LAMRAT 46-50

1.1K 46 0
                                    

*💖👯‍♀️LAMRAT👯‍♀️💖*

💖💋Romantic story💋💖
        *NIMCY LUV*

*read before you taking any action✌🏻*




      *➰➰46-50*

  *THE NEW SCHOOL*


  *ohh God safe kano for this covid 19,ohhh dear God safe us for this corana,it kill us🙌🏻*

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*


Follow me on my wattpad
@Nimcyluv

Follow me on my facebook
@nimcy luv hausa novels


   *oyyya guys zanci gaba da lbr as long as your wish,be happy ok*




💫💫💫💫💫hutar kan sace ta ɗauke yayi saurin runtsa idonsa,like he doesn't like her body,itama shuru tayi tana sauraran bugun zuciyarta tanajin da tana kwarik jikinta bazata taɓa bari ya raɓu da ita bare yayi tunanin ganin jikinta,uhm dear lamrat kamar ba itace mai fellings akan yisham ba lol,wajan few minutes ya ɗauke ta cak yanaji tana wutsil² da raguwar ƙarfinta ya shareta,yana zuwa ya ajiyyeta ya sakar mata shower aka wata ajiyyar zuciya ta sauke haɗe da kankame jikinta waje ɗaya,ɗaga kai tayi ta kalleshi  taga inda yake kalla daban ba ita ba, motsa bakinta tayi a hankali tace"finally ka kawoni toilet tnx for that sai kaje waje nyi wanka"ɗan ya motsa face sannan ya harɗe hannayensa a kirjinsa ya zuba mata idano kamar ma ta zugashi tasan yisham tun tana ƙarama idan baiso abuba ko abba rabuwa yake dashi dan yisham magana ɗaya yake tasan ba fita zaiyi ba dan haka itama ta cure jikinta waje ɗaya ko motsi batayi ba, wayarsa ya ɗauka kamar me shirin yin wani abu bata ankara ba taji saukar camera akanta,wani malulun baƙin ciki taji ya tokare mata a ƙirji,bakin cikinta ɗaya ita dunda ta girma har tayi aure yisham bai taɓa ganin jikin taɓa,sannan tayi mamaki daya cire mata kaya amma bai mata komai mekenan hakan yake nufi shine abinda take ta tunani ita ɗaya,ɗagowa kawai tayi ta ganshi a durkoshe a gabanta,baki ta murgoɗa mai ta joya kanta wani wajan,hannu yasa a face ɗinta sannan ya joyo da ita gabansa suna faicing juna, bakinsa ya buɗe yace mata.

"kee!to mekike tunani da yisham zai maki,naga matan da suka fiki amma basa gabana,kuma ban taɓaki da niyyar wani abuba kawai am care about your sick ,sannan yayi shuru yana kallon cikin idonta yaga reacting nata amma baiga komai ba,yaci gaba da cewa,abu ɗaya zuwa biyu zan gaya maki daka nan har sanda zaki warke a ɗakina zakina kwana domin bazaki mace minba ace ninayi kisa aa,than the second karna ƙara ganinki a hanyar kichen balle waje,indai ina nan banason zaman wannan shurun nki kisamu abun cewa,bawai na damu kiyimin mgn ba aa sabida abinda ke damunki idan ta yisham ne kina iya zama kurma idan kinso, yana gama faɗin hakan ya tashi yayi waje"

Zama tayi taci kukanta lallai ma wannan mutumin ya cika selfish,baison komai ba sai son kansa wacce irin rayuwace,shikenan idan yasan wata baison wata ba tasan yisham bayason mgana ku kaɗan shiyasa tun tana ƙarama basa shiri allah yayita mai shegen surutu,idan kaga dry yisham to yana tare da mami ne,ko yayyensa mata idan ya haɗe masu gira zakayi zaton shine babba,yanzo ma haka zaai da kansa zai kureta zuwa ɗakinta,da wannan tunanin ta gama wankan amma tashi ya gagara tana tashi zata wani irin duhu a gabanta sam bata iya ganin gabanta sai kuma jiri da ciwon kai,tayi try na tashi yafi a irga daga karshe ta tashi ta fara tafia aikuwa santsi ya kwashe ta ta dako a ƙasa,wani ihu tayi haɗe da riƙe ƙafarta yana zaune yana danna lopton yaji ƙarar ihunta yasan zaa rina daman she never walk shiyasa ya fito ya barta da ƙanta zata nemeshi,tashi yayi ya ajjiye lopton ɗin ya zura hannayensa a aljihu yana tafiya kamar bayaso harya ƙarasa toilet ɗin,a zaune ya kanta tana ta zabga ihu like child gaba ɗaya ta haɗa uban gomi duk A.C dake toilet ɗin lura yayi da yadda kafarta ta kumbura zaro ido waje yayi, yayi saurin zuwa inda dake ya nannaɗe ta da towel yayi bedroom ɗinsa da ita duguwar riga ya zura mata sannan ya zauna daf da kafarta,yace.

