikinta ya fara rawa,yana ganin hakan ya zare bakinsa daga cikin nata yasa hannu ya hankaɗata ta faɗi ƙasa,tafiya ya fara tagal-tagal kamar ɗan shaye-shaye a haka ya samu na sarar shigewa part ɗinsa,ta daɗe a jin gine jikin bangwan idonta na zubar da hawaye,da kyar ta samu nasarar ɗaga ƙafarta ta fara tafiya wata ƴar ƙaramar ƙara ta saki lokacin da taji mararta tayi wata murɗawa a haka ta shige ɗakinta.

gaba ɗayansu kasa bacci sukai kowa da akwai abinda yake saƙawa cikin ransa,ya yinda Mujaheed ke saƙawa da warwarawa akan ɗaurin auran Lamrat da yayansa Yisham,gaba ɗaya ya rasa nutsuwarsa soyyayar Lamrat ta dawo masa sabuwa fil,haka yayi ta juyi har bacci ɓarawo yayi gaba dashi.

kuka take maicin rai yayinda ta kulle kanta a ɗaki,babu irin kiran da mamanta batai mata ba amma tayi shuru,yaya zatai da son Yisham?mene matsayin rayuwar idan ta rasa Yisham a matsayin masoyi?wanne irin mataki zata ɗauka?,wannan shine tambayoyin da Huda kewa zuciyarta amma ta kasa samu ko ɗaya,zama tayi a kan carpet ɗin ɗakin tana kuka a haka bacci yayi gaba da ita.

Yau take Lahadi ranar da akafi sani ana ɗaura aure a cikinta,to hakace ta kasance da gidansu Yisham cike kofar gidansu yake da ɗumbin jama'a domin shaida ɗaurin auran,manyan Sojijine cike a harabar gidansu Yisham,ya yinda ango Yisham yasha kwalliya cikin farar shadda kirar gezner yasha babbar riga da hula sky blue da ta kalmi shima sky blue dukkan wanda ya ganshi bazaiso  ɗauke idonsa ba.

A tsaye take tana gyara zaman mayafinta kunnanta ya fara ɗauko mata maganar maroki yana faɗin."masha Allah a yaunne dumban jama'a suka shaida auran Yisham da Lamrat akan sadaki dubin 100 lakadan ba aja lanba",wani irin jirine ke ɗibanta idon tane ya kawo ruwan hawaye,luuu tayi baya zata faɗi taji an tare ta.

LAMRAT Where stories live. Discover now