"kee garin yaya kikaji targaɗe"

ido itama ta zaro,ta tunu zabar da tasha tym ɗin da tayi targaɗe a makaranta yisham ne ya gyara mata tym ɗin ya dawo daga inda aka turasu kwantar da tarzoma a enugu, har fitsari tayi a wando dan azaba,idonsa ta kalla haɗe da fara janye ƙarta tace.

"aa nikam banji komai a kafana ba" uhm yace kawai yana kallon wani wajan,itama wani wajan ta fara kalla batayi aune ba taji ya tiƙe ƙafarta gam a hannunsa,kuka ta fara haɗe da cewa"no pls yaya no pls,wajan ciwon yaja aikam gaba ɗaya tayo kansa ta nannaɗe shi tana kuka fuskarta gaba ɗaya tayija dan wahala wahaye majina yawo gaba ta shafemai a jikinsa,tsayawa yayi yana kallon yadda ta lafe a jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya shikansa yasan tasha wahala,baiyi mata mgn ba sannan bai ɗaga ta daga jikin saba,yadda numfashin ta yake fita ya tabbatar masa da bacci yayi gaba da ita,tunani ya fara shin wane irin zaman aure sukeyi ne shida ita ya kamata abin yazo ƙarshe shidai yasan lamrat tayimai ƙarama bazata iya ɗauke buƙatun saba, yana yi mata kallon as sister ɗinsa dole yaje ya samu mami akan tayiwa abba mgna ya raba auran yasan lamrat baso take ba,amma idan yayi haka ya kyautawa mummyn lamrat kuwa tayi mai gata ta bashi kulawa kamar ɗanda ta faima,ya salam what should i do,idan taci gaba da zama da lamrat zai iya shiga rayuwarta da kuma hakkinta barita samu sauki dole a raba auran shi zai tsaya mata taci gaba da karatun ta sannan ya zaɓa mata miji na gari.



*back to story*

bacci ne ya ɗauki lamrat bata san tym ɗin da suka bata suna tafiyya ba,saiji tayi daddy ya saɓata a kafaɗa yayi cikin gida da ita sannan inna ta bisu abaya daman abba abokin daddy tun ahanya ya sauko yaɗau motarsa yayi gida,sosai mummy taji daɗin dawota gida tana ta murna anan daddy ya kwashe labarin abinda ya faro a ƙauye ya gaya mata saika mummy tana ta kuka tashiga uku da wani abu ya faru da bby ɗinta,dole ta tsaya tsayin daka akan ta.

bayan wata 2 daddy ya sauyawa lamrat makaranta prvt school idan ta tafi tun safe sai yamma,tana dawo daddy ya duba abinda akai mata a makaranta sai bacci,haɗowa da lamrat da yara masu kamunkai sai gashi cikin wasu watanni gaba ɗaya ta sauya babu ruwanta da abinda bai shafeta ba,karatun da kawai tasa a gabanta amma surutu kamar anƙara mata shi idan ta zauna tana zuba saita addabi kowa,farin jini kowa baa magana wajanta malamai da ɗaliban makarantar gaba ɗaya sonta sukeyi kowa natane,gata da kyauta idan ka nuna kana son abinta ko tana so haka zata baka zuwa yanzo shekaranta 12 cif.

yau ya kasance weekend babu shool suna zaune a parlorn daddy ya kalli inna yace.

"inna yau mutumin ki zai kawo mana ziyara,last week ya dawo bai samu zama ba"

da sauri lamrat ta tashi daga cinyar daddy tace. "daddy waye kace zaizo badai wannan sojan da kuke mgna ba?"

dariya yayi yace. "to matsoraciya aiba harbe ki zaiyi ba,ai captain yisham ɗan uwankine shima kinji ko" kai kawai ta ɗaga masa amma gaba ɗaya zuciyarta babu daɗi tun kafin yazu taji ta tsaneshi bata sonsa gaba ɗaya,da wannan tunanin ta joyo ƙarar motuci suna tsayawa tayi saurin leƙawa ta window,dafe kirjin tayi tana faɗin.

"na shiga ni lamrat wlh shine waɗannan sojojin ko gidanmu sukazo tasane yana fitowa a mota karaf idonsu ya haɗo waje ɗaya...




*comments and shere*

*no editing*

LAMRAT Where stories live. Discover now